Chapter 32
Chapter 32
dan Allah ba gashi Abdullah ya kawo shi zama yayi akan shifidar da akayi masu mlm dahiru yayi magana yace kaganni ko abunda rashin zumunci ka yajawo bakasan mutane ishaq bansan meyasa ba itama data rage maka a duniya ka watsar da ita balle akai garemu shi zumunci nan fa dakake ganinsa inbayi shi a duniya za'a yi shi a lahira kuma a cikin wuta, ban kada kai bbu abinda dady yake saboda yasan bai kyauta ba, inna ta tashi takawo musu ruwa ta durkusa har kasa ta Mika wa yayanta byn taajiye sauran a babban jug tanajin wasai yau ga wani tarin farinciki mara misaltuwa da ta tsinci kanta ciki , ranta fas yau gata ga danuwanta har inda take ita ko mai zata cewa haduwar Aisha da Abdullah sai hamdala , yasa hunnu ya amsa duk da ba wai yana bukata hakan bane yasha ya ajiye kofin yana kallonta hira ce Sosai ta barke a tsakanin su a inda basu bar gidan ba har sai da yasake bawa inna hakuri akan abubuwan da suka fara sosai taji dadi hakan sannan akakira masa duk yaran suka gaisa Amman banda Aisha.... AISHA kuwa tun akwana biyun da ta fahimci haka , kayanta ta diba guda biyu ta sanarwa inna ta wuce gidan aunty Maryam ganin da aunty Maryam tayi mata har da kayanta batare da kuma ta aika tazo ba ya dan bata mamKi ,Amman dake tasan halinta sai ta rabu da ita .. Kwananan ta hudu usman yazo yace wai ta dawo inji baba tare suka dunguma har aunty Maryam... Duk abinda ake tanajin inna da aunty Maryam suna hirarsu,a Amman takanji aunty Maryam na fadin sunanta Amman bata fahimci me ake ba balle ta saurara sai a daren mlm abu yake mata bayanin har da dangantakar su da Abdullah ..... Shiru dare ya tsula Amman idanunta ko alamun barci bbu ita duk tsoro ne ma ya cika mata zuciya wai yau sauran kwana goma cif a daura mata aure da wanda iyayensa suka zo har gidansu duka ci mutunci su, ta rufe idanunta sosai to Amman yata iya auran Abdullah yazame mata dole tunda innarta ta furta, ita kam bata San yadda zatayi dasu mami ba a rayuwar '"ta sauke naunauyen hadiyar zuciya,t a furta Abdullah kuma yayi hatsari kuma har yanzu bashida lfy take taji wata gajiyar atare da ita , jikinta yayi sanyi ta sake runtse idanunta tace "Allah ... Allah ka bashi lfy ta fadi hakan batare da tasan sanda bakinta ya fada ba.. Ita da aunty Maryam sukaje zariyar Kala kala kwanan su biyu suna zaga dangi daga baya inna tazo suka wuce ka'oje, Aunty Maryam kuwa tadawo gida ,Aisha dai Ido ne kawai nata sai yadda akayi da ita tamkar wadda aka Tarawa gajiyar duniya komai cikin sanyi jiki takeyi sa .. Mlm dahiru yayi mata nasiha sosai duk wani abu na tsarin jiki har ma da kyautatuwar jiki anyi mata ita dai sai kallo bbu kuma zance gardama .. Alhj aminu ya kara zama cikakken uba domin tun zuwansa indiya wajen yasir ya gano wasu gado da yayiwa sakina sha'awarsu, ya koma ya siyo sai gashi ai she Aisha ce zatayi amfani dashi shima mlm abu sai gashi bbu wanda yasan tun yaushe yake ajiyarsa ya nuna bajintarsa ta uba dan yabawa kowa mamaki domin dai dama shi ya dade da rikewa a ransa cewa mai kwarmin Ido da wuri yake fara hawaye ..aunty amarya ma matar alhj aminu da ita ake komai ,yakasance gidajen biyu duk acikin zirga zirga suke wanda mlm abu ya tabbatar wa ransa samun irin su alhj