Skip to content

Chapter 55

Chapter 55

AURENMU Book One Complete Hausa Novel 1,253 words 0 views Progress saved
Download Book

uku ne a gidan ko wanne room da toilet Palo guda biyu sai kitchen sai wata toilet din kofarta daga wajen Compound,akwai tsakar gida yaji interlock da flowers,ga parking space zai ci mota hudu suna zaune da Amarya da landlady,Landlady tace ki sa Ido akan mijinki Kinga kyakyawa Kika aura mazan yanzu sai ka sa Ido in ba Haka ba zai barki a nan gida yaje Yana kula wasu a waje,motsi idan yayi ki dinga kula da shi sannan ki Masa biyayya ki rike mijinki Hannu bibiyu amma karki barshi haka sakaka maza mayaudara ne mazalunta ne,Kinga Raudah Namiji ba dan goyo bane ki kula da Shige da ficensa,Raudah tace na gode ya zama dole na sa Ido akan mijina,Affan da Yamma rana Kiri Kiri 4pm ya shigo gidan yazo ya tsallake Landlady ya ajiye hularsa a saman bed kusa da Raudah ya shige toilet Yana ce musu sannunku,Alwala yayi ya fito ya fice,bayan an idar da Sallah ya sake shigowa gidan ya bude wani daki ya fito ya Shiga dakin da su Raudah suke gabanta yaje ya duka tare da Kai bakinsa saitin kunneta yace kinyi Sallah? Kai ta daga masa Yace to me Zaki kici cikin rada ance min tun safe baki ci komai ba kinki cin abinci ko sai na baki da kaina,Murmushi tayi ba shiri tace ae, Landlady bata San me suke cewa ba ya gama ya fita,ba afi 15mnt ba ya dawo ya sake shigowa cikin akwatunansa na kaya ya bude akwatinsa daya ya dauki wani turare ya zuge ya fita, Landlady ta dinga dariya tace yau kin shiga Uku Raudah tashi zanyi na tafi tun kafin ya koreni da Kansa,Raudah ta rike Landlady tace dan Allah karki tafi yanzu ki bari sai dare wallahi kina tafiya Affan bazai kyaleni ba Raudah harda hawaye, Landlady taci gaba da zama suna Jin Affan a tsakar gidan yana duba gidansa Yana kakale kakale dole shi sai yaga Amaryarsa ga Landlady taki tafiya,a daddafe ya hakura ya dawo ta jikin windown baya ya bude tare da lekowa bayan ya janye labilen gefe da hannunsa,Raudah da Landlady Suka juyo ya kalli Raudah tare da sakin Murmushi ya daga Mata gira daya, tace mene ne cikin sanyi yace babu sauro a gidan ko? tace ae,yace okay ya rufe window din, ciki ya sake shigowa ya wuce su yayi Alwala ya fito ya tafi masallaci,Suma Sallar sukayi,ai Affan ka rantse ya Riga liman yin Sallama ana idarwa sai gashi ya dawo ciki yace yau da wuri Zan kwanta Landlady Wai a nan Zaki kwana ne na nuna Miki bedroom dinki? Ki tashi ki tafi gidanki mana,Raudah ta rike Landlady,Affan yace nifa babu me Kaiwa zuwa Sallar Isha a gidana anyi magariba na gaji hutawa zanyi, ba shiri Landlady ta mike ta yafa mayafinta ta dauki Jakarta tace na tafi sai Watarana kuma,Affan harda daga Mata hannu yace bye... Ya bita a baya ta shiga motarta ya bude Mata gate ta fita lokacin Abokinsa ya kawo Masa katuwar Leda ta kayan ciye ciye ya rufe ya garkame ko Ina ya dawo ciki yana cewa harka iya harka. Yana shigowa ya yasa hannaye ya dauki Raudah tare da dan shillata Yana murna dariya tayi ba shiri ajiyeta yayi ya dakko plate tare da zuba musu nama ga fruits Salat ga su Madara da sauransu,Raudah yunwa take ji amma tsabar gulma wai bata Jin yunwa yace Kinga ni dake babu haka ko kizo muci ko na Miki dura ko kici ko ma baza kici ba yau a gidan nan sai nayi abinda nake so dake,Raudah ta sakko kasa ya jawota jikinsa taji wani kamshi yake fitarwa na musamman