Skip to content

Chapter 25

Chapter 25

Abban Sojoji Book One Complete Hausa Novel 1,188 words 0 views Progress saved
Download Book

Gabanta ne yayi mugun faɗuwa rass !! tuni zuciyarta ta hau bugawa da ƙarfi, ta gaza believing da abunda idonta ke nuna mata, kwance suke zir haihuwar uwarsu babu kaya ajikinsu, sun harɗe da junansu suna shan jikin junansu , wannan wane irin tashin hankali ne ! dukkan ilahirin jikinta rawa ya ke yi, a tsora ce taja da baya ta juya ta fi ce cikin sauri, wannan fitar da tayi ne ƙarar kofar da ta daka yasa su, dawo wa hayyacinsu suka ɗago a tare suna kallon kofar da ta mayar da kanta ta rufe, alamar wani ya shigo, cikin sauri Jahan ya zame jikinsa daga na Ayaan, shima ayaan ɗin ya tashi zaune cikin wata irin kasala ya ce "meya faru sweetheart wani ya gan mu ko? ya tambaya yana lumshe idanunsa da alama bai gamsu ba, cikin damuwa jahan ya ce "i think so ! mun shiga uku duk laifin ka ne ayaan why u didnt close the door bfr we start doing it," hararar sa ayaan din yayi " komai sai ka ce its my faults you're also a guilty, cos you too why u didnt close it !," ya tamabaya yana kallon cikin idonsa cike da sha'awarsa, hannu yasa tare da dakatar dashi ya ce" its ok ynx ka tashi mu shiga ciki, mu wanke jikin mu ya 6aci sosai, ruko hannunsa yayi kamar mata da miji suka shiga cikin toilet a tare, duk wannan maganar da suka yi akan kunnan sehrish wanda ke zukunne a kopan ɗakin nasu tana kuka ƙasa ƙasa, abunda yasa bata tafi ba saboda tsoran abunda kanal yusif xaice mata, ya zama wajibi ta sanar dasu su fito su halarci teburin cin abincin, cikin kuka take faɗin "ya Allah ka shiryi waɗannan bayin naka ! su gane gaskiya su daina aikata wannan mummunan zunubin da suke yi, ina jin su har cikin raina, ina ji musu tsoran su mutu suna aikata wannan babban zunubin, wa'iyazu billah ! Alamun motsi taji wanda ke nuni da cewa suna kan hanyar fito wa ne, a guje ta tashi ta samu wuri ta 6oye, ruƙe da hannun junansu suka fito, sunyi fess da su, kai ka ce bazasu iya aikata wannan zunubin ba, Lokacin da suka ƙarasa dining ɗin suka ga ƴan uwan nasu duk suna a wurin sai hankalinsu ya kwanta, hakan na nufin ba wanda ya gansu, wata irin soyayya ce mai ƙarfi tsakanin Ayaan da jahaan, ga tsananin sha'awar junansu da suke kamar hauka, kullum cikin saduwa da junansu suke basa gajiya, abun har ya wuce na hankali, su yi a bedroom wani sa'in suyi a toilet, Allah yana rufa musu asiri domin babu wanda yasan suna aikata hakan, sai sehrish ! wata irin rayuwa suke yi a gidan, yasu yasu ba mai shigar ma wani ɗaki, sai fa in wani kwakkwaran dalili ne, Lalacewarsu har ta kai ga sun ɗaurawa junansu aure, da kansu ba tare da wani ya sani ba, Shi kuma Fawan jarabar bin mata gare sa, duk da matan ne ke binsa, shi kuma yana basu haɗin kai, yayin da irfan da jabeer suke gogaggun ƴan shaye shaye, duk wani abun shaye shaye da kasani to suna dashi, mugayen kwayoyi suke sha ba tare da sanin kowa ba, ga wata ɗabi'ar fita ƙarfe shabiyun dare da suke yi , sai ƙirfan2 suke dawo wa in suka tafi night club ukun nan, fawan jabeer da irfan, tun da azmi ta sanar da ita cewa ta tura masu ƙudin, nan fa hankalinta yaƙi kwanciya, burin ta taji ya ake ciki can asibitin, kullum ita ce kamar kusu wurin satar wa junaid waya ko tsoro ba taji, Kamar kullum