Chapter 56
Chapter 56
da kyar ya samu Hanya,Raudah sai kukan shagwaba da kisisina,Affan Kuwa Kamar mayunwacin Zaki ya samu nama gashi abokai sun zugashi yaje Wai an bashi maganin gyaran jikin maza Wai Mata kullum a gyara suke idan Namiji baiyi gyara ba shima zai kasa aiki ai Affan yasha magunguna shima Wai ya gyara kansa ai Kuwa ya dinga surfa aiki sai da yayiwa Raudah jaga jaga,Tasha uban kuka ta godewa Allah amma dake da wayonta Bata yin irin kukan tsiya na yaran Yan Mata ba,Affan Yana ta lallashi an rasa wace macen a ciki sabo da farin ciki da Dadi sai wani narke Mata yake a jiki Yana shagwaba,Yana goga fuskarsa a tata yace yau kin samu Nutrients ko? I love you my one and Only Raudah kiyi abinda kike so, Inshaallah bazan taba cin Amanarki ba,tashi muyi wanka harda wani dan ihun murnarsa ya dauketa sai toilet. Tunda ya kaita yake faman gasa Mata jiki sai data ji dadin jikinta sannan ya Fara Mata wanka da Sabulu, a iya wanke Fuska ma an cinye lokaci me tsawo,aka dakko Intimate wash na wanke gaban mace masu kariya daga infection,Raudah ta kwace ta wanke da kanta da ruwan zafi,ya Fara Mata wanka Kamar baza a daina ba sai da Raudah ta gaji ta saki kuka sannan ya kyaleta ya dauraye Mata jikinta tayi wankan tsarki ta fito da kyar,shima yayi ya fito Yana ta faman nishadi Kamar zai goyata haka yake ji da ita. Washe gari daga gidan Mallam aka kawo musu lafiyayyen kari,Affan Yana ta fama da jinyar Raudah ana lallabata har dare ya sake yi tana kwance a saman bed tana latsa waya,Shi Kuma Yana zaune yana aiki a laptop dinsa tana saman cinyarsa Yana shigar da aikinsa,wayarsa ce tayi Kara ya duba yaga wata Yar BUK ce da Suka Yi Service tare Mardiyya,Wayar ya daga tare da furta hello Mardiyya ya kike,Ai Raudah tana ji ya Kira sunan mace Mardiyya ta mike zaune,Yana gaisawa da Mardiyya ta dawo jikinsa ta baya ta hade kirjinta da bayansa sannan ta Mika kunnenta jikin Wayar Wai sai taji me take cewa,Yana jinta yaci gaba da wayarsa ya aikin to kwana biyu kin buya,Raudah ta zaro Ido waje tare da sake tura kunnenta jikin Wayar Affan Yana ji,Mardiya tace dama Kira nayi mu gaisa yace na gode na gode ya kashe wayar, Wayar hankalinsa na Kan system Raudah a hankali tace wacece? Yace wata ce da Muka Yi service,Kuma macece fa Baby, tana da aure? Yace Ni kin tuna min ma na manta na tambayeta Yaya saurayinta da zai aureta naji auren Yana nan,Raudah tace au saurayine ma da ita ba Miji ba? Akwai danger gaskiya,yace menene haka Raudah? Kince fa kin daina yanzu Zaki Fara halinki ko,Raudah tace to ai laifinka ne Sanda nazo na Kara kunnena zanji me kake cewa shine kayi waye ka rage Volume Dan Kar naji,Affan yace wanne irin rage Volume nu ban danna komai ba kina gani waya Kawai nake,Raudah ta sake manne jikinta a nasa tasa hannunta tare da sakalo shi ta wuyansa tace ni na gani Sanda ka Danna Kaine baka kula ba,Ohhhh Wai me yasa kike min haka,Raudah tsoron fadansa taji tace okay naji amma dai ka kula saurayine da ita fa ba Miji ba,Affan ya girgiza Kai Kawai yace to aiki nake koma ki kwanta,Raudah tace oh korata kake Yi sabo da kayi waya da mace har ka Fara gajiya dani kwana daya,yanzu laushin kirjina fa kake ji duk ban kyauta ba because of that useless girl Mardiyya, Affan yace yi hakuri ni ba korarki nake Yi ba Yi zamanki a