Chapter 3
Chapter 3
tasa dariya yana sonta kennan ,abokinka yana son yayarka kwallar takaici ta kusan zubowa Aisha cikin tsanyi murya mai kusa da kuka take cewa wlh innarmu usman sai ya fita waje. Aunty tacigaba da dariya,inna ce tasanya baki tace usman tashi kabar gidannan ya tashi yafita yana dariya aunty tace ina son zama daku rannan fa ina kicin ku kawai na tuno nasa dariya har babansu saifu yace lfy sai da na natsu nace ba komai inna tayi murmushi tace yanzu ma ko da ya fita ba zai fi minti ashirin ba zaki ga ya dawo ba dai tana gida ba. Sai dare auwal mijin aunty yazo tare da yaran suka dauketa , Cikin wayoyinsa guda uku da suke zube akan gado da yake kai ne daya ta dai sauti kida mai dadi wanda ya tayar da shi daga bacci da yake Yi sunyi tafiya korea da dady tun ran jumma sai ajiya talata da karfe daya saura kwata na dare jirginsu ya sauka , haka nan bai kwanta ba sai da ya shigar da wasu sakwanni ta system din shi sai kusan uku ya kwanta ,da Kyar ya iya bin sallah ya koma ,sai yanzu da wayar dady ta tasheshi bai mije ba wayar ya dinga laluba da hannuwansa ya sanya a kunne shi ,daya bangaren dady yace wake up abdulla zakayi late fa ba ka tashi bacci bare ka ido office kasan kana da meeting da kananan ama'akata bayan break Kuma tun yanzu ya kamata arranging din hakan. Da sauri abdulla ta Mike sorry dad garinan kan hanya wanka kawai ya fada ganin Tara ma ta wuce bai bata lokacin ba ya fito yashirya kansa cikin court ashi colour shoes dinsa sai kwalli suke suma machig colour da kayan jikinsa ga agogon diamond dake daure a tsintsiyar hannushi banda kamshi bubu abun ke tashi ajikinsa ya kwashi takardu , jakar system wayoyinsa ya fita gurin mami ,tana falo ita da sister s din shi teema ya gaishe ta ,mami tace ai tundazu salis ya iso baka tashi ba yace yanzu nan ma dady ya tashe ni ,ganin zai wuce mami tace to break fa tun eight yake table yace mami na makara yanzu fa goma fa tace Aa abdulla banason zamanka da yunwa in ka tafi office yanzu yaushe zata tsaya cin abinci shi yasa ulcer keson kama ka kai tsaye zama yayi akan table teema tayi serving din sa bai fi minti goma ba ya Mike yayiwa mami sallama ya fita da sauri salis ya taso byn ya gaisheshi ya karfi jakarta hannushi sannan ya bude masa mota yashiga ya mayar ya rufe musa direver ya tuka yayin da salis ya biyo su a baya cikin wata motar dai dai traffic da ta tsadasu ya sake amsa Kiran dady ke cewa yana gida ne har yanzu , abdulla yace A'a ai mun fito mun dan samu traffic ne a hanya . Bai karasa maganar ba kit wayar takatse ya cire wayar daga kunne yana kokarin gano abinda ya haddasa katsewar wayar ba yayi tsaki tare da daga kai a sannan ne ya hango ta can dayan side wani Abu ji yana mishi yawo ajiki ga zuciyarsa dake wani irin beating dum dum dum tana tsaye gefen titi wannan caran abayar dake jikinta ya koma kmr karamin hijab tayi kyau matuka haka Kuma akame take da alamun natsuwa atare da ita farin takalmi flant ne a kafarta sai farar jaka a matse a hannunta ya salam kawai ya iya furtawa akasan ransa yana mai runtse idanunshi sannan ya bude su ahankali yasauke su akanta ita kadai ce a bakin titi da alamar tana jiran wani Abu ne wannan karan bbu glass a idanunta Amman