Skip to content

Chapter 61

Chapter 61

Zuciyar Masoyi Book One Complete Hausa Novels 1 1,175 words 0 views Progress saved
Download Book

bawa gangar jikinta damar circulating . tarasa meyasa yau take jinta da wani irin karfi. kamkameta yayi da wani irin karfi itama kamkame shi tayi daidai lokacin dayake hakarta da iya karfinsa suka soma realizing atare .... Hum ..hum. numfashi kawai Abdullah ke fitarwa. yana kissing dinta takoina . itama tana kissing dinshi duk sun taru sun ruda junansu. sai numfashi suke yi ..dai dai lokacin da kiran mami yasake shigowa akaro na ba adadi . Aisha tasa hannuta daidai inda Abdullah ya cilar da wayar . lalubo wayar tayi tana dubawa wannan karan sunnan mami tagani sabanin dazu dataga dady ne yakira. Abdullah bai dagata ba yacigaba da hakarta yana sauke numfashi ahankali ta kai bakinta cikin kunnenshi tace ana kira fa . yashareta yana sake kamkameta ajikinsa . a tsorace tace mami ce fa. cak Abdullah ya tsaya yana kallon fuskarta ta . daga masa kai tace mami ce ke kira . ahankali yabi wayar da kallo. sannan ya amsa yana dubawa da gaske maminsa ce takirashi . dan haka ya sake bin kiran tana shiga mami ta dauka kazo yanzu ina son ganinka abinda tafada kennan ta kashe wayar . Wani irin nishi taji ya saki wanda bata taba jin yayi ba. ta kalleshi idonsa ya kada yayi jawur. bata ce komai ba ya dan saki fuskarsa ahankali yace mami ke kirana wai inje yanzu ya dan boye damuwar da yashiga. ta sake kallonsa yace kinsa dady baya nan yanzu saini me yuwa ko wani abu take so .. AISHA ta girgiza masa kai ahankali yasoma kokarin zare jijiyarsa daga jikinta har ya zare gabadaya. tajawo bargo ta rufe jikinta dashi ya sa hannu janye yana kallon kirjinta yadda suke acike bammm.su ne abu na farko dake fara tayar masa da hankali . ko aciki Kaya ya kallesu tamkar ita ta tsarawa kanta . ya kai bakinsa ya tsotse nipples dinta sannan da kyar ya iya mikewa yace zan dayi missing din su kafin na dawo fa. Amman dan Allah karki motsa daga haka yanzu zan dawo bani minti 30 ya maida boxes dinshi hade da zira doguwar rigarsa. ya sumbaceta .yace nasan kema still baki koshi dani ba . kmr yadda nima baki isheni ba . dan dai kiran nan daga mami. ya fice da sauri tabishi da kallo yana da sauki hali ko fushi yayi baya dadewa . ta Lumshe tsumammu idannuta ahankali ta furta I love you Abdullah kalmar da kullum yake son ji daga gareta kennan ta sake cewa and I will missing you too . Yana shiga falon mami sai da gabansa yayi wani irin faduwa ganin ita da mama hafsa suke falon. Yasa ahankali ya raba kusa da maminsa ya zauna bisa kafet. ya gaisheta , Amman sai me mama hafsa ce kadai ta amsa dan ita mami bai ji amsawarta ba . Shiru na dan wani lokacin sannan mami ta dubeshi tace Abdullahi burinka ya cika ka auri yarinyar nan . Ka dauketa kun zagaya koina. akarshe dai gashi kun dawo inda muke hankalinka dai ya kwanta ka aureta . mama hafsa ta karba koma dai menene nasan zuwa yanzu ya gyarata da cire kwadayinsa akanta .... Mamai ta tabe baki sannan tacigaba a wancan lokacin kunyi nasara kai da dadynka . na baku dama da lokacin kunyi yadda kuke so. kun murdene kan diyar makiyyiyata sannan Kuma diyar matsiyata masu bin malaman soro. tou a yau ina maka albishir taku damar takare . dan haka a yau ina sanar maka ni na saki wannan yarinyar dakake aure sheida kawai nake nema daga gareka . Abdullah ya zaro Ido waje yana kallon mami . mama hafsa karbe da cewa koma dai me suke son samu ,sun dai samu sai tayi gaba tabi wani tsuntsun banda kai wlh ... Abdullah kuwa mami ya zubawa ido ji yake tamkar wanda ya zaucewa tazo masa . mami ta Miko masa takardar da biro anan nake son ka bani sheida sakinta idan ba ka rubuta ba anan wlh kaji na ranste sai dai ka zabi ko ni ko ita . Duk wata jijiya dake jikin Abdullah sai da suka daina aiki jikinsa na rawa yace mami kome zakiyi min kiyi min Amman dan Allah kada ki rabani da Aisha bazan iya wata rayuwa ba sai daita . tace uhm.. shi da kansa yasan yakarawa kanshi laifi a gurin mami saboda yadda ya fada maganar a raunane gashi yadda ya nuna tamkar rabuwa da Aisha kmr fitar ransa ne . idan baka sani ba zaka iya dafa Quranic akan Aisha a tsirce shi ne. Wata muguwar hararar da mami tayi masa ita tasa yayi sauri yin shr. tace nagode har kai ,ka aure macce da zata fini daraja kennan. to ka tabbatar idan har baka rubuta min sakin yarinyar yanzu anan ba wlh wlh wlh bani bakai har duniya ta tanade.. Uhmmmm to ga dai mami tasake kunno kai da wani al'amarin me riketarwa da ban tsoro da saka zuciya rauni ko zatayi nasara raba wannan soyayyar da Allah kadai yasan karshenta uhm ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญsorry mami please๐Ÿ™๐Ÿป MMN SUDAIS CE An dauko wannan littafi daga shafin www.hausanovels001.com.ng ku ziyarci shafin na www.hausanovels001.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348138892814 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.hausanovels001.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348138892814 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Table of Contents

Chapters

62 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62