Skip to content

Chapter 26

Chapter 26

Zuciyar Masoyi Book One Complete Hausa Novels 1 1,193 words 0 views Progress saved
Download Book

,a daina mana haukan karya,sai da suka Yi rashin mutunci son ransu sannan suka tattara suka bar gidan . Ko a mata ma haka mama hafsa tayi ta tsenewa Aisha da danginta, ta juyo tadan kalli mami tace naji kmr kina wani zance ishaq da ita wacen banzar matar manene a tsakaninsu" mami tayi shr tana kallon gefen titi yayin da tashin hankalinta ka sake nun kuwa,tabbas tasan da dadyn Abdullah yasan inda yar'uwarsa take da tuni ya sauya mata rayuwa kuma tanaji ajikin baisan wacece yarinyar da Abdullah ke nema ba" Mama hafsa ta maimaita maganarta ta kai sau uku Amman shr takeji akaro na hudu ne mami ta juyo ta zuba mata Ido tace kanwar dadynsu Abdullah ne uwa daya uba daya .....daga haka bata sake cewa komai ba ta dauke kanta tamayar gefe ,banda gume bbu abunda ke fita daga jikin mama hafsa hankalinta har yafi na mami tashi surutai kawai take acikin ranta lallai zama bai ganta ba . Washegari mama hafsa tabar kebbi bbu yadda mami batayi da ita ba akan ta zauna Amman taki ita kwata-kwata hankali har yanzu a tashe yake gara taje tayi da jikinta tunda tayi da baki dole mami ta hakura ta barta , Amman tace cikin satin zata dawo . Cikin yardar Allah jirginsu Abdullah ya sauka a Nigeria karfe shabiyun rana cike da kwarin gwiwa da farinciki Abdullah din yake ,tare dimbin nasarori daya samu fiyye da yadda dadynsa ya zata ,har byn karfe hudu suna tare da dady sai karfe biyar na yamma yashiga part din mami anan ma mami rikeshi tayi da girke girkenta tana tattalinsa har zuwa dare tafi kaunar yasamu natsuwa sosai kafin tayi masa zance yarinyar dayake so ,tana kallonsa tare da yan'uwasa tana sake Jin kaunar dan nata fiyye da komai da ta mallaka kallon shi take tana tausaya masa " teema tace bros what do you buy for me? Abdullah yayi murmushin i will tell you letter bana son minal taji suka Yi dariya gabadayansu teema tace banda ni kennan yace kowa da nasa ..mami ta zuba masa Ido har yanzu ZUCIYAR ta tana damuwa da inda yaje neman aure Abdullah ya lura da yanayin kallon da mami ke Yi masa Amman bai kawo komai a ranta ba . Sai byn sallar ishai yashiga part dinsa,ya furta sunanta Aisha.....akasan ransa ita din wani part ce na rayuwar sa dan haka dukkan wani abu da yakeyi tunaninta yana makale dashi dan haka yanashiga part dinsa tasake zuwar masa daman sai dai in bai kadaita ba "har ya fito daga wanka yanajinta sosai aranshi ,ya fito da system dinsa ya bude a tsakiyar gadonshi ya danno hotonta daya dauka da school uniform a jikinta tana dariya ,ya kura mata idanunshi yana tuna murmushin da tamasa daren da zai tafi hatta dasashinta da wushiryarta sai da yagani ,kusan duk sanda ya rufe idanunshi sai yaga hakan yatafi da yanayin fatarta chocolate sosai colour dinta tadace da ita, wanda bai sani ba kai tsaye zaikirata da farar fata ,yaja numfashi black American kennan ya fada a ransa jikinsa yabashi tayi masa addu'a r da tace zata masa a daren ranar da zai yi tafiya kuma yana da yakinin Allah ya amsa gashi yayi nasara fiyye da zatonsa dan idan aka cire mami da dady itace uku da zata masa addu'a ta sameshi. shi yasa yake son itama takasance wajen raba farinciki