Chapter 52
Chapter 52
Aisha ..talk to me now .. ta dago dara daran idanunta tana kallonsa dasu , yayinda kallon ke sake kashewa Abdullah jiki . Sai kawai ta zame hannunsa ta miko masa cup din zuwa bakinsa ya shanye ta Mike zata mayar da cup din yabi bayanta da kallo yana karewa hip's dinta kallo Lip's din shi yarinka lasowa da harshen. ta kasa dawowa inda yake saboda yanayin kallon da taga Abdullah din ke binta dashi tamkar wanda sukayi aure yau. Kusan tunaninsu iri daya ne. shima tunda tabar gurin ya kwanta rigingine hade rufe idanunshi ya rasa wacce irin mace ce ita kullum ta Allah sai yaji kmr Bai taba saduwa daita ba. Kullum tamkar aranar sukayi aure . ya dan ji shr yayi yawa yasa Mike ya bita sai dai ya tarar daita tsaye a jikin bango. ya karasa inda take ya tsaya agabanta suna fuskantar juna har suna jin bugun zuciyoyinsu yadda sukayi ne a lokacin yasa suka ji tamkar wadanda basu taba kusanta junansu ba. Bai tsaya yin komai ba yasa hannunsa ya dauke cak ya shige daita daki Bai direta a koina ba sai atsakiyar makeken gadonsu . yashiga yamutsata son ranshi , ya lafe abayanta bakinsa daidai saitin kunneta hatta numfashinsa yana sauka a tsakiyar kunneta bata motsa ba har sanda ya zura mata harshensa cikin kunneta sannan ta saki kara wayyo.... Allah ka daina please .. Amman shr kake jin Abdullah ya yarinka busa mata iskar bakinshi a ciki kunnenta. ahankali tarikajin wani abu ajinki wanda inda sabo yakamata ace tasaba gabadaya ya shige mata cikin jikinta sai numfashi take saukewa ahankali ahankali ta runtse idanunta gam shima ya gane yadda itama take ji atare dashi yanzu baya son yabar wani single space a xuciyarta so yake ya mamaye ta gabadaya .. To jama'a da gaske Abdullah zai iya mantar da Aisha daga duniyar kasa zuwa wata duniyar ta daban ,wanda zai sa ta manta kowa daga gareta... uhmmmm ku dai ku cigaba da biyo Yar matan bagudo sannu ahankali abu na gaban mu shi Bai zo ba .shi Bai wuce ba oooo .nawa..oooooo😜😜😜 MMN SUDAIS CE [3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 AISHA A BAGUDO Page 33-34 Daga American kai tsaye kasar Egypt suka nufa . ainihin mahaifar Abdullah kennan "aranar da suka sauka batare suka kwana ba Abdullah duk yabi ya damu gashi Bai samu wani cikakken bacci ba saboda mugun sabon da yayi da dumin jikin Aisha "kuma har gari yawaye bai daura idanunshi akan Aisharsa ba" tana can cikin dangi . wai liyafa aka shirya musu na musamman saboda wadan da basu samu halarta bikinsu ba . Abdullah ya dafe kai dan ba yadda ya iya da ranshi. biki sosai aka shirya yi musu , hankalinsa ya sake tashi dan har dare bai daura idanunshi akan matarsa ba" tun jiya da suka zo" shi duk Bai hana su yin komai ba duk ma abinda suke so suyi "Amman su bashi matarsa su dinga kwana tare suna tashi tare ,. zaune yake agaban tsohuwar kakarsa da daddare ya zabga tagumi yana kallonta tamkar wanda akawa mutuwa . sosai hankalinsa yake a tashe fiyye da kwanan da yayi jiya da dukkanin alamun ma yau shi kadai zai sake kwana batare da dumin matarsa ba . ya cire hannushi daga ta gumin da yayi ,ya daga kansa sama yana kallon celling dakin "runtse idanunshi yayi hade danasani zuwansa Egypt shi fa gaskiya bazai yarda da wannan tsarin ba. itama tsohuwar rasa gane kansa tayi dan duk maganar da take yi masa bata samu wata cikakkiyar amsa ba har zuwa lokacin da