Skip to content

Chapter 53

Chapter 53

Zuciyar Masoyi Book One Complete Hausa Novels 1 1,193 words 0 views Progress saved
Download Book

shiga ya turo kofar ya jawota gareshi sosai jikinsa har rawa rawa yakeyi dukkansu sai da suka sauke ajiye zuciya na kewar juna yace oh my god Aisha tunda muka zo sun hanamu muji dumin juna jiya gabadaya kasa bacci nayi ya dago kanta ya kalli fuskarta . yaga hawaye nabin fuskarta uhmmmm bata da wuyar kuka ya fada akasan ranshi ya sa yatsansa yana dauke mata hawayen sannan ya saki murmushi yace hjy tace bazaki sake kwana gunta ba" wai cikin dare kuka kikeyi da alamun kina son a kawoki gurin mijinki ne . Aisha ta kalleshi a tsorace zata yi magana ya dora yatsansa akan bakinta yace shish......garama kiyi shr ga idanunki sun nuna . gara ke ma kiyi kukanki kinji dadi ni kasa kukan ma nayi saboda an rabani da sanyin idanuna , ya sake motsa daita sosai yadda bbu wani space daya rage atsakaninsu ahankali cikin sanyi yace tell me the truth Aisha bakiyi missing dina ba ya busa matsa iska a fuska ta dago suna kallon juna ido cikin cikin Ido ya kashe mata idanunshi daya uhm... Ina jinki fa .... bakinsa yakai ya sumbaci gefen wunyata yace bazakiyi magana ba ko ... kuka ta sake ganin Abdullah yaki fahimtarta. ya jawota kan doguwar kujera yana rararshinta yana lasar santsar jikinta "daga nan labarin yasoma canzawa , zip din gaban rigarta yasoma zuge kasa zuuu.... ahankali yake bin nonuwanta da mayun idanunshi ganin yayi sun sake cikowa sosai sunyi luwai ...luwai dasu ..ya Allah ....abinda ya iya fadi kennan akasan ranshi "zaro su yayi daga cikin bra ya bakinsa kan nippy dinta ya soma tsosa yayinda ya daura dayan akan dayan yana murzawa ahankali suke sakin numfashi kallonta yake yana son ta kalli cikin eyes dinshi kiii....tayi dan orready kanta na kasa zama yayi sosai ya kwantar daita a jikinsa. yacigaba da souckin din Brest dinta ,kasa yayi da fingers dinshi yasoma shafa cikinta zuwa kasan mararta bakinsa still na nipply dinta" game din yafa fitar da Aisha daga hankalinta har ta manta da inda suke saboda wani irin dadi take jin yana yawo a sansar ajikinta"ta sake dago masa dukiyar fulaninta sosai yadda zai ji dadi shima"Abdullah no westing time oooo... kuma damko su yayi yarinka sarrafasu yadda yake so.... hannuta ta cunkusa cikin gashin kansa tasoma ya mutsawa sakamakon jin hannushi akasanta ya zira fingers dinshi daya ciki yasoma fingering dinta ,jikinta ya dauke kirma wasu wuraren na sake budewa ajikinta. Abdullah yagama susucewa kadan ya rage bai sauka a network ba dan da hali mai gaba daya zaiyi ya huta da tarin sha,awarta dake neman halaka shi sosai yacigaba da fingering dinta baka jin motsen komai sai sauka numfashisu ahankali ahankali gabadaya sun narkewa juna sungama fita haiyacinsu burinsu kawai su cigaba da jiyar da kansu dadi kamkame Aisha Abdullah yayi ajikinsa yasoma kiss din duk inda yaci karo dashi a jikinta yana shirin yin mai gabadaya sukaji bugun kofar Aisha tayi saurin ta gyara rigarta da Abdullah ya soma cirewa ta Mike tsaye shima da kyar ya iya mikewa jin anci gaba da nouking ahankali jiki ba kwari ya isa ya bude kansa akasa baya son a fahimci yanayin sa Aisha kuwa na tsaye ta takure kmr mara gaskiya. wasu yan'uwan maminsa ne, yagani tsaye suka ce masu gyara amarya ne suka zo, Abdullah yashiga shafa kansa dan ya kasa magana dan ko kadan matar ba irin masu son wasan nan bace . koda yaushe fuskarta a kintse take. dan haka yadan matsa gefe dayarce tashiga takamo hannun Aisha taja suka wuce Abdullah ya bisu da kallon harara suna bacewa shima ya zube a gurin jagwab..... Sun gyara Aisha sosai ciki da waje kmr yadda zasuyi wa diyarsu haka suka gyarawa dansu ita. 