Skip to content

Chapter 59

Chapter 59

Zuciyar Masoyi Book One Complete Hausa Novels 1 1,150 words 0 views Progress saved
Download Book

hakuri har ta tafi muryata yagama canzawa gaf take da sakin kuka . Ya zuba mata idanunshi da suka soma canza kala zuwa green green shi kam gaskiya ba zai iya wani hakurin cuta ba . ya jayon hannuta yana mata tafiyar tsusa yace please Aisha kiyi hakuri kawai kinsa bazan iya bacci ba duk da inaji sai na samu natsuwa daga gareki . Ki taimakmin na huta kinji . Aisha kuwa kwalla ce ke silalo mata ita tuninta ma kada minal taga ta dade ta kawo wani abu aranta ta sunkuyar da kanta kasa . ya matso kusa daita sosai har suna jin saukar numfashi juna ya manne mata ajiki . yasoma zame mata kayanta yana sumbatar tsantsar jikinta ,. a jikinsa yarinkaji nata a sanyaye yake. ya dago da kanta ya na kallo kwayar idanunta tsab ya gane ba a son ranta zai yi koma me zaiyi ba . dan haka ya saketa ya koma ya kwanta ragwab . yana saki ajiye zuciya. tare da rufe idanunshi gam yayi shr ganin haka yasa ta matso ta kwanta kusa dashi bai ce mata komai ba . bai kuma motsa ba balle ya bude idanunshi . Ta daura hannuta saman kirjinsa tana hafawa ahankali take yin kasa da hannuta cak taji ya rike hannu ya sake juyawa wani side Ta dan jima zaune . tayi tunanin ko ya fara bacci ne dan haka ta Mike ahankali kmr wacce kwai ya fashewa a ciki ta fice . tana fita ya bude idanunshi ina saki numfashi shi da kansa yana mamaki irin tarin son da yake mata shi bai masa yana da tarin sha'awa irin haka ba sai daya aure nan aransa yake jin zai iya komai dan ya mallaki zuciyarta ..kuma dolenta ta soshi ta Kuma furta da bakinta 😜😜 MMN SUDAIS CE [3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 Mmn sadeeq (hauwas) AISHA A BAGUDO Page 40 A falo ma ,sai data tsaya yin, inda inda ganin minal a zaune ta dubeta ta dan yi murmushi "tace ai har ma na gama sai dai muje ki ga yadda girkin yayi. suka shiga kitchen din tare ta gama komai har ta tsaftace gurin . Abdullah ya fito daga daki sanye yake cikin Riga nervy blue da bakin wando jeans ,sai kamshin yake bazawa, tsaye yake a bakin kitchen din yana duba agogon dake daure a tsintsiyar hannunsa yace musu har yanzu ba'agama aikin ba kennan. Minal ta saki dariya tace ai mungama bros , ita kuwa Aisha baiwar Allah kallo daya tayi masa ta sunkuyar da kanta tana jin Yadda zuciyarta ke boxing da gangar jikinta. yayinda kamshin turarensa na mat Hamilton 27 ke sake kashe mata jiki. ahankali take satar kallonsa takasan idannuta. shima sarai ya gane kallonsa take, dan haka a saukake yace ni zan fita . Amman idan kin tashi tafiya kimin waya zan turo miki direbanku kinsan aunty taku bata da direba . tayi dariya. tace ai nace wa musa ya dawo. ina ga ma ya kusan dawowa ta daga kanta tana kallon agogon bango . ya dubi Aisha da kyau , fuskarsa a dan sake sai sai kamshi yake zubawa . yace to madam ni zanje inga Dr sagir ahankali tace to Allah ya tsare .. yace Ameen. Ya juya yana takun nan nasa mai daukar hankali duk wanda ya kalleshi. ahankali Aisha ta dago ta bi bayan shi da kallo. take taji wani irin tausayinsa na ratsa tsantsar jikinta. tasan a gajiye yake gashi ya kasa samu natsuwa atare daita bare yasamu yayi bacci. Ji tayi kmr tajawo shi ta hanashi fita koina dan wani irin mugun kishinsa ne ya bakunci