Chapter 47
Chapter 47
sajensa ya shafa yace wannan Nabeela ta cuceni Ina soyayya ta,yace Kai Raudah wannan masifa haka ni na Fara ma jin tsoronta,gashin Kansa ya birkita tare da furzo iska daga bakinsa yace shike nan Affan ka shiga Uku mijin tace ya tabbata ba Kai ba kula wata ko da Wasa wannan baza ta bari na Mata kishiya ba,ah ba ruwana babu ni ba Kara aure daga yau sunana mijin mace daya na Raudah Kawai,ya dawo yace bari na Fara dabarun lallashinta naga ta kaina. Aisha tana yin Idda itama a boye da sassafe ta tafi gidan farook,Yana dakinsa a kwance sai yaji ana Kwankwasa Masa kofar palo Fitowa yayi tare da budewa,Yana budewa yaga Aisha, direct ta durkusa a gabansa ta Fara Neman yafiya,tace nayi kuskure Farook ka yafe min,Farook ya bita da kallo Kawai tace dan Allah kayi hakuri ka yafe min ka dawo dani gidanka Farooq kallonta yayi yace tashi,da sauri ta mike tsaye ya nuna Mata kofa yace get out bana bukatarki a rayuwata ya hankadota waje tare da rufe kofarsa,kukanta ta gama ta tashi tare da karawa gaba,tana komawa gidan su sai kuka,Ummanta tana ta bata hakuri tana kwantar Mata da hankali tace Aisha Ina da laifi nice sanadin kashe Miki aure kiyi Hakuri Inshaallah zai dawo,Aisha tana kuka tace Allah ne ya jarabce mu sakamakon mu muke gani, Umma bamu da aiki sai fada da juna lokacin Muna tare,na fada Masa Maganar da naga dama shima haka zai min abinda yaga dama bamu da aiki sai karya dan mu birge mutane, irin wannan da mutane ke yi muna ganin Kamar ba laifi bane irin wannan kana nan laifin Allah yakan nuna Mana sakamako tun a nan duniya ya jarabce mu zaman auren ma yaki yuwuwa,Umma tace to Allah zaba Mana mafi Alkhairi, Allah Kuma ya shirye ku masu karya,da rashin mutunta juna ga ma'aurata suna zaluntar kansu Allah yasa ku gane ,Aisha tace Inshaallah bazan sake ba amma a baya ai Yana zagina Nima Ina zaginsa, Subhannallahi cewar Umma tana mamakin yaran zamani masu iya zagin mijinsu,Aisha Kuwa waya ta dauka ta Fara Neman abokan Farook Wanda tasan Yana Jin maganarsu don su Shige Mata gaba ta koma gidanta. Siyama Amarya washe gari ta riga Aslam tashi da asuba Yana jikinta ta Fara masa Kiran Sallah a kunne idonsa ya bude a hankali ya kalleta murmushinsa me tsada ya sakar Mata tare da sake rungumeta kam Yana magana a hankali yace ki barni a haka ni,tace anyi Kiran Sallah tun dazu,makarar angwaye zanyi yau,no yaushe ma kasha zakin tukun da zaka Fara makara,dariya ta bashi ya mike zaune Yana kallonta sannan ya sauka ya shige toilet, brush yayi da alwala sannan ya fita masallaci, bata Sallah baccinta ta koma taci gaba da Shaka har ya dawo ya kwanta a jikinta shima ya dora baccin sai 9am ta tashi tare da zare jikinta a nasa ta shiga toilet brush tayi sannan ta sheka wanka ta fito ta zauna shafe shafenta sannan ta saka doguwar Riga Yar kanti marar nayi me hannun vest sama ta dame kasa ta dan bude ta fito tana kamshi ta saka hijab ta Shiga zaga gidanta tana murna kugu ta rike tace da na zauna a bikina Ina kukan banza dama Ina sani na dinga yin wani kukan har da Kari ma don ace Ina jimamin rabuwa da Kawu nan Kuwa ba ruwana,dan ba a San zuciyata bane ta zaga ta baya ganin babu me ganinta ta cire hijab din ma ta kwashe da gudu a gidan tana shawagi,tayi juyi ta juya ta tsaya cak tana ta ganin katafaren gidan ta rasa ma wanne