haka yau ma ta saci hanya ta lalla6a taje daukar wayarsa, yana bacci, wyar na ajiye a saman ƙirjinsa, jikin sa na sanye da nightwear, hawa saman gadon tayi cikin sanɗa kamar munafuka, ɗaukar wayar tayi cikin sa'a, sai da tagama duk wannan wahalar ashe ya canza password ɗinsa, yanzu dole sai da fuskar shi sannan wayar zata bude wato face security ya sanya, haka ta zaune dirshen tana saman gadon tana kallonsa, tunani take yi meyasa ya canza security ɗin wayarsa to kodai ya gane ana ɗaukar masa wayarsa ne, a'a bana tunanin haka kawai ra'ayi ya yi ya canza, tae wannan maganar a zuciyarta, Lalla6awa tayi ta matsa dai dai face 6insa, ɗaga wayar tayi wadda ke riƙe a right hand ɗinta, ta saita fuskar screen ɗin wayar a fuskarsa, amma taƙi buɗe sai ya rubuta mata not recognized, ran ta ne ya ba ta cewa tabbas sai idonsa na 6uɗe sannan security ɗin wayar zata 6uɗe, cike da takaici takai hannu zata ajiye masa wayar a ƙirjinsa kamar yadda ya ajiye ta, tana ƙoƙarin lalla6a ta sauka, bata yi wani aune ba taji yayi wani irin ƙwaƙƙwaran juyi ya haɗa da ita duka ya rungume ajikinsa kuma ruƙo bana wasa ba, 😳 Allah kaɗai yasan tashin hankalin da sehrish ta shiga, zuru zuru tayi da ido, hancin ta na shaƙar ƙamshin turarensa, lokaci guda ta shiga cikin yanayi, ganin bata da wata hanyar tashi yasa ido ya raina fata, bin wuyansa tayi da kallo gwanin kyau, ji take kamar ta gartsa masa cizo a wannan lallausar fatar tasa ko ta samu ta tsere, tashin hankalin da ba'a sa masa rana, ga azmi na jiran ta a kitchen saboda safiya ce akwai aikin haɗa breakfast, da sauran aikace aikace, ga junaid ya maƙale ta a jikinsa ta rasa yadda za'ae ta fita, tana cikin wannan tunanin na yadda za'ae ta raba jikinsa da nata, ya ƙarayin wani kwakkwaran juyi, atare suka mirgina ƙiris ya rage su faɗo ƙasa, saboda tsabagen ƙiɗima tuni taji fitsari ya zo mata, komai ya tsaya mata cak, bugun zuciyarsa kawai take saurara, Sun ɗau 30 mins a haka, ta ƙura masa ido yayin da shi baisan meke wakana ba, Wayarsa ce ta soma ringing da ƙarar gaske, wannan sautin ne ya dirar masa a tsakiyar kunnansa, nan ya soma nuƙu nuƙu buɗe ido, tsananin tsoro ne suka bayya na a fuskar sehrish, yana ƙoƙarin buɗe idonsa, cikin sauri ta janye hannayensa daga jikin ta, ita kanta batasan ta iya wannan ƙarfin halin ba sai yau, juyi tayi da ƙarfi ta sulale a ƙasan bed ɗin ta durkushe a ƙasan, hankali a tashe kamar mafarki haka junaid ke kallon lamarin, tabbas ya ga gifcin mutun daga jikinsa, amma sai ransa ya basa cewa duk cikin bacci ne abunda ya gani, hannunsa ya kai tare da ɗaukar wayar tasa dake ta faman buga ringing, tare da karawa a kunnan sa cikin shagwa6a ya ce "Assalamu alaikum babban yaya na, am angry wit u cos i ave been waiting for your call since yesterday night, " ya yi maganar tamkar yana a gabansa, Sehrish da ke zuƙunne kasa cikin tashin hankali, tabaza kunne tana sauraron wayar da junaid ya ke yi, jin ya ambaci sunan babban yaya yasa ƴan cikin ta ƙadawa, sam tarasa dalilin daya sa in aka ambaci sunan nan take jin faɗuwar gaba, ganin yayi nisa a wayar tasa ne yasa tayi tunanin ta rarrrafe ta fi ce daga ɗakin, don haka ta soma tafiya a ɗurkeshe a ɗurkushe, cikin sanɗa take rarrafa wa,

Table of Contents

Chapters

113 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113