Skip to content

Chapter 34

Chapter 34

Zuciyar Masoyi Book One Complete Hausa Novels 1 1,191 words 0 views Progress saved
Download Book

shiru Kuma kasan kai nike Jira ya juyo yana fuskantata sannan yayi murmushin yace yakira sunanta " munah" kennan ta dago kai ta dube shi dan bakasafai yake kiranta da sunan ba" kin damu da dan uwanna nan naki dayawa gashi shi bai damu dake ba ,bai ma san inda kike ba balle yasan da zamanki....tagane mlm kmr yana jin haushin yayanta ne Amman duk da hakan kin damu kanki akansa da dansa, ta mai kallon second daya sannan ta dauke idonta daga kansa tace to yazanyi ni dai ina son danuwana a haka shima nasan har da makircin mace acikin lamarinsa mlm abu ya karkace kai yana kallon inna yace to Allah shi kyauta tace ameen nan dai yamata bayanin duk yadda sukayi inna tayi shiru ta sunkuyar da kanta kasa sai kuma ta tsinci kanta da rashin Jin dadin abunda mlm yayi wa yayanta yace naji kinyi shiru ta sauke naunauyen hadiyar zuciya tace mlm ina ganin tunda yazo da kansa me zai hana ka amince masa da bukatar shi ,ni fa nasha mafarkin kusancina da danuwana Amman bansan ta sanadin auren nan bane.. daga lokacin da mahaifiyar Abdullah taxo gidan na gasganta wannan shi mafarkin dana dade nakeyi akan sa ,dan Allah mlm kada kabari damar nan ta subuce min wlh ina matukar son kusan cina da danuwana mlm abu yayi sukutun yana sauraronta kafin daga baya yace to shikenan zan duba abun sannan zan tambayi ita yarinyar ko tana son Abdullah din. dan dai kinsa bazan bin son ran wasu na wa diyata auren dole ba ko ya kafe inna da Ido itama innar shi take kallo uhmm tace abunda yakamata shine yazamo farko shine sai yanzu zakayi yace uhm ,mlm abu dai ya fahimci inna sarai ta shaki maganar sa ne , Amman me sai canza wata maganar zuwa mikomin radio ta ta Mika masa yabar dakin shiru tayi sannan yayi wani tunani sai ta Mike tashiga dakin Aisha kwance tasame akan katifa tana ganin shigowar inna ta Mike ta zauna tunda taga Inna tashigo batare ta kirata dakinta ba tasan koma meye abu ne mai mahimmanci zama inna tayi kusa da ita tana mai Kiran sunanta Aisha....ta amsawa inna cikin sanyi jiki "inna ta tsaya tana duban diyarta duk Aisha ta kagu taji mai ke tafe da inna " inna numfasa tasake kiranta ina bukatar wani abu daga gareki da sauri ta dago tana duban inna alamun tana jinta, ina son kimin wata alfarma kifadi komaye shi inna ashirye nike dana miki bukata kawai kisanar dani kinji innata ,inna tayi murmushi tace so nike ko mlm ya tambaye game Abdullah kice kin amince zaki aure shi wani abu taji yana mata yawo a ilahirin jikinta takasa amincewa aduniya take ko a lahira inna tace kinyi shiru bazaki iya ba ta girgiza kai sannan cikin tsanyin nan nata tace zan iya inna indai hakan zai saki cikin farinciki kin sa matsayin Abdullah aguna Aisha cikin sauri ta girgiza kai inna ta sauke hadiyar zuciya to "dan , dan' uwa na ne uwa daya uba daya kinga kennan Abdullah dana ne halak malak Aisha daskare zaune tamkar an dasa ta tarinka bin inna da shanyayun idanunta inna tace nasan zakimin fiyye da haka domin ke Yar albarka ce Allah kuma yayi miki albarka na go....ai tun kafin takasa Aisha tasa hannuta ta rufewa inna baki tana girgiza mata kai haba inna ai abar ikonce umarnin kawai zaki bani nabi kuma ni karkimin wata godiya a duk lokacin da kike da bukatar abu