Skip to content

Chapter 22

Chapter 22

AURENMU Book One Complete Hausa Novel 1,245 words 0 views Progress saved
Download Book

a kasar nan ta shiga kitchen da sauri,Mum ta kalli Aslam tace ya haka Kuma kawarta ce da shiga kitchen haka? Nusaiba mikewa tayi fuuu ta Shige bedroom,Aslam ya zauna Yana bawa Mum labarin Siyama da komai ma bai boye Mata ba da irin abinda Nusaiba ke Masa da Neman saki da Nusaiba ke yi,Mum tace mu gama gobe Zan je gidan su Nusaiban da kaina karka damu Siyama ce ta leko tace me Zan dafa mata tana tambayar Aslam da Ido a hankali yace tuwo tafi sonsa,ai da sauri ta sake fitowa ta yafito Aslam da hannu yazo kuwa da sauri ta lissafa Masa abinda babu ya fita bai Dade ba ya kawo Mata tayi tuwon shinkafa miyar taushe,Mum ta dinga godiya tace kin samu ladana yarinya kinji yunwa ta gama dani, Mum ta baje tuwo a plate da Miya tana ci suna Hira da danta shima a kwanon Mum din yasa Spoon suna ci tare,Siyama ta zubo itama tana ci,Mum tace yata miyar tayi dadi kin iya girki,Siyama tace ai Dan Ina sauri ne shi yasa Amma da sai tafi haka Dadi,Mum tace Allah? tace ai yanda na iya girki ko a gidan sarkin garin nan sai haka,Nifa na Gama kwarewa hannuna ya fada,Mum da Aslam suna ta dariya Siyama tana yabon kanta,tace sai ma na yanka Miki salat inda kisan Amarya kin San Mum yankan Amarya ma na daban ne tace kwarai kuwa Siyama,Aslam yace ki bari dai a fada amma kina ta yabon kanki mu baza mu yaba ba. Masu sharhi Ina godiya AsmaBaffa [4/1, 5:47 AM] Sis Asma: 🛢️AUREN MU🛢️ 36-40 Official By AsmaBaffa Page naku ne FUTURE RM RAHMATU ALIYU KUNDE BK Siyama Shuru tayi tana jira a yabe ta tunda Aslam yace idan tana yabon kanta su baza su Yaba ba,Sai da Suka gama cin abincinsu Suka koshi sannan Mum tace itafa baza ta zauna a gidan ba dole Suka fito gaba daya har Aslam da Kansa ya Kai Mum gidan Hajiya Zainab Yar uwarta ,Siyama tuni tayi gidansu itama ta samu Kawu Dauda ya dawo ya kalleta yace Siyama Ina mamakinki yanzu yanda kike saka kayanki Wanda duk mace ke sakawa harda hijab sakawa kike Wai lafiya? Dariya tayi tace Kawu ba komai girma ne yasa na canja gaba daya, Amma wannan girman naki ya kyauta kin tashi daga Charity gaki kullum a mutunce kike fita dama Ina bakin cikin kayan nan naki da Kika nacewa gasu su ba masu kyau ba Alhmdllh da Allah ya shirya min ke, Siyama tace Ina aure zanyi reverse wlh sai dai idan baza kuzo gidana ba amma kayan da Zan dinga sakawa Ko Kai Abbu sai kayi Allah wadai da su,Kawu yace a'uzubillah Allah ya tsare uba da ganin yarsa a haka mijinki kadai Zaki sawa ai,Siyama tace to Ni ba Mai hanani sakewa a gidana Wanda baya son gani Kar ya zo,Aunty tana girki tana jinsu tace ke ki bar zubar nan kizo kiyi sauri ki min talge tafiya tayi ta kamawa Aunty girkin Allah dai ya kawo Miki mijinki kema na gari cewar Aunty tana kallon Siyama wacce ta furta ameen anko wanne kala zamu fitar,Aunty tace yau naga duniya ba mijin ma amma kina zancen anko wacce kala Siyama me yasa baki da kunya ne? Talla ne yasa da baki daura min talla ba ai da idona bai bude ba,Aunty tace talauci ne yasa Watarana kina ganin Kamar Ina takura Miki sabo da baki da iyaye ba haka bane Watarana yanayi shi yasa ake dorawa yaro talla ba kowa bane yake tura dansa talla