Chapter 76
Chapter 76
su nan, shima kuma yana nan shigo wa da anjima," yana gama faɗan hakan ya fice, zuru su kayi suna tsoron wata irin tarba za'ayi musu, don sun lura kamar baƙin jini ne dasu kowa baisan su, ganin matashiyar ta soma sakin murmushi a fuskarta yasa su suma suka ɗan saki fuska, Cike da zumuɗi takara inda suke kamar tasan su, ta ruƙo hannayen su tana cewa "masha Allah ku shigo ciki ku zauna, ku saki jikin ki ku," Haka saude ta ruƙo hannunsu, ta zaunar dasu tare da cewa "bari na kawo muku abunsha ko"? Cikin sauri hosana tace "ƴunwa muke ji.....," tunkan taƙarasa jahad tasa tafin hannunta ta rufe mata baki, tare da cewa "Hosana banasan wannan abun, daga zuwa gidan mutane kinsan su ne," murmushi saude tayi tare da cewa "ba yaya Omar bane yace akawo ku nan ba? Don haka ku saki jikin ku kamar kuna cikin jirgi mai ya ƙare" 😂 "Sannan naji kince batasan mu, ae musulmi ɗan uwan musulmi ne, akwai sanayya da ƴan uwantaka ta addinin musulunci, sannan kuma baƙon ka annabin ki, ku baƙi ne dan haka zan karramaku sosae, Saude ta karasa maganar tare da sa hannu ta shafa kan hosana tace "kada ki damu ƙanwata, yanzu nan zan kawo miki abinci lafiyayye ki ci," "nima zanci," jahad ta faɗi tare da sunnar da kai, murmushi saudat tayi tare da cewa "shikenan bari nazo ga tv nan kuyi kallo," tayi maganar tana nuna musu plasman dakw manna a bango, sannan ta wuce kitchen, Ajiyar zuciya suka saki atare suna ƙare wa haɗaɗɗen falon kallo, "Hosana dan Allah ki daina zuba, kina bani kunya sometimes, kin ci ka ɗumi daga zuwa gidan mutane sai ki fara tambayar abinci kamar mayya"?. Harara hosana ta watsa mata tare da cewa "bani ce mayya ba kaɗai kema mayyar ce, saboda ke ma ae kince zaki ci, " tayi maganar tana murguɗa mata baki, jinjina kai kawai jahad tayi, ba yadda zatayi da ita, Shigowa saude tayi hannunta ɗauke da tray ta aza katuwar kula aciki, sai plate wit 2 spoon, gefe kuma jug ne mai ɗauke da juice, Tunkan ta ƙaraso hosana, ta sauko ƙasan carpet ɗin ta zauna tana washe baki, Ajiye musu tayi tare da cewa "yakamata ku wanke hannayen ku, bari na kawo muku wurin da zaku wanke," ta faɗi kafin ta juya izuwa cikin kitchen ɗin," . Buɗe kular hosana tayi, zaro ido tayi tare da cewa "Lahh ha ilah Jahad !! Shinkafa kaza ce wlh, hada wasilla masu yawa wayyo daɗi," shiru jahad tayi batace mata komai ba, saboda yunwar da take ji, Ji su kayi bazasu iya jiran saude ba, takawo musu ruwan da zasu wanke hannu ba, ai kafin saude ta fito daga kitchen ɗin tuni hosana ta ɗauke jug da plate ɗin dake saman tray ɗin ta ajiyesu on carpet ɗin , ta ɗauki kular ta zazzage musu farar shinkafar da miyar duka acikin tray ɗin, gaba ɗaya suka sa hannu suka motse ta suka shiga zubawa cikinsu, hannu baka hannu ƙurya kamar wani yace zai kwace musu abincin, Tsaye saude tayi akansu tana kallon ikon Allah, gashi har ta ɗauko musu bottle water da bowl ɗin da zasu washing hands ɗinsu aciki, tausayinsu ne yakamata, alamu sun nuna cewa yaran na cikin mawuyacin hali na ƴunwa, Kamar wasu kuraye haka suka dinga, zuba uwar loma suna ci, Allah sarki anjima ba'a haɗu ba, kitchen saude ta koma cups da dauko musu, Ta dawo ta zukunna inda suke, tana tsiyaya musu ruwan bottle ɗin hannunta mai sanyi, tunkan ta gama hosana ke miƙa mata hannu tana cewa "ruwa !ruwa!!,' wato taci taci harya