Haka,Raudah ta gyara sosai tare da makalkale shi a haka yake danna system din,Yana gamawa ya juya kanta,ta jawowa kanta Yana ta kokarin barinta sai ta warke amma ta jawo sha'awa baza ta bari ya kyaleta ba ya koma tare da hakkewa a kanta tana kuka tana rokonsa amma Ina Sam babu daga kafa. Suna ta soyayyarsu da Raudah kamar zasu lashe juna har sati daya sannan ya koma aikinsa shima badan ransa ya so ba,5pm Raudah gida yaji gyara ko Ina ya dauki sheki da kamshi ta gama girki ta shirya a dining taci uban gayu na musamman,Yana shigowa ta tareshi tace Kai da kace 5 zaka dawo kalli time 5:30pm fa Ina ta jira,yace wani dan aikine ya rikeni,kayan jikinsa take karewa kallo taga wani waje yayi Kamar Kalar Powder ta Mata,tace mene wannan Kamar powder din mace,bani hannunka ta jawo Hannun Affan ta shinshina tace bani dayan naji shima ta shinshina tace yawwa babu komai,Raudah tayi kasa ta Fara kokarin janye Masa wando tace tsaya na gani,Affan ransa ya baci cikin tsawa yace Raudah tsorata tayi ta sake shi da sauri ta Fara bashi hakuri,yace Kamar fa kin Fara haukacewa kishi ne zai haukataki idan baki Wasa ba,wallahi idan nayi niyya ke baki Isa ki hanani kula wata ba,daga auren zan Fara kula Mata,ki kwantar da hankalinki ke kadai nake da ita,tace to ni ko mene kazo wajena ko me kaji kana so ka dawo gida Zan baka, Affan ya samu salon wayon da zaina Mata dama tana damunsa da kukan zafi da kyar take yarda da shi, tunda hakane shi yaga hanya,Murmushi yayi Yana Jin dadi yace ke nake bukata Ina cin abinci,tace ka Bari Mana sai 10pm ni wlh zafi,yace okay so kike na fara yin Yan Mata...Raudah da sauri tace ba damuwa muje ko Mene Zan maka Kawai ka fada zanyi,yace Kuma har 10pm din Zan sake round 2 tace to da sauri, Wai ita Kar yayi budurwa,idan zai fita da kuka suke rabuwa ita bazai fita ba sai dai su zauna tare a gida. AsmaBaffa [4/1, 5:47 AM] Sis Asma: 🛢️ AUREN MU🛢️ 86-90 Official By AsmaBaffa Page naki ne AIDA MAMAN TASNIM Nusaiba tana cika Iddarta ta shirya a boye sai gidan Aslam tana zuwa taga gidan ya sake haduwa komai an canja Masa new design,a bakin gate ta tsaya ta kasa shiga gida tasan ba halin shiga idan ta tuna abinda ta aikata gate din take shafawa da hannayenta tana zubar da hawaye ta Dade a haka har ta gaji ta juya gida inda ta fito,washe gari gidan Sufyan ta shirya taje gidan ta zaci gwauro ne bata san Yana sakinta da wata daya ya koma ya nemi gafarar Iyayensa ya auri tsohuwar budurwarsa Zahrau sun rabu tana sonsa Yarinyar kirki Yar tarbiyya ai Kuwa Yana aurota bai Dade ba ya samu Offer a land and housing sai dai albashinsa ba Kamar na Aslam ba amma ba laifi,yanzu iyayensa da Yan Uwa duka komai Yana musu,Zahrau har Kara takura Masa takeyi akan dole yayi musu abubuwa,Nusaiba tana Shiga gidan taga Zahrau tana gyarawa Sufyan kwalar rigarsa suna dariya cike da so ai kasa karasawa tayi tasan yayi aure ta juyo da sauri ba tare da sun ganta ba,ta dawo gida sai kuka Wanda ba shiri Mama ta shirya ta tafi gidan da Mum take ta manta irin wulakancin data Yi Mata lokacin da Mum tazo a gyara. Mama gidan da Mum take ta shiga tana ta kwada Sallama Hajiya Zainab ta tafi gidan biki sai Mum,Mama tana ta sallama ba ji ba gani Mum ta fito sai taga Mama Fuska ta daure cike
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71