ba sabo da son abin duniya wasu dole ce ta sa hakan,sannan yanzu ba gashi ba da Kawunki ya samu jari a hannun Aslam mun samu ci gaba yaushe rabon da ace mun yini bamu ci ba,tallan ma gashi an daina sai dai a siya a gida,Gidan Nusaiba da mukace kije kiyi aiki har ga Allah mun zaci da zuciya daya ta daukeki ba wani aiki zaki ba duk da bai dace bama kamarki kije gidan kawa aiki kina budurwa haka Kuma gidan kawarki munyi son zuciya a nan kiyi Hakuri,Siyama tace ba komai Aunty ai nasan bakwa zaluntata takura min da kukeyi da aiki da zuwa makaranta nasan gata ne dan na koya ne ni Kuma a lokacin Banda hankali sai Naga kamar Dan bani da iyaye ake min haka,dama wasu da yawa yaran ruko ba zaluntarsu akeyi ba sune suke ganin kamar Dan an sasu abu Kawai ai basu da iyaye ne yasa cewar Aunty Suna ta hirarsu dai. Aslam sai dare ya koma gida ya bar Mum a gidan Hajiya Zainab Yar uwarsu Yan maza zar suke da Mum,Nusaiba ya samu ta kamo channel din disco ta kure volume kida har waje tana bi da baki ga malti narta a gefe,Sallama yayi bata ji ba ya dauki remote ya rage Volume, dagowa tayi da sauri Suka hada Ido tace mene haka hutawar ma baza ka bari na huta ba Ni bana son irin wannan mutum baida ko sisi da zai iya daukan nauyina sai takura ta dauki Remote ta Karo karar kidanta,Idonsa kyawawa ya lumshe window ta bude tace gida ko ac babu mutum zafi Kamar zai kashe shi anzo an kawo mutum gida kamar kejin kaji,Aslam Yana zaune Yana jinta,wakar data ke kallo shima yake kallo ganin Yana kallo ma'ana ta birgeshi sai ta kashe tv din gaba daya Wai bazai kalla ba,bai kulata taci gaba da cewa kullum da safe ko dankalin turawa babu tunda nazo mayen gidan nan ba a bani ba,Haka doya ma da Dan kwai duk babu da safe sai dai na karya da shayi da Kosai,Aslam a nan yayi magana yace da shi Kika Saba ai kosai sana'arki ce ke baki ji kunya ba Wai? Dan Allah bakya Jin kunyar maganganun da kike fada bana so na Miki gori baza kiji dadi ba matar da ko kanzo Watarana Babu da za aci amma kina da bakin magana,Yunwa ce ta fado daku gidana har na sanki wannan kaddarar ta aurenki ta fada min,Nusaiba tace ai Babanmu Yana da kudin bamu ne bayayi sabo da haka ba talauci yasa ba,dariya yayi yace kinji kunya wlh Wai kina Maganar ac no ba ac ba kankara za a kawo Miki kalli jikina kalli naki waye yafi Kalar hutu,Kaga Malam saurara karka ci min mutunci nace ka sakeni dole ne auren,Aslam yace ihun banza kike yi ya tashi ya shige bedroom. Zuwa dare sha'awa ta Kama Nusaiba tana so Aslam yazo rokon ta bashi hakkinsa idan tayi Masa yanga sai ta yarda tunda tana so yau ai Kuwa ko kulata baiyi ba,bata kwana a Palo ba Yana jinta ta kwanta a bayansa tare da rungumeshi jikinsa ya janye,ta sake rungume shi tana goga Masa kirjinta a bayansa Cucumber ta mike sosai Nusaiba tace ka bani hakkina Malam yau wata biyu kenan baka Yi min komai ba,Aslam yace bazan iya ba ni da bani da lafiya Hannu tasa tare da taba Cucumber dinsa tace gata nan ta mike wlh ka bani hakkina,yace wlh baki Isa ba karewar mikewa ta tashi sama bazan Yi Miki komai ba,Nusaiba tace Allah Yana gani bazan yafe ba ta fashe da kuka dan Kawai ta hanashi bacci taci gaba da

Table of Contents

Chapters

71 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71