shaƙe mata makoshinta, Miƙa mata saude tayi cikin sauri ta kar6e, ta kai baki tana sha, har wani sauti throat ɗin ta ke badawa "ƙut ƙut kut, "Hosana nima zan sha in kin gama," jahad ce tayi maganar tana yarfa hannayenta, cikin sauri saude ta zuba mata itama a ɗayan cup ɗin ta miƙa mata, karba tayi tana faɗin "mungode," Zama saude tayi kamar ta samu tv tana kallonsu, yadda hosana ta dauki cinyar kaza, ta tura acikin baki kamar kura ta bata tsoro, amma abun mamaki hada ƙashin ta haɗa duka ta taune, zaro ido saude tayi cikin tsoro tana cewa "ki ci a hankali dan Allah," "Bazaki gane ba aunty, wlh yunwa muke ji, dan Allah in akwai sauran abincin ma akwaso mana shi duka hada ƙanzoma," 😂 Hosana ce tayi maganar, tana ta fama lashe la66a, mouth ɗinta yayi dama dama da jar miya, kamar mayyar dae," 😆. Jahad dai ba baka sai kunne, sam bata gane da wane yare suke magana, bata ankare ba hosana ta ɗauke tray ɗin duka tasanya harshenta tana lasa 😅 Ita kanta saude batasan time ɗin da ta, fashe da dariya ba hada dafe ciki, sam tagaza stopping kanta, sae da tayi mai isarta, sannan ta tashi daker tana ci gaba da dariyar ta amshi tray ɗin dake hannun hosana tana cewa "bari na zubo muku alkubus da miya kuna so,"? tayi maganar tana kallonsu, ae har haɗa baki suke yi wurin cewa "eh komai ma in akwai hada ƙanzo ma azubo mana muna ci pls , mu ko ciyawa ce in dai za'a sama ta miya muna so," 😹😹😹 Dariya kamar zata kashe saude, haka ta ɗauki tray ɗin ta wuce dashi kitchen, duk wannan budirin da akeyi goggon katsina bata sani ba, tana can haye saman gadonta,daga sauraron radio bacci ya kwashe ta, Sai da jahad da hosana su kayi kulu wash rabu hani'an , sannan suka dawo hayyacinsu, sun ƙarar da abincin gidan duka, dole saude ta ɗaura wani girkin, Bedroom ɗinta ta shigar dasu,bin ɗakin su kayi da kallo komae tsaf ba tarkacen hauka, sai ƙamshi ke tashi, daga bed sae wardrobe, ƴar bedside loka da sauransu, Toilet ta nuna musu tare da cewa "nasan zaku buƙaci yin wanka, ga toilet nan, ku cire kayan jikin ku naga sun tsufa kuma sunyi datti, kusanya munsu acikin laudry basket ɗincan," tayi maganar tana nuna inda basket ɗin yake gefen wardrobe ɗinta, Sannan tace " duk abinda baku gane ba kuyi mun magana, just feel free," "Mun gode sosae aunty," acewar jahad, murmushi saude tasaki tace "kada ku samu damuwa, ni zan shiga ciki," tayi maganar tare da fice wa daga ɗakin, "Wai !! Allah hosana kin ga yadda Allah ke ikonsa ko? mun fita daga wancen kurkukun kaddarar (Next novel) ynx gashi zamu fara sabuwar rayuwa mai kyau," Murmushi kawai hosana ke saki, gaba ɗaya hankalinta nakan Marshal Omar duk in ta tuna yadda lamarin ɗazu ya wakana sai taga abun kamar a mafarki," 😊 Sun jima suna shiririta, kafin jahad tafara shiga wanka, komai na toilet ɗin a tsaftace, ya ji tiles har jikin bango, shower ce ta tsaye, sai kwandon wanka, mai ɗauke da sabulu mai ƙamshi da lallausan soso, Bakomai ya burgeta ba acikin toilet ɗinba sai shampoo da tagani jere, saman mirror, saboda gashinsu yayi dauɗa, duku-duku sai uban wari, ga ƙura, murmushi tasaki cikin sauri ta tu6e rigar jikinta kamar tsumma, ta yi hanging ɗinta jikin towel holder, Baƙaramin dauɗa jahad ta fidda ajikinta ba, sai da ta wanke ko'ina tayi shaving gashin under ɗinta dana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113