Skip to content

Chapter 10

Chapter 10

AURENMU Book One Complete Hausa Novel 1,250 words 0 views Progress saved
Download Book

gabanmu mun Gama musu fada da can basu ji nasiha ba sai yanzu da ake Shirin kaita dakinta, menene basu sani ba na zaman duniya ku tafi Kawai a kaita zata Yi zamanta daram,Yan Uwan Shehu da Yan Uwan Mama Suka fita da Amarya sai kawaye motoci ne lafiyayyu sunfi talatin aka dauki Amarya zuwa gidan mijinta. Duk Wanda yaga gidan sai ya kasa rufe baki,Amarya Kuwa tun a mota ta Fara cewa kunga tun gidan da Muka sani ne tun Ina budurwa bai canja komai na gidan ba Amarya guda ai ya kamata ace an canja komai na gidan tana magana kasa kasa an zaci kuka ma take Yi,ko Ina kamshi ke tashi na gidan ga Amarya ta Sha gyara bayan Yan Kai Amarya sun gama ganin gida suna ta Santi Suka fito Suka tafi gaba Daya har Charity bata zauna ba,Ango ne ya shigo bayan Sallar Isha ya Sha wanka cikin shadda Yar gaske sky Yana tafiya cikin takamarsa da ya Saba Kyau Kam ba a magana Kamar shi yayi kansa,bedroom dinsa ya wuce direct ya iske Amarya abar kaunarsa a zaune saman makeken gadonsa,a gefen gadon ya zauna ya Kare Mata kallo cike da Murmushi,Hannu yasa tare da Bude mayafin data rufe fuska da shi fuskarsa ya Dora a saitin wuyanta Yana shakar kamshinta a hankali ya furta a I love you Nusaiba tace me too,wuyanta ya fara kissing Kamar Wasa Yana binta da sumbata Yana shafata jikinta sai rawa yake yana yi har ya fara cire Mata sutura a hankali Yana tsotsar bakinta Yana so suyi Sallah suci kayan makulashe amma ya kasa a cikin gaggawa yake bai iya hakura,Nusaiba tana ganin kamar Wasa taga da gaske yake,a hankali tace ji nake sai munje kasar waje zamu Fara amarcin,wacce irin kasar waje ya tambaya Yana shafata,tace ban gane wacce ba kasar waje dai ai ji nake acan zamu Yi Honeymoon?, A'a gidan zuma zamuyi ba Honeymoon ba cewar Aslam ya furta da Wasa Yana ci gaba da abinda yake,Boobs dinta ya cafka basu da wani girma ma Yan kuyas a hannunsa haka ya dinga murzasu,Nusaiba kasa komai tayi kamar gunki haka yayi kidansa da rawarsa har ya samu ya shigeta yau ta yabawa aya zakinta Harijine sosai bai kawowa da wuri tayi kukanta ta hakura sai da ya samu gamsuwa sannan ya lallabata suka ci abin dadin bayan sunyi wanka tare da tsarkake jikinsu Yana ta yabonta tana Jin Dadi. Bayan kwana biyu Nusaiba taga Shuru bai da Niyyar kaita kasar waje tana zaune a Palo ta Sha gayu ya fito yace wow you look good tayi Murmushi ya zauna a gefenta tace har yanzu banji ka Fara cewa mu Fara Shirin Visa ba,Aslam yace ta me fa? Honeymoon Mana ya kamata ace Muna kasar waje yanzu,Ganin ta dameshi da zancen kasar waje baiyi niyya ba Amma sabo da a zauna lafiya yace ba komai zamuje Saudiya ya Kika gani? Kallonsa tayi tace Saudiya? Makkah kake nufi? Ibada zamu je Yi kenan? Ni ban shirya zuwa Makkah ba turai zaka kaini irin su Paris,Germerny etc kana wani Maganar Saudiya shike Nan kullum Muna masallaci bazan je ba ta mike tsaye tace ka rike kudinka bazan je ba Indai Makkah ce ni na taba ganin me kudi Dan tsumulmula ma irinka,Baki Aslam ya Bude cike da mamaki duk kudin da ya kashe Mata da danginsa dan tsumulmula ne shi gaba Daya sai abin ya daure Masa kai sabo da ya samu Yar tarbiyya me nutsuwa ya nemi Yar talakawa irin Nusaiba Ashe gwara Yan masu arzikin ma. Tsayawa yayi