Skip to content

Chapter 107

Chapter 107

Abban Sojoji Book One Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
Download Book

take fama dashi mai raɗaɗin gaske,ita kuwa hosana babban tashin hankalinta shine Yunwa saboda bata da jumurin yunwa ko misƙala zarratin, tuni ta soma kuka tamkar ranta zai fita, Sarai su Aunty babba da hafsat suna sane dasu, don suna jiyo kukan Hosana amma ko ajikinsu, ______________________________________ A 6angaren sehrish kuwa tunda asuba data farka tayi wanka tayi salla, bata koma bacci ba, zama tayi zugudum saman gadon tana tunanin abubuwa da dama, har time ɗin shiga kitchen yayi sannan ta miƙe dama a kimtse take, fice wa kawai tayi ta shige kitchen, gyara kitchen ɗin tashiga yi tsaf, daga bisani azmee ta shigo itama suka fara girkin nasu, a nan ne sehrish ke bama Azmee labarin abunda yafaru jiya tsakaninta da Junaid, tasha dariya kamar kamar me, "Bawan Allah ya bani tausayi gsky, amma aunty azmee Junaid wasa yake yi ko? Ba asiri zai tonamin ba," Fuska ɗauke da murmushi azmee tace "Baya cikin hayyacinsa ne shiyasanya yayi maki haka," Ajiyar zuciya sehrish tasaki tare da cewa "Amma fa gsky junaid ya tsoratar dani daren jiyan nan," "Naso ace nima ina nan abun ya faru dana kalli Comedy," acewar azmee, Suna aiki suna firarsu cikin jin daɗi, Junaid A hankali yasanya hannu tare da janye bargon daya lullu6a dashi yana kallon inda babban yayan nasu yake kwance, babu shi a wurin, ransa ne ya bashi cewa tabbas ya shiga cikin toilet, don haka cikin hanzari yayi wurgi da bargon ya diro daga saman gadon ya lalla6a cikin sanɗa ya fuce, bai wuce ko ina ba sai kitchen dama da wata baƙar yunwa ya kwana jiya, "Ga fa mutuminki nan", acewar azmee cikin sauri sehrish ta juya don taga wanene karaf suka haɗa ido da Junaid wanda shigowarsa kenan, Batasan lokacin da ta fashe da dariya ba, cikin mamaki Junaid ke kallonta, mayar da idonsa yayi kan azmee yace "Aunty azmee meya faru ne naga duk fuskarku ɗauke da dariya "? "Kana nufin ka manta abunda ya faru daren Jira kai da sehrish"? ta tambaya tana kallonsa, Shiru yayi yana son tuna abunda ya faru jiyan, can yasaki murmushi cikin jin kunya yana sunnar dakai ƙasa, Daker ya iya cewa "Sorry sehrish ni ba'a hayyacina nayi wannan ba, kinyi hurting ɗina ne, so abun ya tsaya mun araina shiyasanya nayi maki hakan," Murmushi sehrish tayi tare da cewa "babu komai ae ya wuce, amma fa ka tsoratar dani Allah," Dariya yayi tare da shigewa cikin kitchen ɗin yasamu wuri ya zauna saman dining chair ɗin dake a kitchen ɗin yana faɗin "Ataimaka mun da breakfast ɗina yunwa nake ji, in ma ba'a kammala ba ko fruits ne ina buƙata," yayi maganar da hamma a bakinsa, "Sehrish ki haɗama mutuminki mana," murmushi sehrish tasaki jin abunda azmee tace, A cikin tray ta shirya mishi lafiyayyen breakfast takai masa, sai faman satar kallon juna suke yi cikin jin kunyar abunda ya faru jiya, "Ki haɗamun Cornflakes,Asa madara dayawa, a zuba sugar sosai" ya faɗi yana yakai hannu cikin plate ɗin dake ɗauke da Yam & eggs soup yana ci," Cikin hanzari sehrish ta ɗebo ruwan dispenser mai zafi ta haɗa masa cornflakes ɗin, ta zuƙa mishi madara da sugar aciki sannan takai mishi "Thank u, amma ki sani wata rana saina tona miki asiri like i said," Fashewa da dariya sehrish tayi, shima dariyar yake yi, Wuce wa tayi suka ci gaba da kula da girkin da suke yi, bayan junaid ya kammala ya wuce wurin abbansu, a tunaninsa zaiyi masa faɗa akan nemansa da sukayi jiya amma sai yaga akasin hakan, kyakkyawar tarba yayi masa sai faman jan shi yake da fira saboda yayi