Skip to content

Chapter 49

Chapter 49

Zuciyar Masoyi Book One Complete Hausa Novels 1 1,171 words 0 views Progress saved
Download Book

sauri ya rikota yana tambayarta hade tattaba wasu tsansa na jikinta ., batayi magana ba Amman temperature dinta ya sauya , gabadaya ya gigice, cikin rudewa yace Aisha muje muga doctor jikinki ya canza . A dan frigice ta kalleshi ,ya daga mata kai" yace yes baki da lafiya taso muje gari ya dade da wayewa" yana kokarin ta shinta, ta Mike tsaye da kanta, sai dai ta ja ta tsaya ,ya dube ta yaga hawayen na sake bin fuskarta, ta sake rudashi da rikitattun idanunta yace bazaki iya tafiya ba ko ? Ta girgiza kai ,hade da sunkuyar da kanta, ahankali tace in munje me zamu cewa doctor? Maganarta taso bashi dariya ,yaga yarintarta sosai, ya kamota ya rungume tsam ajikinsa. shima ahankali ya kai bakinsa wajen kunneta yake rada mata bbu ruwan doctor da wani abu da ya faru tsakanin mu , maganin matsalar da mukaje masa da ita kawai zai bamu ok.sannan ya cicibeta ya fita da ita a karshe nasihar da babanta yayi mata har da batun ban da musu a tsakaninta dashi ,"banda haka ,ita dai da ya barta tawarke a gida. har dare Abdullah na riritata a yanzu jinyarta ta dawo hannunsa , duk da ta dan ji sauki data Sha magani, tayi bacci Sosai Amman koda yake kallonta yanzu ya gane ta ji jiki sosai a hannushi " kuma yasan shi ya jawo" yakira sunnanta cikin sanyi bata amsa ba Amman ta dan dago ta kalleshi ya rike kunnuwasa duk biyu yana dan jujjuya mata kansa" ta gane abinda yake nufi ,ta sakar masa Harara , sannan ta juyar da kanta gefe, ya matso kusa daita sosai har suna jin hucin juna yace am really very sorry dear ta lumshe idanunta tanajin wani iri abu na mata yawo a sansar ajikinta a duk sanda Abdullah ya kusantota . "Rayuwar su tasa suka sake amincewa juna. Abdullah ya sangarta kansa da Aisha ,ko yana Jin bacci ,baya iyayi sai da tumin jikinta" ko yaya yaga tayi shiru tana tunanin innarta zai zo ya sunkuceta ,yayi ta juyi daita dan dai kawai yamantar daita" yana sonta baya son ganinta cikin damuwa . Zaune take Tayi shr akan gado har sanda ya fito daga wanka daure da towel a kunkurinsa , ya karaso kusa da ita , meye na tunanina byn yanzu zan zo .ta sakar masa harara tace ni innarmu nake tunwa , hannu shi a saman fadaden kirjinsa yana shafa kwantaccen kashinsu kirjinsa ya kwaikayi yadda tayi magana yana murmushi. dauke idanunta tayi daga kallonsa,dan gashin kirjinsa na daya daga cikin abinda ke bata tsoro da frigitata har yasa tarinka jin kasala kasala ajikinta. "murmushin gefen baki yayi sannan ya sauke ajiye zuciya ganin yadda tayi yarasa meyasa batason kallonsa cikin wannan yanayin , ahankali yace kowa ma haka kike masa magana ko ? Bata bashi amsa ba sai dai ta lumshe masa idanunta , lip's dinshi yakamo yana cizawa ahankali yace Aisha kinsa kina da fitananne kyau kuwa ? Taji maganar wani iri ya sake cewa ashe dai an san abunda yasa tun farko aketa min yanga. sai yanzu nagane dalili garani da,akatayi " ya matso kusa da kunneta ya rada mata gashi kuma yanzu kina neman haukatani da tsumin soyayyar ki ,kunya tasa ta rufe fuskarta da hannuta duka , ya cire hannuwanta yana kallon kwayar idanunta "dana rasaki bansa irin halin da zanshiga ba ,kece duniya zan iya zama dake koda bazaki taba sona ba. itama shi take kallo tana najin motsawar kunjinta. zuciyarta ke harbawa da sauri da sauri har Abdullah na hango yadda dukiyar fulaninta