duk da haka ya gane ta ya kura mata idanunshi sosai lokacin daya ya fahimci dai mota take Jira dan haka bai batawa kansa lokaci ba ya sanya hannu ya bude murfin mota ya fito ya rufe ya dan risina yace kuzagayo ku same ni wancan side din ahankali yake takunsa cikin natsuwa kallo daya zai masa gane dan wani kusa ne ko dan wani "yayi gaba nesa kadan daga inda take ya tsaya yadda ya mai da hankalinsa kacokan akan titi baza ka taba zaton don ita yaje gun ba ,cikin sa'a har su musa suka sami juyowa bata samu taxi ba sai daidai lokacin da suka karaso gurin sannan mai taxi ya ja ya tsaya gabanta yashigo hjy tashiga tare da sanar dashi inda zataje jiyayi kmr anwatsa tafashashen ruwan zafi yashiga motarsa da Kyar ya iya bude baki musa wancan taxi din zakabi "to yallabai tunda ya zauna yarasa me damun rayuwarsa tabbas wani abu da sani ba na shirin faruwa dashi lip's dinshi yakamo yana cizawa kadan kadan ........... MMN SUDAIS CE [3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 AISHA A BAGUDO Page 2 Sun rufawa dan taxi baya har da salis dake cikin dayar mota gasunan sune har badariya ,har sanda aka sauketa da inda tashiga duk akan idon abdulla har kofar gidan suka isa sukayi parking layin shr bbu wata hayaniyya haka gidan data shiga ba wani babba bane sosai , sun sami kusan mintina goma kafin suga wurgawar wani. daga can km sai ga wani yaro dan kimanin shekaru goma , zai shiga gidan salis ya kirawo shi ,byn yaron yazo yake tambayar sa yarinyar data Shiga gidan ko yayarsa ce.yace A'a ai shi almajiri gidan ne , salis yasake ce masa ,to ko yasan yarinyar gidan yaya sunanta , ya Kuma cewa ai matar gidan batada babbar ya duka yaranta kananane Kuma Maza guda biyu an Kuma tafi dasu makaranta tun dazu , atare suka gane itama bakuwace kennan, salis yace to idan kashiga kace ana sallama da bakuwar datashigo yanzu yaron ya shiga bai jima ba ya fito kai tsaye yace wai bakuwar tace dan Allah kuyi hakuri ku tafi ,dama tun da yaron yafito abdulla ke kallonsa yana jiran yaji mai zata ce har ya juya zai sake shiga gidan salis yace kace mata wai mai taxi din dayakawotane yace tayi mantuwa .yaro ya amsa yashiga musa yayi dariya aciki ,ya juya musu kan motocinsu yana daidaita su,ai ko bai wani jiba sai gata ta fito sanye cikin riga da siket na less marun colour mayafin abayar tayafa akanta da alamun kayan ne acikin abayar dazu "sai yaga tasake masa kyau fiyye da dazu suna yin ido hudu da abdulla da ya zuba mata idanunshi duka sai tabi ta diririce tana kokari fito sosai don ta hango mai taxi dake kiranta , tsammaninta ko zai ce bata bashi kudinsa bane ita dai tasan tabashi Kuma bata manta komai ba,kwata kwata bata ga alamunsa ba sai kawai tajiyo gyaran murya daga bayanta abdulla ne yayi nan da nan salis yace bakiji ba gashi nan fa , ahankali ta sake juyowa duk tsammaninta mai taxi ne ,tana juyowa abdulla dake jingine da jikin mota ya harde hannuwanshi a kirji ya zubamata manyan idanunshi yanabinta da kallo ganin duk ta daburce yasa yadan saki murmushin har gefen kumatunsa ya lotsa , salis yace madam ba gaisawa sai ki leko Kuma zaki koma . kallonsa kawai tayi mai hade da harara ,ta sake juyawa ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62