ashirye nike dana miki shi tsabar dadi inna bata San sanda rungume ta .... To washegari da safe byn mlm abu ya gama shirinsa na fita, yasa inna takira masa Aisha" zaune take a gaban mahaifinta ta sunkuyar da kai kasa ta zubawa yatsun hannunta Ido tasan koma meye yasa baba yayi kiranta tasan yaba da nasaba da maganar inna ta jiya duk dai bai wuce kan Abdullah ba mlm abu ya kalli diyarsa zai dai tambaye ta ne kawai kar inna ta dauka bai son hada iri da alhj ishaq ne yakira sunanta Aisha kina don auren Abdullah .....tayi shr har sai da ya sake maimaita wa sannan ta daga kai mlm abu yayi shiru yana nazarinta da kyau sai yake ganin kmr ba raayinta ta fada ba ya sake cewa kin amince kennan ta dago cikin dakiyar zuciya tace Eh baba na amince to shikenan kina iya tafiya ta Mike kmr wacce kwai ya fashewa aciki tabar dakin zaune yake har yanzu tabbas yayan zamanin nan ba'a shedarsu ..... Dady da kansa ya taka kafarsa har zariyar Kala kala yaje inda iya haka yanzu ma anan duk wata kalma ta bada hakuri yayi amfanin da ita a wannan lokacin mlm dahiru ne yayi magana to dama shi sha'anini rayuwa haka yake ko atare ake wata rana za'a saba ballanantana dady yace abin dubawa kennan kuma ko wacce halinta akwai inda Allah ya rageta idan kana da wannan to kana bukatar wancan . Alhj aminu yace haka ne yake kuma ita dole ita rayuwa sai ana hakure mata mlm abu kam kasa magana yayi jin halin da akace yaron yana ciki a yanzu ya tuna karshen zuwansa wanda shine yayi hatsari jikinsa yayi sanyi wanda kowa sai da ya fahimci haka a gurin .. Mlm dahiru be yakatse shiru da akayi da cewa to yaya zaayi Allah yaringada ya hada yara ba mai iya tabawa kuwa sai dai ikonsa nan fa jikin mlm abu yasake sanyi alhj aminu yace maganar tsakanin su aure abar ta kamar yadda take a da can mlm dahiru ya amsa haka ne kawai zai fi dady yashiga murmushi ya fara godiya tamkar wanda aka cewa Abdullah dinsa ya tashi ya warke sarai .. Mlm abu yace alhaji ishaq kana da wata kima ta daban a idona hakan ne yasa duk nike neman afuwar ku yaro kuma Allah yabashi lafiya duk aka ce Ameen ... sannan MMN SUDAIS CE [3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 AISHA A BAGUDO Page 21 Cikin gidan kaf bbu wanda yasan da zance yuwuwar auren Abdullah ,hatta mami da kanta illa iyaka taga ana ta gyare gyare ta koina part din Abdullah kuwa gabadaya sai da aka canza masa tsari ,to mami dai tasan ana yawan yimusu gyara kusan duk karshen shekara Amman ba kamar wannan ba domin yadda ta ga dady ke rawar jikin bari da kudi a cikin gidan tasan wannan ya zarce gyaran kowace shekara ,zuciyarta tarinka mata zargi iri iri koda ta tambaye sa game da gyaran sai ya sanar da ita kawai saboda Abdullah ne zai dawo wani sati .. Mami tariga tasan yadda Abdullah din yake da matsayi a gurin dady shi yasa bata bawa ranta komai ba Amman duk da haka tasake fahimtar Abdullah ya kara karfi a zuciyar ubansa... Faiza kuwa kmr tayi karamin hauka dan dadi tawa mama hafsa waya tasanar da ita dawowar Abdullah har gidan gyaran jiki faiza taje aka mata duk dai akan dawowar Abdullah Mama hafsa daman tayi kwana biyu da tafiya dan haka tana jin wayar faiza tayo shirin tahowa... Duk wani tsari da shiri sai da dady yakusan kammalawa da shi dan hatta AV na

Table of Contents

Chapters

62 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62