Chapter 50
Chapter 50
ba. dan haka kiyi hakuri da wannan ba yawa ta zaro Idanu waje da suka sake jefa Abdullah cikin duniyar sama . .... Tsosai take kallonshi hade jin wani irin bugun zuciyarta a fili " ita yadda aka rubuta kudin ne suka tsoratata sosai . Cikin sarkewar murya me kusa yin kuka " tace to ai ni ba abinda zanyi da su. Yayi murmushi nan nasa mai matukar kara masa kyau" ya matso daita ta fuskanceshi da kyau. kanta a sunkuye ya sa hannunshi ya dago fuskarta ya hada goshinsa da nata , ahankali yace mata kinga wannan kudin za'a iya transfer dinsu zuwa bankin Nigeria ,to kinga idan kinje gida kibawa su yaya yusif suna da bukatar su" idan zasuyi wani abu sai kiyi musu a ciki "inna da baba duk idan suna da wata bukata kina iya ma basu kyauta duka "kinga zasuyi musu amfani ko ,ta daga masa kai. yace yauwa to haka zaki dinga yi "zata sakeyin magana ya dora dan yatsansa a lip's dinta yace shsshshsss ........ya sunkuceta zuwa tsakiyar gadonsu. Kwanan su biyu da sauka a American ranar laraba kennan da daddare Aisha ta fito daga wanka daga bathroom din dake ciki hotel din da suka sauka. har ta shirya Abdullah na lura da yanayinta da ya dan sauya ,iya tunaninsa ko gida ta tuna 'sai da shima yashirya tsab sannan yazo kusa daita. ya zauna yana mata tafiyar tsusa a tafin kafarta ta dinga Tutture hannusa, tana kwalkwala dariya "ya juya bayansa yace ta hau ya goyata yana rararshinta su duka sunata kwalkwala dariya , wayarsa ta fara kuka ,ya sauketa ya dauka yana mamaki bakuwar number daya Gani .yasa wayar a kunne cikin sanyi murya yace hello ....daga dayan bangaren ma haka yaji murya macece ciki makalewar murya" baka gane ko wacece ba ?yace na kusa gane wa, muryar ce" ta dan canza min. tace teema ce cikin doki yace from where tace from Holland ta fada. minal ce tayi sauri kwace wayar tace bros is me minal yace minal tun yaushe kuka zo tace muna gama exam muka zo hutu da mami ina antinmu? Jin sun ce tare da mami suke yace a bawa mami wayar . Mami kuwa tambyarsa take game da lafiyarsa ya sanar daita ai tuni doctor ya sallamesu ta kara yi masa addu'a. sannan tace suna ta nemansa a waya basu same shi ba " sai yau din aka dace aka same shi , yace network ne kawai . Yace mami mu yanzu haka muna American ne Amman kujira mu, nan da kwana uku mu same ku, mami ta katse shi muma hutun mu yakare nan da kwana biyu dady zai zo muwuce gida" kar kayi wani wahalar biyo mu. Minal ce ta Dame ta takarbi wayar tace bros ka bawa auntynmu mu gaisa" ita kuwa Aisha tana zaune kmr an dasa ta" jin yana magana da mahaifiyarsa ,ya kara mata wayar a kunne" tace aunty Aisha my name is Aamina and I will like to see you "itama Aisha tayi murmushi tace me too .teema ta karba tace am fateema tace teema ya hutu ? abdulla yana karba mami ta karbi wayar tace dady yace hutunka yakare ko yace Eh haka yace tace shikenan sai kun dawo. yace mami ga Aisha ku gaisa tayi saurin cewa A'a kabarta kawai ba sai kabata ba, sai kawai ta kashe wayar . Abdullah Yayi dan Jim. yana kallon wayar a karshe ya wayance dan kada Aisha takawo wani abu a ranta "yacigaba dayi mata wasa, bai san ta fahimta komai ba ,tunda taji abinda ya cewa mamin ,itace dai bata ji abunda ta mayar masa ba , Amman bata nuna masa komai