'dan wani turaren jiki da aka turarata dashi akalla zai yi wata daya bai bar aiki a jikinta ba "duk kuwa dana tsugunnawa wanda matar da tazo ta tafi daita ta sanyata sai da ta tsugunna. a gurin Aisha abin har yafi karfin kuka jiki kuwa an gyreshi tas..an gyara mata fata kmr a inji . A hakan ma ranar Abdullah bai ganta ba sai a washegari suka fara biki dan ma sun gajarta. sai a ranar ya hango matarsa ,shin kansa sai da yayi mamaki yadda Aisharsa ta koma kmr wace aka sake haihuwar ta. yayi zugun har sanda suka zo suka wuce yana kallonta yana hadiyar miyo 😜😜yayinda ita Kuma ta sunkuyar da kanta tana jin motsawar zuciyarta . Biki akayi sosai na Gani na fada daga karshe akayi walima anan suka hada su . Aisha suna zaune kusa da juna ana ta daukarsu pics Abdullah ya dan kalleta gabadaya duk ta gama rudashi ta tsumashi ,taci ado sosai kasa yi mata magana yayi "itama haka duk da tana jin yadda idanunshi ke yawo a tsansar jikinta. Abdullah yayi shr yana tunanin yanzu ko yau ma da aka gama biki da kyar ne in zasu bashi matarsa su kwana tare ya shiga girgiza kai yace kai da sake bazan yarda wannan al'adarsa ba mai shirin illatani. sannan ahankali cikin rada yace ki shirya gobe zamu koma Germany . Ta dan dago ta kalleshi kmr mai jin tsoro abinda ya fada" da idanunshi ya amsa mata ta hanyar lumshe mata su,. Aisha ta dauke idanunta ta sunkuyar da kanta. su da suka zo da niyar yi musu sati biyu sai gashi yace A'a kuma ko a yau ma zunnu da shema sai da sukace ta rokesa,. su kara kwanaki akan wanda zasuyi gashi kuma yana neman rage kwanaki da za su tayi. Ko Gani suka yi tana zasu ce ko gun Abdullah take son a dinga kaita tana kwana ai sai su dauka ko daga gareta ne itace ta matsa masa su tafi ta sake dagowa tana kallonsa tana girgiza kai yayin da kallon ke sake tsumashi dauriya kawai yake ahankali tace masa mu bari kawai muyi sati biyu din kmr yadda kace. ya zuba mata idanunshi sosai kwata kwata ita bata ma damu da rashin sa a kusa daita ba. yace meyasa tace kawai yadda ta fada da muryarta ahankali ta soma rikita masa lisafin. Abdullah ya dan ciza lip's dinshi ahankali sannan yace inah....bazai yuwa ba wallahi ke tafiya gida zamuyi gobe gobe nan . yanzu nan zan sanarwa hjy muna koma. ta kalleshi a razane da alamun da gaske Abdullah yake yace yarinya kishirya kawai kar ma ki bata mana lokacin ta dauke idanunta ta mai kanta gafe tayi shiru ...tasan yayi hakuri har kusan a week Abdullah bai kusanceta ba itama a matse take saboda mugun sabon da Abdullah yayi mata ga kuma tarin magunguna da aka tura mata.. Hakan kuwa akayi da kan shi yasanar da hjy maganar tafiyar su Amman dole tasa suka kara kwana daya saboda ba'a san maganar tafiyar tasu ba kwanan su tara a Egypt sannan suka baro garin da karfe uku na yammacin ranar da dubin alkharin amarya wanda Bai misaltuwa a gareta cikin dare suka sauka Germany. MMN SUDAIS CE [3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’— ZUCIYAR MASOYI πŸ’–πŸ’–πŸ’– πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’— AISHA A BAGUDO Page 35 wanka suka shiga tare wanda da kyar Aisha ta yarda da haka. byn sun fito ne ,Aisha daure da towel iya

Table of Contents

Chapters

62 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62