shima aka shigo aka tafi dashi .. Ita kuwa Aisha baiwar Allah duk abun ya taru ya dameta" ita gabadaya al'amarin nasu ya fara frigita tunaninta, yayin da gefe daya kuma tunani Abdullah ya tsaya mata arai" ta rasa yadda zata fassarashi"akoda yaushe yanzu tunaninsa sake tsuma zuciyarta yake wanda har yanzu da suke Egypt bbu abunda ragu. sai ma dada nunkuwa da yayi . Kwance take a part din hjy kakar Abdullah tayi zugun tana aikin da yasameta yanzu , gabadaya ilahirin jikinta bbu inda baya bukatar ganinsa yayinda kwayar idanunta ke dauke da bukatar son ganinsa koda ko sau daya ne arana ,tana jin hakan ma bawai dan zai wadatar daita bane ,ta lumshe tsumammu idanunta tana sake jefa kanta cikin duniyar tunanin da mamakin yaushe ne ma ta fada tarkon Abdullah har tayi zurfi irin haka. zuciyarta ke harbawa da sauri da sauri yayinda kowani part na jikinta ke sake budewa " da dafe saitin ZUCIYARTA tayi ahankali ta shiga furta meke shirin faruwa dani kar dai son Abdullah ne yake neman kamani ahankali tace wayyo Allah...... Allah Allah karsa son Abdullah ne ya shige batare da na shiryawa hakan ba , tunaninta ya gangaro kan yadda ta tsinci kanta da irin rayuwar takeyi yanzu. gabadaya ba irin wacce ta tashi da ita bace. tamkar wacce aka canzawa duniyar da take ciki rayuwar da take yi hatta hallitun jikinta ba irin wanda take mu'amula dasu bane. wasu hawaye masu dumi ne suka silalo mata gashi dai ta aure miji dan gaske wanda ya amsa sunanshi ta koina. Amman har yanzu zuciyata cike take da tsoro da fargaba mara iyaka ,. yanzu datake zaune a gidan kakaninsa ta sake gane su Abdullah irin asalin masu arzikin nan ne na sosai "dan tun jiya da suka zo ta gama gane hakan" a yau kuma sai aka fita daita tsiyo mata suturar da zatasa daga nan suka tafi daita gurin gwalagwalai da aka siyo dominta. sai da ta tsorata daga abinci da take ci yanzu zuwa inda take kwana yasa tunanin innarta ya mamaye zuciyarta ta tuna, suna can ko kwaya daya daga cikin abinda take ci basu samu ba. kawai sai ta fashe da wani matsanancin kuka mai cin rai sai da tayi mai isarta bbu mai rararshinta ta tuna lokuta da dama, idan basu samu nikan garin abinci ba, a ranar sai dai su Sha gari suka kwanta . tacigaba da kukanta har kanta ya soma ciwo . Washegarin hjy ta turo ta fito , Aisha kuma duk kunya da nauyinta ya hanata fitowa. dan haka tana fitowa falon byn ta gaisheta waje tasamu ta takure jikinta waje daya hjy ta lura da yanayinta Amman tashare ba tace komai ba. ,domin ana can ana shirya mata inda zatayi breakfast ne Abdullah yashigo yana zuba wani irin kamsh mai tsanyi da sanyaya zuciya , wanda yasa Aisha dake zaune ta lumshe idanunta batare da tasan tayi ba. , sanye yake cikin wata haddadiyar riga ashi colour da bakin wando jeans" gashin kan nan nasa yasha gyara yana kwance luf..luf...kmr koda yaushe . kmr daga sama yaga Aisha zaune dau sai sheki take zubawa .... Zuba mata idanunshi yayi sosai sai kuma dauke kansa zuwa kallon hjy batare da yace komai Amman duk haka sai saki murmushi dan ya kasa boye murnarsa rabon sa daita tun kwana 3 da suka wuce . Hjy ce tayi masa magana da harshennsu . ya sake duban inda Aisha take yana dan yin murmushi kasa kasa karasawa yayi ya ja hannuta suka bar falon hannushi zagaye da kugunta. can wani daki ,suka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62