dake cike bam, suke sama da kasa ,hannushi yasa ya dan shafo samun su" ya soma mata tafiyar tsusa da yatsan sa har zuwa wuyanta , shanyayun idanunta ta zuba mishi yace ki tausayawa ZUCIYAR MASOYINKI Aisha , please ki so Abdullah ko yaya ne. Abdullah bazai Raina ba. zaiyi farinciki da hakan. "kallon junansu suke har yanzu , fari tayi da idanunta saboda nauyin dasuka mata ,ta sake watsa masa wani kallon wanda birkitamawa Abdullah tunanin, ya kamo lip's dinta na kasa yasoma tsosa, kuma bai daina gaya mata yanayin yadda yake ji akanta ba "har sanda ta dauki pillow ta kwada masa da sauri ta fito daga dakin ta barshi yana mata dariya . Ya karasa falon yasa meta" ta saci kallon still har yanzu bawani kayan kirki bane ajikinsa , daga shi sai short boxes ta lumshe idanunta hade da dunkule yatsunta waje daya" ya zauna kusa daita suna jin dumin juna ta Miko masa fresh miki yasha. sannan yayi kwanciyarsa a kan cinyoyinta wanda indai yana kusa daita nan makwancinsa " yace Aisha doctor yace ranar Friday zai sallameni zamubar Germany zuwa American "in akwai inda kika fi so kije honney moon dinki sai kisanar mi. muje can. ya fadi hakan batare da ya damu ba ,dan fuskarsa ma na kallon TV batace komai ba Amman yaganeta tsarai "bakomai take amsawa ba ,dan haka yacigaba kafin haka Dr shuaib yazo min da maganar kungiyar su na bukatar a zana musu yadda tsarin ma'aikatarsu zata kasance". ina ganin zuwa gobe ma suke bukata a fara" ya lalubo tafin hannuta cikin nashi yana murzawa ahankali ahankali, ita da kanta tana jin dadin yadda Abdullah ke tafiyar daita . inda sabo tasaba da . A Yadda Abdullah ya zaci aikin nasu Dr shuaib a yini guda za'a gama shi. sai gashi acikin kwanakin kullun basa yini tare da Aisha sai yamma. a dan lokacin ta kara gane yanayin rayuwarta, kan zamanta a boarding ita da sakina , da rayuwar gidansu ita da usman dinta "sai kuma ta Kare akan Abdullah" tai ta tuna yadda yake da tsaftar halin da kamewa ,tarinka jin damuwar na mamayarta na rashin sa kusa daita" kadaicinshi da take ji a halin yanzu yasa ta tuno abubuwan da yakeyi dan yasa ta dariya" tayi murmushi domin ita kadai tasan yadda take ji akan Abdullah a wannan lokacin. a ranta ta dinga cewa to ko dai wannan shine ake kira da so din ? Abdullah yasa mu karuwa a harkar aiki da yayi sosai , yayinda ya gama kallon check dinsa da suka turo masa na miliyoyin naira ,"ya sauke ya Mike zuwa gaban mirrow da take tsaye tana gyara gashinta ,ta baya tasa band tana daurewa" ya iso inda take ya rungumeta tsam ajikinsa ta baya yana shinshina gashinta da wuyanta hade hura mata iskar bakinshi " tayi shr saboda yadda taji a jikinta da kuma bazatan da Abdullah yayi mata. dan batayi tunanin zuwansa ba "yace kullum kara kyau kikeyi Aisha why...? Batace komai ba ya lalubi tafin hannuta ya cusa mata check din ,ya saki hannun ahankali ta dago tana kallonsa yashiga rada mata a kunne ,Germany ta zame min tarihi a rayuwata. "dan na samu abubuwa masu mahimmanci daga gareki ,wanda ban taba samun irinsa ba a duniya "hakan yasa duk abinda na samu daga cikinta, ya zama naki na har abada ,na mallaka miki shi Aisha..... Ta juyo gabadaya tana sake kallonsa da mamaki ya daga mata girasa daya" yana lumshe Ido ,ta fara girgiza masa kai shima ya dinga girgizawa ,yace tsawon lokaci ina tunanin abunda ya dace in yi miki " ban samu

Table of Contents

Chapters

62 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62