kohon zuciyarta . ta yadda take jin komai rentsi bazata iya rabuwa dashi ba gabanta taji yasoma faduwa ....zuciyarta na wani irin bugawa da sauri da sauri . hannuta tasa ta dafe saitin zuciyarta tana sake kallon mijin nata Lumshe ido tayi ahankali tasaki numfashi mai dumi . har ya fice daga falon idanunta na kallon kofar da yabi . nan da nan Kuma ta dauke idanunta. dan kar minal ta gane shi take kallo .yayinda Minal ta gama karanceta tsab tayi murmushi ta basar kawai. taji rayuwarsu ta birgeta ita da shi" bakaramin matching sukayi junansu ba. anan ta gane ai dole ne ma brother dinta yaso mace irinta ga natsuwa hade da tsabar kyau . Bai fi mintina ashirin da fita ba . itama minal akazo daukarta Aisha taji kmr kar ta tafi har ta bari minal tagane haka. Cikin sanyi jiki itama minal tace ai zan kuma dawowa ta kwaso musu tsarabar datayi musu a Germany tabata anan takara siye ZUCIYAR minal . Gidan yasake dawo daga ita sai halinta . tadinga rayawa a ranta in Allah yaso itama gobe war haka tana gida cikin danginta. kawai taji zuciyarta ta canza duk jikinta yayi sanyi ranta ya dan baci ko Kuma duk rashin ganin iyayenta ne oho .,. dan haka tace kuka zata sakawa Abdullah gobe gobe nan yakaita gida .. Mike tayi tashiga store dinsu ta nufi inda frezen ta bude sakamakon kishin ruwan daya tasoma tana budewa taga babu ruwa ko daya aciki sai fresh milk dan haka tasa hannu ta dauka ta kafa a bikinta tasha tamayar da sauran sannan ta shiga wanka tun a wajen wanka tasoma jin canjin a jikinta . dan ji tayi gabadaya tsigar jikinta sun Mike tsaye hatta nonuwanta sun sake wani irin cikowa sun tsaya cak . ta cikin mirrow din bathroom din take kallon kanta . ahankali ta tsakarwa kanta ruwa byn ta fito daga wanka zama tayi ta milke jikinta da mayuka masu dadin kamshi . ta feshi jikinta da turaruka kala kala masu tsanyi kamshi sannan taje ta sanya kayata daidai lokacin taji ana kiran sallah tazo ta tada sallah dan dama tayi alwala baita tashi ba . sai datayi ishai byn ta idar ne . Ta dawo falo ta kwanta kan thrre site tana Lumshe idanunta wani irin son bukatuwa ne taji yana tasoma yana bin kusfa kusfa na gangar jikinta . wanda tarinka jin kmr tayi hauka. kafafunta ta matse waje daya hade da kamo lip's dinta tana cizawa. kamar mai rawan sanyi haka tarinka jin ajikinta na kirma . Ta rantse ido tana tuno yadda Abdullah ke sarrafata a bed da yadda yake murza Brest dinta idanunta a runtse suke . Amman azahirance take ganinsa yana kusantota . Sai da aka idar da sallah ishai sannan Abdullah ya shigo kasancewar garin da sanyi . Amman duk lokacin bai fi bakwai da yan mintina ba . da hanzarinsa ya shigo gidan yana sallamar salis . Kwance ya ganta a takure kmr mai jin tsanyi .ta dan bude tsumammu idannuta tana binshi da kallo kmr ta fizgo shi gareta haka taji,. shima tsayawa yayi yana nazarin yanayinta . Ya dan yi murmushin mugunta sannan yaje yabude frij yaga alamun tasha freshmilk din daya zuba mata dearest tablet ciki . Dan haka yasauke ajiyer zuciya sannan yashiga wanka cikin sauri sauri yayi ya fito . Dawo falon yayi sanye da dan karamin casual daya manne da jikinsa. har inda take kwance yakarasa yasameta . ya daga kanta daga ya zauna ya maida kanta kan cinyoyinsa yana

Table of Contents

Chapters

62 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62