murna zata Yi tayi tsalle yafi biyar tace gidana gidan mijina,dawowa tayi ciki ta iske me gadi a bakin gate Suka gaisa,sai me aikinta mace tana ta gyara gidan Suka gaisa da ita cikin fara'a da mutuntawa, kitchen ta shiga ta Fara soye soye tana yiwa kanta Waka Amarya Ce Siyama,Charity ki Sha sha'aninki...tace wallahi duk Sanda Naga Nusaiba ta zo ko unguwar nan ko layin nan sai na ci ubanta Kai ko wucewa zata Yi ma, tana aikinta tana zancenta har ta gama hada breakfast dinta ta shirya a dining,Me aikin ta tambaya abinci fa tace ai ni nake yi Mana tare da me gadi tun tuni ma mun karya Kuma abinda muke so oga yake siyo Mana Yana kitchen din part Dina komai Muna da shi,Siyama tace Masha Allah an gode Masa ya kyauta ai mutumin kirki ne,kinyi dace wlh cewar me aiki,Siyama tace ni kuwa nasan nayi dace ke Kinga love gashi da hakuri wlh ba ruwansa,Haba ke dai bari Aunty baki ji yanda ake yabonsa ba cewar Yar aiki Siyama ta dage sai yabon miji takeyi kwana Daya kacal da kawota,ko Ina an gyara dakin Oga Kawai ta gyara da kanta,sai da ya gama baccinsa ya tashi tare da shiga toilet yayi wanka da brush sannan ya shirya cikin wani sabon yard me shegen kyau coffee color ya fito Yana zuba kamshi,Siyama ta fito dauke da flask tayi sauri ta ajiye a dining tana cewar takawarka lafiya barka da fitowa,dariya yayi ba shiri tace me kudi uban matsiyata na Siyama sa gabanka inda kake so,Wanda ya gaji arziki ba taka haye ba kenab,kaga na Charity me komai 100 ba dozen ba ,dariya ce ta kwacewa Aslam,Siyama taci gaba da cewa ga amaryarka me kayan aiki ya sake fashewa da dariya,ta nuna kirjinta da hannu biyu tace Kai kake da nan, a taba can a latsa nan sai na Siyama ikon Allah ta furta tana nuna Boobs dinta ,Affan Yana dariya ya rungumeta tare da dagata sama,tace ban gama kirarin ba fa,a lafiya dai....Baki ya rufe Mata da nasa yana sha Tace yau fa mu fita zamuyi yawo ba batun wani amarya duk inda zaka je sai na bika, yace to duk abinda kike so,Siyama ta Fara murna zata fita ba kulle,bayan sun karya a Palo Suka zauna yana zaune a doguwar kujera ya bude kafafunsa daya kafar a mike a saman kujera Daya kafar tana kasa Siyama ta kwanta a tsakiyarsa gadon bayanta Yana saman kirjinsa Yana koya Mata game a waya sun rike Wayar tare da hannayensu duka tana gwadawa suna ta fama suna nishadi. Zuwa Yamma Suka dau wanka kamar zasu je party tasa wata arniyar Arabian gown black taji ado silver color, takalmita da jaka Silver shi Kuma shadda ya Sha Silver me tsadar gaske kana gani kasan ba karya ya rike hannunta Suka fita wata rantsatsiyar Jeep dinsa,wani katafaren Joint Suka je duk Wanda ka gani a wajen to ya Isa,suna shiga rike da Hannu Suka iske Nusaiba a wajen mijinta ya kaita amma Abokinsa ya kirashi ya fita yace ta jirashi nan da 30mnt Yana fita su Aslam Suka shigo,sun ga Nusaiba amma kamar Basu ganta ba Suka zauna a kujera Aslam ya jawo Siyama ta zauna a saman cinyarsa yana sani yayi hakan,Siyama ta kasa Zama sabo da kunya ta koma saman kujerarta ta zauna,Nusaiba ta firgita taga Aslam Kamar a wata hadaddiyar mota Suka fito amma bata kula ba sosai lokacin,Siyama ce tace Honey bani key din motarka na ajiye maka a handbag dina,Nusaiba mikewa tayi ta kalli motar duk wajen babu me irinta tunani tayi tace
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71