aminu a yanzu sai an tona ... Duk wani abu da shafi kayan kicin aunty Maryam ce tayi shi yadda yakamata musamman dayake tana da kawaye gogaggun tana jin Aisha tamkar yar'uwarta da Duke ciki daya wanda tafi so .. Byn dawowar su da kwana biyu aunt Maryam da kanta taxo ta dauketa ta tafi da ita gidan ta domin akwai masu gyaran jikin data gayato kuma tasan takan komai dan haka koina sai da aka gyara Aisha tas,... AISHA har kuka tayi dan abunda wata kawar aunty Maryam ke kawo mata ta titseye Aisha tasha shi ke bata haushi ..sakina tazo har sau biyu bata tarar daita ba lokacin tana ka'oje ,shi yasa yau tana zaune tana tunanin ta jin ana cewa yau sauran kwana biyar daurin aurenta Amman ita ko kawarta bata gani ba balle taran ko tasani ma ..aunty ce ta leko tana sanar mata ana neman awaje wai abokin Abdullah ne gabanta ya fadi, rabon da taga Abdullah ko wani abu daya danganceshi an kusa wata biyu kennan zuciyarta ta dinga bata shi din ne ma ,tsoro ya cikata har sai da aunty ta sake shigowa tana Yi mata magana ta kalli aunty idonta cike taf da hawaye ni kawai aunty su barni tunda dai auren zaayi su kyaleni in akayi yaganni ni ba zanje ba ... aunty ta hau salati tace ke dai har yau zuciyarki bata saduda ba ki bawar Allah ikonsa kinki,cikin murya kuka tace ni kawai Abdullah din ne banason ya ganni .. Aunty tasaki Ido da baki tana kallonta kice auren Yan iska za'ayi kennan ai akace miki abokinsa ne ko .... Da kyar da hayya alal Sala ta lallabata ta fita tana wallahi yanzu zan dawo ,aunty tace ke kika sani .irin kune da anyi auren kuma sai ajiku shr ...Dr sagir har dan fara kosawa da Jira yana duba agogon sa sai gata ta fito sanye take cikin doguwar Riga har kasa sai guntun hijab iya kafada tayi kyau Sosai shigar ta karfrta matuka tamkar ita ma diyar mamin Abdullah ce ,haka kuma tun fitowarta jikinta yake ta rawa kai tsaye ta iso gurin Dr sagir dun gaisa yake mata bayanin yaje gun sakina bai same ta ba da man kuma akwai ragowar abubuwan da zai kai mata wanda ita sakina ta rubuta suna bukata shine yazo nan ko kuna tare a hankali take masa bayanin sakina bata zo ba Dr sagir ya zuba mata Ido yadda take magana da kyar kmr mai shirin yin kuka ya gane dole ta rikitawa Abdullah brain yarinya ce Sosai" natsuwa ce kawai Allah yabata sai ka mata kallon kmr tafi shekaru ta lallai Abdullah yashiga one chance yana da sauran aiki ....Dr sagir ya kalleta ya girgiza kai yace shikenan ya Miko bundles na kudi yace da akwai kaya a bayan mota idan kinshiga ki aiko a kwashe ... Sannan ya tambayi ta ko da akwai sauran abinda suke bukata ta girgiza kai ya lura tabatason yawan magana dan haka ya kyaleta suka Yi sallama da cewar zai dawo gobe idan sakina tazo dan tace itama nan zata dawo ...... MMN SUDAIS CE [3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 AISHA A BAGUDO Page 19 Sai wajen biyar na yamma bakin wakilan Abdullah suka iso wanda har mlm abu yafita titi sai da aka nemoshi shidinma sheda musu yayi suna jiran baki ne daga ka'oje da tunin sunzo da kansu to haka suka koma suka sanar da dady "take yakira Abdullah byn ya tambayi lfyr jikinsa yace ko yasan inda dagin Aisha suke a ka'oje ya sanar masa sannan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62