Chapter 35
Chapter 35
daurin aure ya fito duk inda zaije tsakanin danginsa dana mami yan'uwa da abokan arziki kusan kowa ya isa gareshi hatta sokoto ya aika sabanin da aka samu ranar da mm hafsa ta taho a ranar katin ya isa dan haka itama batasan da zance daurin auren ba har ta iso ... Dady yatafi Germany ana sauran kwana shida daurin aure aranar da ya sauka Abdullah yabar hospital da yake zuwa wani shiryayen plat house wanda Dady ya siya da sunan Abdullah tun ba yau ba" bawani babba bane Amman tsarinsa yayi matukar birge Abdullah a daren dady ya zubewa Abdullah AV din daurin aure cikin sanyi jiki Abdullah ya janyo ya fara dubawa dady yacigaba zamu koma zuwa jibi da yamma domin ranar jumma'a yakama daurin aure mun gama magana da doctor jack idan an daura auren upper week zaka dawo tare da yarinyar nan acigaba da duba lafiyar ka "dan haka wannan gidan na siya da sunnanka ko byn Raina cikinsa ne zaka zauna idan ka dawo ba'a asibiti ba doctor zai dinga zuwa nan yana duba lafiyar ka ... Dady yadan tsagaita sannan yacigaba akwai bukatar a siyawa yarinyar nan kayan sawa wanda zatayi amfani da su anan domin can mahaifinta ya hana ayi mata ko dai dai da zani daya ... Abdullah bai gane a yanayin da yake ciki ba dan haka hawaye kawai yaji na farinciki yana zubo masa wanda rabon hawaye a fuskarsa ya jima kai bama zai iya tunawa ba "ya kwanta nan gaban dady yana Yi masa godiya dady ya dafa kansa yace A'a Abdullah ba komai kai ma Allah yayi maka albarka sanadin ka na samu cigaba a rayuwa wanda bazasu lisafu ba.. farinciki Abdullah yaki boyuwa bai san yadda zai misalta wannan ranar ba ,daga can kuma ya dan natsu har da dan tsoro a fuskarsa ,dady ya fahimci sauyawarsa ya tambaye shi cikin sanyi jiki yace dady mami fa?.. Dady ya numfasa ya riko hannunshi cikin nasa yace Ab..dul..lah..maminka zata so duk abinda kake so ni nasani ko ba dade balle ita wannan yarinyar dabance acikin zuciyar Abdullah dinta ,kuma gashi yar'uwa Mafi kusanci agareka Abdullah ya zubawa dady Ido dan bai fahimci komai dady yake nufi ba in baka manta ba na taba sanar da kai ina da kanwa maimuna Kuma ta taba zuwa lokacin kana oxford to itace mahaifiyar. Aisharka ...jikin Abdullah yayi sanyi sosai saboda tuna yadda matsayin dady yake Amman yabar su cikin halin rashi Amman me shi duk yadda takasance daidai ne awajenshi dady yace babu abunda zance maka Abdullah saboda kai ne tsanin sake hadani da yaruwata har yanzu Abdullah dady yake kallo. dady ya numfasa sannan yace ni dai burina ka kwantar min da hankalinka maganar mami kaajiye a gefe bbu abunda zai faru kacigaba da farincikinka kaji .. Abdullah ya daga kai dady yace yauwa ya dubi agogon dake manne a bango yace kaje ka kwanta goma tayi idan bbu wani dalili bana son ka dinga wuce goma baka kwanta ba Abdullah ya amsa ya Mike yashige ciki dady yabishi da kallo har ya bacewa ganinsa sannan ya sauke ajiyer zuciya hadisin ne guda na annabi (saw) JUBULATILKULUBI ALA MAN AHSANA ILAH cewa zuciya an Gina tane akan son me kyautata mata , Abdullah bai san musu ko wani gajiyawa akan iyayensa hakan yasa zuciyarsu takafu akan soyayyar shi" dady ya lumshe idanunshi yana tuna can wani zamani daya shude baya da abinda mahaifinsa ke yawan gaya masa yace ishaq Allah ya albarkace ka kai ma Allah yabaka me Yi maka yadda kayimin dady ya bude