Affan yayi ta furta a ranta tace sabanin Hussain shi idan ta sa kanta wajen hammatarsa har wani wari tana tashi tana bugawa da hamami Affan Kuwa sai kamshi da kamshi,Raudah tace in baka labari? Affan yace Ina jinki tana dariya tace wallahi tsohon mijina Hussain warin hammata yake har dauke numfashina nake Watarana sai yayi kwana uku baiyi wanka ba,Affan bata rai yayi sai kace wacce ta yabi Hussain din yace ku Wanda kuka taba aure Kuna auren wani sai ku dinga zancen tsohon mijinku,Raudah tace Yi hakuri ai ba yabonsa nayi ba,ae amma kin kwanta a jikinsa ai har kinji warin hammatarsa Raudah tace tab mutumin da bashi da lafiya sai fa muyi sati nawa bamu hada shimfida ba sabo da yasan ba abinda zai iya sau tari ma Yana wajen Shan giyarsa idan ya dawo sai bacci fa bamu hada makwanci ma,nice ma nake dan zuwa,Affan yace ae ke ga mayyar Banana ko to ai gata kin samu ta me lafiya,Raudah tace Allah baka hakuri yace ameen karki sake min Maganar Hussain ko Hassan ne ba ruwana,Juyowa tayi suna facing juna tace I said I'm sorry ko,shuru ya mata,chakulkuli ta Masa tun Yana fuskewa ya Fara dariya sannan da kanta ta Fara bashi Naman itama tana ci har suka gama ciye ciyensu sannan tace bari naje bedroom Ina zuwa ta mike ta tafi bedroom dinta ta shiga wanka,Shima brush yayi sannan ya Fara wanka Kamar zai cire fatarsa haka dama yake wanka,har ta fito ta shirya cikin kayan baccinta green me digon digon yellow ta sha kyau ta shafa turaruka tare da gyara gashinta,Abaya ta dora a Kai da hijab ta dawo dakinsa har ta dawo Yana ciki Yana uban wanka a haka ma Wai sauri yake har ta gaji da jira sannan ya fito sanye da rigar wanka Fara Yana goge sumarsa da towel ya fito ya Fara Shafa lotion dinsa me kamshi ya gama ya dawo ya gyara sumarsa Yana fesheta da kayan kamshi ya gama,yazo ya shafa turarukansa masu kwantar da hankalin me Shaka Jallabiya ya bare sabuwa Fara ya saka ya juyo ya kalleta Yana Murmushi Suka tada Sallar Isha sannan yayi Nafeela ya musu addua yanda addini ya koyar,jallabiyar ya cire daga shi sai boxers yace Amarya tashi a cire Miki Kaya yau juice dinki Zan sha,Raudah ta fara Jin wani tsoro Ya zare Mata abayar Ashe harda rigar baccin ya hado gaba daya,Raudah ta saki Kara tana Kare jikinta, Affan Yana gani ya zauce ya rude ya wani susuce,saman bed ya turata a hankali ta fada,tace a kashe light kunya nake ji,yace Ina dole na kalli komai nawa,ya samu Raudah ya Fara murzata jikinsa Yana tsuma yace kwalele dai ya Kare yau kin Zama tawa, Raudah ta fara hawayen tsoro ya fara shafa kirjinta yanda yaga dama bai san Sanda yace Hussaini kayi asara babba ka cuci kanka,tunawa yayi ance bashi da Lafiya yace Allah ya baka lafiya Usaini ka samu kalarka me wari,duk ya rasa ta inda zai Fara,Raudah ya kalla yace ta Ina Zan Fara ne abin dadin naku yayi yawa,Raudah da mugunta tace ta tafin kafa zaka fara,yace amma bakya kaunata ya Fara Mata ta yatsan kafa Yana lallasheta a nutse,Abinka da dama a kusa ake Raudah tuni ta daina wani iskancin hawaye tana karbar darasi,Yana sarrafata idan taji wani dadin sai ta Fara tayashi suna jiyar da juna dadi,kirjin Raudah yau yaga ta kansa da bakinta,har ya gangaro down Yana Mata salo basa iya magana sai Nishi da kuka sweet,Affan gaggawa yake Yana Jin Raudah wet ya nemi hanyarsa gam gam da kyar

Table of Contents

Chapters

71 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71