Chapter 34
Chapter 34
ba yanzu ba sai sun Amince sai kice kawu Nima nayi kuskure ka yafe min kin gane tace ae tana dariya tazo ta Bude kofa,Aunty tana ji suna ta kus kus ba a Jin me suke cewa sai gani tayi Siyama ta fito tace marar ji wlh Siyama bakya ji,Aslam yace a Ina za a siyi madarar?Aunty tace wacce madara? Ya kamata ta Sha Abu me zafi hanjinta ya warware,Aunty tace Indai kayan shayi ne akwai na Kawunta karka bata kudinka,Yace ai ba a shanyewa Kawu nasa ba ya juya ya fita a wajejen ya tambayi kanti aka nuna masa ya siyo mulu madara,Milo,Lipton,da duk wani kayan tea manyan gwangwani kobwanne,Sugar cube ma wurin kwali goma ya siya musu ya kawo,Anty ta bude baki tace wannan hidimar fa? Yace naki ne ke da Siyama Aunty ku kyalewa Kawu nasa,Aunty tace dan nan duka haka an gode Allah ya bar zumunci,Ruwan zafi tazubowa Siyama a cup da spoon ta kawo Mata,harda siyowa da bread me kwakwa,Siyama ta loda Madara da Milo na musamman ta hada abinta murtuk tana yagar bread me kwakwa da ya hado dashi Yana zaune ta shanye ta cinye rabin katon bread din,yace dole ki dinga kiba wannan duk a cikin ki, tace ya zanyi da tsutsar ciki ta min yawa ba ni kadai bace,Aunty abincin rana a zubo min tun jiya banci komai ba azumi Kawai na kusa yi saura kadan,Aunty ta zubo Mata tuwon shinkafa miyar gyada, ta sake kawo na Aslam again,Siyama tana sanye da t-shirt dinta me gajeren hannu da skert wata kalar dark green da ado a jiki,hula ce ta zamani me kyau a kanta taci abincinta,Aslam kuwa ya koshi yau bai ci ba,sai wurin magriba ta rako shi kofar gida yace Zan tafi sai nazo,Banda rigima a bisu a hankali,Siyama tace baka San kawu ba idan yayi magana baya canjawa, Inshaallah a kanmu zai canja akwai rabo tsakaninmu Siyama tace yanzu da ka Haihu da Nusaiba da yanzu tana da cikinka,Allah ya taimakeni bata samu ciki ba ta haifar min masifar jininsu,Siyama tayi dariya ya juya yace Zan makara a masallaci ya ja hancinta kadan ya wuce Yana dago Mata hannu bye,Siyama ta tsaya tana cewa nace ya dinga hakuri sai anyi aure baya ji,ta koma ciki bayan sunyi Sallar Isha Aunty ta zaunar da ita tayi ta Mata nasiha da fada kamar ta dauka tayi luf da ita tace shike nan Aunty Zan gyara,Aunty tace ko kefa Haba Siyama kin girma ke ba yarinya ba ki dinga yi Mana haka tace na daina to,Aunty tace kinyi alkawari? Charity a ranta tace bayi ba a fili tace nayi Aunty tana murna... Satin Nusaiba biyu da aure tayi kyau ta Kara kiba duk da cewa tana nuna Hali amma Sufyan wani abin Yana Dan biye Mata,Mama ce tace ta fadawa Sufyan Kar ya fita yau zata zo tace to,Yana zaune tana kwance tayi pillow da cinyarsa tace Honey Mama tace karka fita zata Zo yau,yace ai kuwa ya Zama dole na fita Sabo da Ina da aikin da zanyi yau a Office in tana so tazo da yamma ko ta jira ni,Nusaiba tace what Honey Mama ce fa yace to sai na fasa zuwa aiki kin San muhimmancin aikin nan a wajena Kuwa mikewa zaune Nusaiba tayi tace kaga Malam saurara aure fa ba hauka bane, Dan Kana mijina baka da damar taka ni yanda kake so,dama Ina Jin haushinka nace muje Kasar waje Honey moon kace na jira sai ka Gama wani aiki na hakura Ina jira Shuru na dawo nace tunda America baza ta samu ba ka kaini Moroco Nan Africa Abu yaci tura okay na dawo