Ido yayi murmushin ya shiga yiwa iyayensa addu'a .. Idan badan dady da kansa ya sanar masa aurensa da Aisha ba da bazaiyarda ba wai da gaske shi din ne zai auri Aisha kuma ita din wata shashi ce gareshi" shi ko wani irin aikin alkhari ya taba yi arayuwarsa . Amman da ya tuna rahmar Allah tana dayawa ,ya fiso ya farka daga dogon tunanin daya tafi yagansa a gadon asibiti Amman ina komai a zahiri yake ganinsa .. Yarinka kallon AV daurin auresa yana karantawa har yazo kan sunanta Aisha abubakar bahindi full name dinta kennan ya fada hakan a ransa yayinda ya hangota ta cikin katin tana masa dariya shima ya dinga mata daga can ya sauke katin ya dinga wa kansa murmushi wautarsa a fili ya tabbarwa ransa yana matukar sonta dayawa har bai san yadda zai yi ba shida kansa yasan rasata daidai yake da tarwatsewa zuciyarsa ,Kuma yasan tabbas in bai mutu ba to zai shiga mummuna rayuwa ,, ya sake gyara kwanciyar sa yana kallon celling dakin, tsawon lokacin rabon daya ganta har zaman sa asibiti bbu wani abu da yake gani wanda yake da alaka da ita ko ya danganceta Amman kullun ya tashi sai yaji soyayyarta taninku a zuciyarsa "yau ta zo masa da abubuwan dayawa na farinciki a hankali ya furta da wa zan raba wannan tarin farincikin nawa ? ya runtse idanunshi ya sake bude su har yanzu ita yake gani tanayi masa gizo a dakin a hankali ya furta sunanta Ai....sha.. kina son kina neman zarar da Abdullah, gabadaya giyar soyayyar ki tayi sikater din brain dina yasa hannu ya dafe saitin ZUCIYAR sa dake dokawa da sauri da sauri yana Jin kmr zata basa masa kirji ... Washegarin da karfin sa sukeyi komai tare da dady wanda har ya dinga bawa dady din mamaki..barin dady yayi agida byn yashirya ya fita yiwa Aisharsa siyayya duk wata sutura da kayan kwalliya an hada ,fanin Kannan kaya kuwa ba'a maganar su dan zagewa Abdullah yayi yarinka zabawa Aisharsa da kansa saboda rayuwar can ta zame masa jiki yawancin duk kayan da yan matan can ke rayuwa dasu ya rinka kwasar mata wanda anan Germany zai barsu, kayan bacci kuwa ba kunya yarinka daukan masu shara shara da bayyanar da duk wata surar ta dan Adam kusan wunin ranar a shopping yayi spend din shi .. Da safiyar talata jirginsu ya sauka a Nigeria gabadaya I .m sidi magaji industry ranar hutu ake a dalilin saukar managing director Abdullah ishaq Muhammad ... Idan ka dauke ramar Abdullah yayi zaka masa kallon Germany din tasa ce, ya kara kyau fiyye da wanda yake dashi, fatar nan tasa ta sake gogewa ya kara kyau me yiwa ko Werther garin ce ta karfeshi baza kace ruwa biyu bane shi Amman fa fuskar nan tasa tamke take kmr koda yaushe Kuma daman can kullun kaganshi a haka take sai aikin cizan lip's" har kana hango lobowar dimple dinsa a duk sanda ya ciza lip's dinshi" haka nan yawanci ma'aikatan company dinsu tare da su aka taryo shi .. A falon mami ya fara sauka kasancewa dady bai fadi dawowar tasu a ranar ba shi yasa duk wani girke girke duk a lokacin su minal da wata kawarta ikram suka tashi sukayi domin teema da faiza sun fita mama hafsa na gidan suna tare da mami duk ta rude domin dai ga Abdullah ya diro kuma shirin da aka basu ana son daya diro kasar amai amfani da abubuwan ya fara aiki a ranar da ya dawo gashi faiza bata nan .. Mama hafsa kuwa kmr tayi hauka tai ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62