Chapter 1
Chapter 1
[3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 An dauko wannan littafi daga shafin www.hausanovels001.com.ng ku ziyarci shafin na www.hausanovels001.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348138892814 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.hausanovels001.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348138892814 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT __ AISHA A BAGUDO Bismillahirramanirrahim Da sunan Allah mai rahma mai jin kai : GAISUWA Gaisuwa gareku kawayena Hauwa musa mai kaji Faiza Muhammad (bsbs) Jamila ismail madubi Hadiza lawan (MMN 2) Fatima lawan (MMN illima) Saudatu bello ambursa Saadatu aminu (MMN fadil) Alherin Allah ya kai gareku Page 1 Kwance take cikin dakinta ,wanda asalin nan mahaifinta ke Tara abinci idan ya noma , yanzu girman da tayi hade da rashin Tara abinci ya sanya ta gyara shi yazama dakinta ,babu komai cikin dakin idan ka dauke karamar katifa datake kwana akai kwatankwacin ta yan makarantar kwana ,sai akwatin kayan sawarta ,sai karamin tablet wanda yawancin text book dinta ne na makaranta da novel zube a kai.karkashinsa kayan shafawartane cikin dan karamin basket can gafe Kuma sai ghana must go da ta zuba littafanta da abubuwa ta masu mahimmanci bayanta ta zuba takalman ta nasawa sai ROG shinfide a tsakar dakin a gyare yake fas .yayin da dukufa nazarin wani novel 2 friend tana mai tausayawa dayan abokin ciki yadda aminnsa yaci amanarsa murya sakina kawarta tajiyo a tsakar gida suna gaisawa da innarta ,bata motsa ba har sanda sakina ta shigo dakin ,kayan da ta rungumo a hannunta su ta zuba mata ajiki , kai A bahindi ba kyau ke indai fita zaayi sai kinyiwa mutane delay sakina ta fada .batace komai ba kayan tabi da kallo sannan a hankali ta tashi zaune ta jingina da bango dakin sakina tace dan girman Allah ki Mike kada ki sake kwanciyar nan kmr ruwa 💗💗💗💗 Aisha wacce sai yanzu ta kalli sakina tun shigowarta tare da fadin "ya Allah duka biyar saura Amman jikinki har rawa yake . Harara ta buga mata kinmata bori nike Hawa murmushin tayi har wushiryarta ta fito tace am sorry please 4 give me 20 minutes Yi hakuri dan Allah har tashiga wanka ta fito sakina bata bar mita sanyi jiki irin na Aisha ba , Aisha ko murmushin kawai take mata sai byn tagama shiri tana fida da kayan dazata sa ne sakina tace ganaki anko shi zaki sa AISHA tajawo ledar da Aisha tashigo da ita ta bude kananan kaya ne sakina tace tsarabar abbana ce Aisha tace Abba har yadawo ai mun gode sosai sannan dago ankon bikin dikin yayi kyau sosai sai dai rigar zata dan kamani ai fa inji sakina ko mama sai da tayaba Amman ke kinkushe sai kace matar ustaz ko me yasa kike son sanya Kannan kaya ? Ai wannan a gida ne ,inji Aisha tacigaba yayin da bata sake tanka mata ba ta sanya kayan Amman sai da ta daura after dress akai saboda ita arayuwar ta tsani kaya ya matse mata jiki tafi son a fito mata da Shep din jiki . Sakina ta dan tabe bakinta it's ok hakan ma yayi kinyi kyau kmr nazama ke .jakarta ta bude ta fito da dan karamin glass fari ta manna mata tare da fadin wlh da shi zaki murmushin Aisha tayi saboda ta tuna rayuwarsu ta boarding idan daya ya rantse akan Abu dole ne dayan ya hakura yayi abun koda bayaso saboda gudun sanya shi kaffara a hankalinta tace tsammaninki bazan iya fita da shi ba kennan ,Jira mu bar gaban inna ko ina ne zan je dashi . Byn Moto direban gidansu sakina kejansu sakina tace dan biya da mu hospital gun mama hauwa ,mama tabani sako Aisha tace har yanzu tana hospital ne ? Sakina tace Eh Amman naji ance gobe suke saran za'a sallameta . Dayake asabar ce kowa da kowa yana da yanzu shiga shiga tun safe har dare , shiyasa suka tarar da yan dubiyar sosai hannunta sakina taja har bakin gadon mama hauwa suka gaishe ta tare da ajiye kula da suka zo mata daita ,Amman ke tambayar ta yadda su mamanta sukaje gida dazu sakina tace lfy ta dafa kan Aisha dake kasa tace ya sunan kawar ki ?Aisha sundan jima kadan sannan sakina ta Mike tare da fadin zo mutafi mm hauwa tace wani waje zaku ne sakina tace Eh wlh bikin Yar kawar mama Ake Aisha tace munce Allah yakara sauki to na gode Aisha agaida mutun gida . Aisha tayi gaba dan ta tsani kallon da mutumin dake kusa da ita yake aiko mata dan yana daya daga cikin abinda ya sanya wani lokacin bata son fita saboda kallo ,idan namiji zai dinga kallonta sai taji ta duk ata kure . Doguwar baranda da zata sauke ka har gaban harabar hospital ita suke kai ,sakina dan Allah kiyo sauri kinga fa shida tayi . Har takusan bige mutumin sannan ya tsaya ta shige , Aisha kuwa sai ta dan dakata alamun tana jiran ya wuce bata kalli ko su waye ba ,ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62