Skip to content

Chapter 42

Chapter 42

Zuciyar Masoyi Book One Complete Hausa Novels 1 1,186 words 0 views Progress saved
Download Book

MMN SUDAIS CE [3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 AISHA A BAGUDO Page 26 A hankali ya shiga dakin ya dan jima tsaye yana binta da kallo kmr wanda yarasa abinyi daga bisani ya tura wayarsa cikin aljihun wandonsa na baya "yasa hannu ya kamo nata ya dago ta kai tsaye gaban madubin dake manne cikin dakin ya kaita ,a tsorace take binsa wanda har mayafin dake lullube a kanta ya zame daga jikinta ya fadi kasa yasa hannunsa ya cire yayi cilli dashi gefe ya matso da ita gabansa cikin sanyi murya yace Aisha see ur face tsawon watanni biyu da kwanaki rabon da su ga juna" tun daren da zai tafi Denmark sai yau din da idanuwansa suka hadu ta cikin madubi "sunyi shiru suna kallon juna daga bisani ta janye idanunta ta sunkuyar da kanta "ya juyo da ita suna fuskantar juna ya rike duka kafadunta a hankali yake magana yace Aisha kuka kuka har yanzu dai please ...stop crying ya kamo hannuta cikin nasa yana murzawa daga can kasa yace haba Aisha ki tausayawa Abdullah yana cikin wani hali na barazana gaf yake da rasa numfashinsa ya maida hannushi ya dago habarta ya zuba mata narkakun idanunshi cikin nata suna fuskantar juna take . idanuwansu suka sarke waje daya wasu abubuwa masu wuyar fassara ke fitowa daga idanunshi suna shiga nata " tayi saurin rufe idonta ahankali wayyo meyye wannan Kuma ? yayin da hawaye suka cigaba da biyo fuskarta. gabadaya jikinta ya dauki kirma lokacin daya wani tsoro yayi barazanar neman kai ta kasa '" tun kafin takai ga zubewa kasa ya taro abarsa ya manta da jikinsa "Abdullah ya sake zuba mata manya idanunsa dasuka gama rikicewa . akasan ransa ya iya furta rayuwa! rayuwa!! rayuwa!!! AISHA itace rayuwarsa Kuma Mafi soyuwa halitta acikin zuciyarsa" duk tsowan lokacin daya dauka batare da sanyata a idanunshi babu wani abu da yaragu game daita. sai ma kyaun data kara yi masa Sosai.. hancina yakai gefen wuyanta ya manna mata rikitattaccen kiss wanda wanda gabadaya ya susutawa Aisha tunani. tarinkajin tsigar jikinta natashi kadan kadan har suka Mike tsaye cak . , tana jin wani yanayi daban ajikinta ,wanda dabasan da zamansa ba, yahade jikinsu waje daya ya fara mata fushin bakinsa kamshin jikinta yana ta ratsa jikinsa yasa hannushi duka biyu yana share mata hawayen sannan ya janyo ta suka dawo kan gado ya zaunar daita yayinda shi ya zame ya dan tsgunno gabanta ya kai nasa hannayen akan nata dake zube kan cinyoyinta. ya kira sunanta ta dago ta kalli cikin idonsa ya runtse idonshi ,kallon da take masa yarinka rudashi daman can haka idanunta suke tsumashi duk lokacin da ta kalleshi ballanantana a yanzu da ya hadu da tsabar gajiya bacci ga kukan da tasha" tsigar jikinsa suka Mike yarinka jin wani sanyi nabin ajikinsa yayi saurin dauke idanunshi daga kanta "dan bai son hakan ya rude shi har ya rikita masa lisafin da zai manta da yanayin daya baro maminsa a dazu kafin su taho "ya jima bai ce komai ba ,sai da ya saisaita kansa sannan yasake kiran sunanta batare da ya kalleta ba yace Aisha ba kuka yakamata kiyi ba yanzu. duk kan wani abu daya faru ya wuce ina so dan Allah ki manta dashi a yanzu" gabanmu kawai zamu duba , abinda ya faru yarigada ya faru sai dai mu tsaya mu rungumi rayuwarmu ta gaba Allah ya nufemu da zama maaurata sai murike juna da amana. yana magana yana kara matse hannayenta cikin nasa nufi