Skip to content

Chapter 39

Chapter 39

Zuciyar Masoyi Book One Complete Hausa Novels 1 1,187 words 0 views Progress saved
Download Book

kadan zai yi ya gama abunda zaiyi sai gashi ya dauki sama da awa biyu boka na abu daya gashi ance kar tayi magana balle motse wai duk acikin aiki ne 😳😳😳 Kudan lasa zuwa anjima MMN SUDAIS CE [3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 AISHA A BAGUDO Page 24 Gabadaya faiza tagalabaita tagama fita haiyacinta numfashin ta ma gagaranta yayi " yayin da boka bai ma san wani duniya ke ba ,dan bai da niyar saurara mata, hakar ta kawai yake son ransa ga wasu gumi na kazanta dake fita ajikinsa masu mugun wari, sai da ya tabbarwa kansa ya gamsu iya gamsuwa tukun ya sarara mata ya Mike yakoma gefe daya yana fidda numfashi hade sharce gumi dake tsiyaya a goshin sa ,wanda a dai dai wannan lokacin da numfashin faiza dade da tsaya cak tashi tsaye yayi yana duban inda take kwance yatabe baki yana jijiga kai yace koda ke din ba budarwa bace Amman kinji jiki. sannan ya sake gayara tsayuwarsa " ya dauko dan kanfen shi ya manna a gabansa ya koma gun aikinsa yacigaba da attending customers to haka dai mata suka rinka shigowa suna fita daya ga wacce kallaeta ta dauki hankalinsa zai ce tajirasa yana zuwa kusan awa uku kennan faiza bata farfado ba haka Kuma ko motsa ba tayi ba " batada alamun motsawa har sanda ya sake shigowa dakin yace wannan fa neman take jamin maseefa ina zaman zamana idan ko baki farka ba sunanki sorry " yaje ya debo wasu ruwan magani da aka dade da tsuma sai wani wari wari suke ya watsata, Amman shr kake jin faiza ya dago kwaryar ruwan gabadaya ya juyo mata a kai " take ta sauke ajiye zuciya yacigaba da watsa mata a zuwan wanka maganin yake mata" sai da yagama ta Mike da kyar sannan ya Miko mata kayanta ya fita byn kmr mintina uku sai gata fito tana dingishi ta zauna wani kwababban abu yabata yace a daren yau zaki mulke jikinki da shi duk yadda za ai kibari jikinki ya hadu da na Abdullah din muddin haka ta faru sai dai a daura auren da wani Amman bashi ba dan tun dazu muntara aljani makeetu yana can yana sauran aiki " jiki yana bari faiza ta karfa tana godiya kmr ba ita tagama shan wuya ba" awanin da suka wuce' har zata fita yace ki kula da kyai kar ki shafa da sauran haske sai gari yayi duhu ko Kuma ki aiwatar kafin fitowar alfijir kafin kiran sallar safiya kennan makarin sa hasken rana ne da kyar faiza ta iya mikewa. Tana dingisa kafarta hankali ,dan duk ilahirin jikin ya mata nauyi a haka ta bar cikin kauyen... Takwas ta wuce Sannan dady ya shigo ya shiga part dinsa Abdullah ya bashi kmr awa daya sannan ya bishi duk akan idon faiza hakan ta faru domin tun dawowarta gab da magariba bataga gilmawarsa ba sai yanzu dama abinda ta yanke idan bata ganshi ba zata bi dare ta kwankwasa masa kofa tasan zai zo ya bude yaga kowaye yana budewa zata rukunkume shi da maganin a jikinta .. Yayi sallama ya shiga dady yana ganinsa ya fara murmushi" kamar dai kowane dare sanye yake cikin kaya marasa nauyi yana binciken wasu file ,Abdullah ya isa gareshi ya zauna a gefen tuntun dake kusa da shi baza baza dady ya zube file a gabansa har katin daurin auren yana dubawa shr Abdullah byn ya gaishe shi dady ya dago Ido ya kalli yanayin da dan nasa yake Sannan ya dauke kai