nace ka kaini nan Niger ko banza maga Sahara,ga Sefa dinsu me daraja sabo da bakin Hali kana min story story, kace muje yawon shakatawa ka wani siyo min English gown me araha kana nufin na saka na fita ga latest nan da ake kawowa daga manyan kasashe na fada maka ka dauki rigarka ka kaita inda zaka kaita ban sakawa wani muje Abuja nayi me a Abuja,a Abuja Zan bude Ido mene a ciki na gida Nigeria fa,yanzu Mama baka kyale ba zaka ci min mutuncin uwa wlh kaci mutuncin uwata sai na rama a Kan taka,Tsaki Sufyan ya ja yace kina haushi Kamar karya kullum haushi wan wan wan banda lokacinki na fuskanci ke kanki na rawa ko jahilci yana taba ki ya dauki wayarsa da key din mota ya fice ya barta tana zage zage Tana haka Mama ta shigo tace lafiya Nusaiba daga aure? Tayani ji Mama wannan Sufyan din,Mama tace ki kwantar da hankalinki har yanzu fa bamu ci kwandalarsa ba ki Bari tukun mu Fara morarsa Mana zai ci ubansa kyale shi kin San fa wannan Bai kai Aslam kudi ba haka bai Kai Aslam kyauta ba,jeki ki shirya min girki me Dadi ki tabbatar yaji nama,Nusaiba tace Kai Mama suna dariya su a dole duniya ta samu sabuwa,Bayan Mama taci ta koshi tace Karo min karfin ac na Sha kafin na tafi,tana karewa gidan kallo tace oh God ta turawa yata kinyi dace Allah yasa ki Haihu da shi danki ya samu gado me tsoka,Nusaiba tace Ameen Mama kuma namiji Zan Haifa Sai Yamma likis Sufyan ya dawo ya iske Mama a Palo,Zama yayi tare da gaisheta da ladabi Yana Mata Sannu da zuwa,Mama tace dama yanzu nake Shirin tafiya gida sai gaka,dama zuwa nayi Naga gida sannan na muku Nasiha,Dan Allah ka zauna da yata lafiya Ni nasan yarinyata Yar albarka ce bata da matsala Matukar ka kiyaye hakkinta kayi Mata abinda ya kamata abinda ya dace tayi Murmushi hehehe abinda ya dace wato duk abinda ta nema kana yi to zaku zauna lafiya zaka sameta me biyayya,Sufyan yace Inshaallah Mama,mikewa tayi zata tafi ya bata dubu goma ta karba tana tabe baki suna signa da yarta Nusaiba Wai baiyi abin arziki ba dubu goma kacal haka Mama ta tafi,tana tafiya Nusaiba ta rungumeshi tana shafa kirjinsa tace Kamar kudin da ka bawa Mama sunyi kadan,Sufyan Yana son Nusaiba shi yasa in tayi wani abin shi baya ganin laifinta yace karki damu idan munje gaida ta sai a Kara mata yafi haka tace sai mijina Suka haura sama suna dariya cike da so da kauna. Aisha bayan barin da tayi bata fi wata ba ta sake samun wani cikin,ai Bashir Yana ganin ta Fara laulayi ya sameta a zaune duk ta gama lalacewa,yace Aisha tunda ke baki da kwakwalwar ganewa na nuna Miki haske kin kasa fahimta bari na fito kuru kuru kiji bana son haihuwa dalilin da yasa na auro ki naji labarin tunda Kika Yi aure da tsohon mijinki baki taba haihuwa ba ni nafi son mace juya,tunanina ke juya ce shi yasa na aureki sabo da na huta da jikinki amma ana taba ki sai samun ciki daga anyi abu sai ciki bazan iya ba,idan kina so mu zauna tare ki zubar da cikin nan idan Kuma bakya so to kije na sawwake Miki,Aisha tana kuka tana nadamar barin gidan Farooq tace ina son cikina,ya nuna Mata kofa yace jeki na sakeki saki daya ya rubuta takarda ya Mika mata,Aisha tana kuka ta hada kayanta sai gida. Ummanta tana ganinta gabanta ya Fadi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71