shi su rike hakan sosai ,ya koma ya zauna kusa da ita akan gado jikinsu manne da juna, yana son nuna mata yadda matsayin yake cikin zuciyarsa Amman bazai iyayin haka yanzu ba ,sake tuni maminsa dayayi ya aiyana aransa ko tasamu runtsawa " yasan daidai wannan lokacin indai bawani tashin hankali take ciki ba yakamata tayi bacci"ya runtse idonsa yana Jin yadda zuciyarsa ke dogawa dum...dum..kusan minti goma sannan ya bude su ya kalli agogo dake daure da tsintsiyar hannunsa Shabiyu ke neman wucewa" yace Aisha mugabatar da nafila sai mu kwanta ko batayi musu tare suka Mike yayi gaba tabisa kamar yadda yaja hannuta zuwa toilet din dake manne da dakin .. Sun idar da sallar nafila yayi musu addu'oi sosai kmr yadda dady yace suyi ko kadan yaki yarda su sake hada Ido da ita 'dan kallonta nasake riketashi ya maida ita kan gado ya jawo hannuta ya sumbata yace Aisha zanje in kwanta kiyi baccinki anan "kar ki sake yin kuka idan kika sake zandawo mu kwana tare .. Ya Mike har ya juya zai tafi ya sake juyowa ya kalleta yana Jin kmr ba zai iya barinta ta kwana ita kadai ba ",Amman yasan ko ya zauna yadda take yi dina bazata taba sakewa dashi ba" koda kuwa bbu abunda zai mata . a falon yayi zamansa ya kunna sigariinsa ya kuna yasoma suka yana tuna kallon da mami tayi masa dazu,k komai yarinka dawo masa a kansa" hankali yake aiyana muddin mami bata saki ranta tabbas bazai iya moran sansar jikin Aisharsa ba yadda ya dauki lokacin mai tsawo yana tanadin wannan ranar akanta ga dai Aisha can a daki Kuma tazo a matsayin mallakinsa abinda yafi kauna kennan fiyye da komai" yau ranar farinciki ce gareshi da zai kwana gida daya tare da ita. Amman ga maminsa abin bacin rai ya juye mata tayaya zai iya kasancewa da ita cikin wannan halin shan ya furta zan zan jure har sanda zan samu natsuwa " yanzu haka ko sun haifi ya'ya da Aisha killa mami bazata so su ba ya fada a ransa wanda a filli ya rufe idanunshi yace mami mami dan Allah kiyi hakuri ki sawa auren Abdullahnki da Aisha albarka shine kadai zai jiyar dani farinciki dake tattare da Aisha" hakan ya dinga yi yana busar da hayakin sigarinsa lokacin lokacin yakan tashi ya dubu Aisha sai ya hangeta kan gado kwance sai ya dawo ",ya kwanciyarsa yayi akan doguwar kujerar dake falon har sanda akafara kiraye kirayen sallah asuba yakarasa kashe sigariinsa cikin kauli guda daya Sha sannan akayi kiran asalatu .. Karfe bakwai da mintina ya leka dakinta har kan gadon ya haura kusa da ita ,tana kwance abunta Amman da dukkannin alamun itama ta tashi tayi sallah "ta takure sosai a gado ta rufe duk jikinta sai fuskarta da tabari. dan haka ya xuba fuskar dake tattare da sanyi idanunshi yasa hannunsa ya shafi gefen fuskarta , har kan jajayen lips dinta bakinsa yakai yakamo yadan tsotsa sannan mike ya fito ya janyo mata kofar yana fita tana bude idonta tana sauke ajiye zuciya itama yadda bai samu bacci ba haka ta kwana tana murkususu .. .. takwas da mintina part din dady tayi masa " mamakin ganinsa dady yayi Amman ya danne mamakinsa ..Abdullah yakaraso yana gaishi. dady ya dan nakalceshi kadan sannan yacigaba da abinda yake yace har ka fito ina Aishar?. Abdullah ya dan sunkuyar da kai yace na barota gida ,sannan ya dan yiJim yace jiya na bar mamina kmr ranta a bace ,na shigo yanzu nashiga bata tashi ba, ya fada yana dan murmushi dan boyewa dady damuwarsa bai san wanda ya

Table of Contents

Chapters

62 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62