yacigaba da abinda yake. yace yaya dai Abdullah any problem? Cikin sanyi jiki da sarkewar murya Abdullah ya sunkuyar da kai ya ma kasa maganar dady yace mhm ina jikinka ? Abdullah yadan kalli dady da rawar murya yace dady mami tadaina kulani yakarashe maganar yana zubda hawaye..... kallon da dady ya masa shi katse shi yasake yin kasa da kanshi yace dan Allah dady in zai zai yiwu a daura auren da duk wacce mami ke so dan idan na aure Aisha mami bazata Kuma kallona ba.. Ido jawur yacigaba dady da gaske mami bata son abun nan cikin inda inda yace ni ...Ni na .hakura kawai dady ya bar abinda yake ya zubawa Abdullah Ido na tsawon lokaci yana nazari akansa sannan yakirawo sunansa yace Abdullah ka kwantar da hankalika kana yawan sa damuwa ya zama over a ranka byn duk abinda doctor yace a kanka ,ya dan yi shr sannan yace Abdullah bbu abunda aka fara shi ba a karasheshi ba duk wani abu da za'a yi a rayuwa to tabbas wata rana zai zo ya wuce yana magana yana kallonsa yace Abdullah yau aka wayi gari bbu Raina kai ne ke da alhakin rike min dukkan iyalina dana bari to sai nakasa yima abunda zai kyautata taka rayuwar . wacce maminka take son ka aura ko kadan bata dace da rayuwarka da nayi niyyar ka hada su duka ka aura Amman dana sa ayi bincike akan banji dadin abunda akatarar akanta ba , ya numfasa Sannan yace yawancin bata garin zuria idan ka duba ya faro ne daga ainihin maaurata ,Abdullah mace ta gari itace ke sa mutun ya samu natsuwa da kwanciyar hankali da zai zama cikakken mutun mai iya rike gidansa dan haka ka dai na maganar ka fasa aure da yarinyar nan awanni kadan ya rage a daura auren ku muddin kaga baayi ba yin Allah ne bai karasa da numfashin na ba Amman sai anyi Sannan Abdullah na tokeka karike amanar yarinyar nan ba wai dan tana diyata ba, saboda bakasan iya wahalar dana sha ba kafin kasamu aurenta Abdullah ya kada kai yana duban mahaifinsa dady yace Allah yayi muku albarka kai da ita ka rike wannan a ranka itama mamin da kanta wata rana zata sa muku albarka" dan yanzu bata San gatan har da ita akayiwa ba ..jikin Abdullah yayi sanyi sosai dady yace ka cire dumuwa a ranka komai mai wuce wa ne ya dubi agogo tashi kaje ka kwanta dare ya fara gashi za'a tashi da wuri ahankali Abdullah ya Mike cikin sanyi jiki ya juya zai fita har ya kusa fita dady yayi gyaran murya Abdullah ya waigo ya nuna masa hanyar bedroom dinsa yace ka shiga ciki ka kwanta Abdullah ya juyo yana kallonsa sannan a hankali ya dawo yabi hanyar bedroom din dady ya shige sanin dady ne mai yiwuwa idan ya koma part din nasa yacigaba da yawan damuwar shi yasa yace yashiga nasa dakin ya kwanta .. Hummm Su faiza kuwa an tsufa can cikin shuke shuken fulawowi dake daf da kofar da zata shiga da kai part din Abdullah ,duk da damuna ta dan gota Amman har yanzu ciyayi da shuke shuke sunan a korensu haka ne ya taimakawa faiza samun maboya a cikin su a tsugunne take a takure gashi ko kwakkwaran motse batayi saboda kada yaga motse a gurin yaki fitowa ga warin maganin da ta shafa a jikinta duk ya Dame ta har dare ya tsula ba Abdullah bbu alamunsa anan tagane wasu abubuwa sukeyi tare da dady na daurin auren, shi yasha kansu a koda yaushe yana iya fitowa yazo ya kwanta

Table of Contents

Chapters

62 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62