kewar surutunsa jiya, hakan ba ƙaramin daɗi yayiwa junaid ba don baisan kowa ya tambaye shi about yesterday night," Fitowarshi kenan daga bathroom jikin shi nasanye da short ba riga, da alama wanka yayi, shaf shaf ya kimtsa cikin jeans da white shirt, agaban rigar an rubuta*TIGER* Jikinsa sai ƙamshi ke fita komai nashi anatse yake, wani irin sanyin kyau ne dashi, Yana tsaye agaban mirror yana gyara sumar kanshi, sam Omar bai tara gashi mai tsayi akansa, saboda wani irin haɗaɗɗen gyaran gashi yake ma sumarsa irin na nigogin nan, irin wanda gefe da gefe ake saisaye sumar kaɗan daga tsakiya kuma abar gashi ba ƙaramin kyau yayi masa ba saboda kyawun sumar shi gata kwantacciya itama, Ƙarar shigowar message yaji, matsawa yayi tare da ɗaukar wayarsa dake ajiye saman bed ɗinsa ya duba, tun da yaga sunan Aunty babba yasaki fara'a saboda yasan maganar su Hosana da jahad ce, Wuri yasamu ya zauna gefen gadon yana duba saƙon kamar haka *Omar barka da safiya fatan kun tashi lafiya, dama maganar twins ɗin nan ce,na shirya zan fita dasu Shopping shine nace bari namaka magana tunda dama kace ko nawa ake buƙata asanar maka, to mun lissafa komai aƙalla zasu buƙaci 1.5 million da za'ayi musu purching duk da babu tabbacin ko zasu isa,bissalam," Murmushi Marshal Omar yasaki, aransa yace "in dai akansu ne fiye da haka ma zan bayar burina su samu kyakkyawar kulawa," Cikin sauri nan take yayi masu transfer ɗin 2million sannan ya rubuta cewa in basu isa ba a sanar mishi 😮 Lokacin da alert ɗin yaje masu wani irin ihu Aunty babba tasaki tare da cewa "Wlh sun shigo hafsat maganarki ta tabbata,2 million kamar a mafarki" A lokacin suna zaune a palor suna kallo a faskekiyar plasman dake manne a bango, hafsat tace "Lallaikam Yaran nan sun gama shanye kurwar yaya Omar,yanzu ya zamuyi da kuɗin toh? Aunty babba tace "dabara zamuyi, mu sayi kaya na sanya wa, dai dai size ɗinsu mu siya musu komai har takalma da sauransu, amma fa basu zasuyi amfani dashi ba, kece zakiyi amfani dasu, iya kaci in Omar yazo mu ɗauko mu nuna masa saboda tsaro, sauran kuɗin kuma zan killace su awurina," Murmushi hafsat tasaki tare da cewa "good, Mommyna hakan yayi kuwa,wannan ba ƙaramar dabara bace, kin ga tanan zamu rinƙa tatsar wani abu muma dama salary ɗina na raina shi yayimun kaɗan," Hafsat tafaɗo tana yatsina fuska, "Don't worry My daughter, ae banza tasamu yanzu, ta wani 6angaren zamu ƙaru da twins ɗincan fa,' ta faɗi tana ƴar dariya, _________________________________________ Ajiyar zuciya Omar yasaki bayan ya musu transfer na kuɗin, shi dae burin shi in ya tashi zuwa yagansu sun canza sunyi kyau, tashi yayi ya fice daga ɗakin izuwa na abbansu donya miƙa mashi gaisuwa, acan ya tarar da junaid shida abbansu suna fira kamar wasu abokai a saman gado, Junaid naganin marshal jiki na rawa ya tashi da hanzari ya rungumesa yana faɗin "Yaya Omar ashe ka dawo, nayi missing ɗinka sosai ," Omar yace "Nima nayi kewarka junaid My shagwa6a boy," yayi maganar ayayin da suka raba jikinsu, "Nafa daina shagwa6a fa yaya Omar," yayi maganar yana ɗan zumbura baki Omar yayi murmushi tare da cewa "Ae ga alama nan nagani, ka daina shagwa6a," Dariya junaid yayi shima Abban nasu dariyar yake yi, wuce wa Omar yayi wurinsa Cikin girmamawa suka shiga gaisawa, Bayan sun kammala girke-girken nasu na breakfast, azmee ta shiryama sehrsih tana kaiwa dining tana jerasu just like always,. Bayan sun gama ne ta shirya mata breakfast ɗin sgr a ƙayataccen tray, Ita kuma

Table of Contents

Chapters

113 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113