Kawai Yana Shan mamaki just 3days da aure har an Fara fada,sharewa yayi ya hakura ya rabu da ita suna soyayyarsu har Suka cika sati biyu da aure Nusaiba ta shirya cikin tsadadaddjen material blue and purple ta Sha kyau ta fito sanye da takalmi me tsini da jaka ta yafa Dan siririn mayafi,Aslam bai fiye fita ba Yana gida ta same shi a bedroom dinsa Yana Shirin fita tace Baby kudin gyaran jiki zaka bani daga nan Zan biya a min make up,okay ya furta ya irga dubu ashirin ya bata,galala ta karbi kudin tace dubu ashirin kacal gyaran jiki fa nace da kwalliya,dubu biyar ya Kara Mata tace Bari dai nayi manage duk da Haka basu Isa ba,Kawai kallonta yake da mamaki,tace yawwa na manta yau Mama zata Zo da kannena anjima da Yamma,yace Allah ya kawosu lafiya Ina gida ai lokacin Zan Dan je Office na dawo Alright,ta zabi key cikin motocinsa ta Kira driver Suka fita ba inda taje wani gyaran jiki bank taje ta saka kudin a accnt dinta ta dawo gida. Tana dawowa ta sa me aiki ta shirya lafiyayyen abinci dama bata girki Bata aikin komai,Mama ce tazo gidan tare da Ihsan da Ameer Nusaiba ta rude tana musu Sannu da zuwa ta mike ta shiga kitchen ta cika musu gabansu da kayan Dadi sunci sun Sha Mama tace wannan irin kyau haka Nusaiba kin ganki Kuwa Alhmdllh 'yata tayi goshi,Mama ta mike tana rawa da Waka Kai 'yata tayi goshi....Yata tayi goshi...ah..ahhh....Nusaiba tana tayata suna ta faman shewa,Mama tace ya accnt iceko ya fara Nauyi? Nusaiba ta nuna Mata Alert suka tuntsire da dariya,Ameer da Ihsan Baki suka tabe,Ameer yace wlh da nine shi sakinki zanyi daga kaiki ko yaushe karbar kudi,auren miji me kudi hauka ne,Ihsan ma tace duk tallan kosan da kike Yi kin manta kenan Mama nan kwanan nan kike siyar da gasara kullum kuka Abba baya bada kudin abinci amma har Kun manta...Mama ce ta masge Ihsan tace rufe min baki mahaukata idan mun tara kudin ai da ku za a ci Aslam ne ya shigo ya zauna tare da gaida Mama,Mama anga me kudi harda cewa surukina ka dawo barka da dawowa suna ta hira ya haura sama sai ga Nusaiba tace anjima Mama zasu tafi Kuma gobe zasu je Kauye ya kamata a basu Dan wani Abu,Aslam bai ce komai ba yace sauri nake fita zanyi akwai kudi a kasan pillow na a ciki ki irga wasu ki bata babu ko godiya tace to, Bayan ya fita tana duba kudin taga dubu dari da hamsim gaba Daya ta kwashe kudin ta bawa Mama tace in kinje gobe ki cire na kashewa wasu Kuma ki saka a accnt dina,Mama tace ai kwandala bazan taba ba Ina da kudin kashewa gobe zanje da kaina banki na saka a account, suna ta nishadi ta rakata suka tafi. Sai da Aslam ya dawo ya duba yaga Babu kudin gabansa ya fadi ya Shiga kwalawa Nusaiba Kira ta shigo tace Mene ne?yace Baki ga kudin da na ajiye a Nan ba Wanda nace ki eba a ciki ki bawa Mama,Nusaiba tace ai na bata su,cewa kayi na bata Kuma na bata wani abin ne a ciki,Aslam cike da bacin rai yace baki da hankali dubu dari da hamsim Kawai Zaki bawa Mama,cewa nayi ki iba Wai me yasa ku Mata har abada tunaninku abinda akeyi a novel gaskiya ne,ance Miki mijin novel ne ni da Kawai Zan ajiye kudi ince Bude drower ki kwasa,okay yanzu sabo da na bawa Mama common Dubu dari da hamsim shine nayi laifi wanne irin Dan mammako ne kai,sannu tsumulmulatulla ta juya ta fice

Table of Contents

Chapters

71 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71