ba . yadda tasan Abdullah yasa ta kasa sakewa har zuwa lokacin da suka zo kwanciya ,ya fahimci. rashin walwalarta ya matseta gam a kirjinsa yana tambayar ta me ya sameta ta, Mike zaune cikin sanyi jiki Amman batayi magana ba, shima ya tashi yana nazarinta. Da alamun wani abu yana damunki fa tambayar daya sake jiho mata kennan ,sai da ya Kuma tambayarta . Sannan Da kyar ta bude baki kanta a sunkuye tace marata kemin ciwo Amman yanzu ya daina" ya kura mata idanunshi sosai yake binta da wani irin kallo, ahankali ya juya yayi kwanciyar rigingine akan gadon "bai ce komai ba har sai da ta daura idanunta a kansa. tana kallonshi sannan ya numfasa yace means you are in period" ta dan daga masa kanta kmr mara gaskiya" yacigaba da kallonta har ta tsargu ta dauke idanunta gefe . ya jima a haka sannan ya kira sunanta yace Aisha don ba ki sona.... shi yasa kika kasa daukar cikina ko....dan shi azatonsa . tunda yaga batayi period dinta ba, ya dauka tasamu ciki ne ,sai da gabanta ya rugurugu ya fadi ta dafe kirjinta da hannuta dan bata zaci haka zai ce ba" ta juyo tana kallonsa tana girgiza kai yace haka ne mana" duk tunanina ciki ne dake tunda banga kiyi ba. Kuma shine bai sani ba tayi tun yin aurensu har tagama bai sani ba. , ya dan daure fuska yacigaba da kallonta. bata zaci haka zai dau abun ba" dan haka' nan da nan kwalla ta cika mata Ido jikinta har rawa ya fara" ya kalli yanayin da tashiga, ya runtse idanunshi sannan ya bude su ,sai kuma ya dan yi murmushin karfin hali dan ba yarda zai yi , yasa hannu ya jawota ta fada jikinsa ya matseta atare suka sauke ajiye zuciya. ya shiga rararshinta yace am very sorry am very sorry .. da wasa nakeyi fa ...nasan Allah ke bayarwa duk son mutum da shi ko? Ta daga masa kai yace to kiyi hakuri yana mata dariya" sai da yaga ta sake sosai tukun yace Amman Aisha a I need a bby from you ,ta kalleshi cikin serious yayi magana tadanyi murmushi yace ok baza kiyi mana addu'a ba ko ta matso da bakinta cikin kunnenshi ta masa rada yayi murmushi yace Ameen my Aisha..... sannan yace yanzu sai ayi min dabarar da zanyi barci..ta narke fuska tana turo masa dan karamin bakinta ,bakin ya capko ya soma tsosa cikin kwarewa ,ya lalubo harshenta yana tsosa ahankali ahankali yana lulumshe mata Idanunshi . MMN SUDAIS CE [3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 AISHA A BAGUDO Page 32 Irin rayuwar da suke yi a American ne yasa suka kara sakankancewa da junansu , dan Abdullah ganin wajen nuna mata kunjinsa ga tsabar soyayya da tattali " wanda hakan ke kara sa Aisha ta mance da yadda akayi aurensu , yayinda shakuwarsu har ta soma girman soyayya a wajen ta saboda komai tare sukeyi , . Da yammar ranar Sunday. zaune suke a bakin ruwa yayinda yawancin mutane dake wajen kowa ke harkarsa. sabanin al'ada yasa bata sakewa dashi indai a waje suke . Abdullah ya Mike yaje amso musu ice cream dan shi yana matukar son abu mai tsanyi . Daga inda take zaune tana kallonsa Bai karasa ba "ta hangi wata baturiya ta karaso ta rungume shi tsantsar cikin farinciki , gaban Aisha yashiga faduwa da sauri da sauri Ras ...ras..ras..daga inda take zaune tana hangosu suna dariya" budurwar na kara rungume shi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62