sa , Amman hakan bai samu ba saboda shi kansa bai samu kansa ba har dare....... MMN SUDAIS CE [3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 AISHA A BAGUDO Page 15 Washegari tun safe suna tare dady suna tura sakwanni wa sauran branch din company dinsu dake sansa daban daban "Dady sai shagwaba Abdullah yakeyi hade da ririta shi saboda namijin kokarin dayayi".Sai bayan sallar ishai sannan yashiga part din maminsa yayi dinner ya Mike hade da mata sallama mami takira yadan juyo yana karyar da kai ta tsareshi da idanuwanta ina zaka kuma yau kusan kwanaki masu yawa ban saka a idanuna ba balle muyi hira Abdullah yayi murmushin mamina ina zuwa ba koina zani ba tace A,a sam banyarda ba dawo ka zauna yadawo kmr yadda tace kallo daya ta masa tagane inda yake son zuwa, ta hadiye abinda taji ya tsaya mata a wuya.. sannan tasoma Yi masa hira tun yana gane kan zance nata har yazo bai Gabe abinda take cewa gashi sai yamike da niyyar barin falon sai dawo dashi , uhmm yauwa Abdullah sai ta kuma dauko wani zance a haka dai yasoma tunanin yasan yauma dai maminsa tana son ta rusa masa burget dinsa daga karshe yagama fuskantar mami batason fitarsa ne ya Mike yayi kwanciyarsa akan three site din falon ya runtse idanunshi yana Jin yadda zuciyarsa ke harbawa ""ya daura hannushi daya a dai dai saitin da zuciyarsa ke harbawa gabadaya ji yayi hankalinsa bai gangar jikinsa tun yanajin mami sama har yazo bai jinta yanan kwance kusan 30 minti sannan yamike zubur kmr an tsikare sa ya bar falon mami na kallon kmr zatayi kuka addu'a kawai takeyi azuciyarta Allah yasa Abdullah ba gun yarinyar nan zashi ba ... .... hankalinshi a tashe yake shi kadai yasan me yake ji a zuciyarsa yau dai komai za'ayi sai yaje yaga Aisha muddin bai je yaganta ba zuciyarsa na gaf da bugawa " ko wanka bai tsaya yi ba" har yace salis ya jirashi ya fito suwuce ,Amman suna fitowa ya sallami salis shi kadai yake tuki ,cikin kamarar benz baka yayi Parking agefen titi , ya fito ya kulle motar sannan yakarasa cikin lungun su Aisha goma batayi lokacin dan haka mlm abu yana nan a waje da kwarin gwiwa Abdullah yakarasa tare da sallama sannan har kasa ya risina yana gaishe da mlm abu... Mlm abu yakashe radiyonsa dayake ji ,cikin natsuwar yake kallon Abdullah din byn ya amsa gaisuwar sa ko kadan bbu damuwa ko bacin rai atare da yaron hakan ya kara sa mlm abu cikin wasi wasi yasoma tunanin anya yasan halin da ake ciki a game shi kuwa ?a fili mlm abu yayi gyara murya ya dubi Abdullah har yau yana da wata kima da daraja a idanunsa ,yace Abdullah ko? ALHAMDULILLAH daman kai muke Jira koda bakazo mu akwai bukatar muje ga mahaifinka "mudan jinkirta wa zuwanka ne domin ta inda aka hau tanan za'a sauka ya dan tsagaita sannan yace Abdullah mahaifiyarka tazo .....a frigice Abdullah ya dago ya kalli baban Jin sa ya tsaya dip ... yadaina ji komai nawani lokacin kmr an dura masa ruwa a kunne haka yake ji sannan ya girgiza kansa yana mai sauraron mlm abu.....hakan ya nuna wa mlm abu cewar bai san da zuwan nata ba mlm yacigaba sun zo ranar lahadi ,kuma a yadda ta nuna bada saniyyyarta akazo nema maka aure ba ...Abdullah alahakikanin gaskiya anci zarafinmu sosai dan bamu da komai wanda har hakan yasa na kudirce araina nima duk ranar da ka sake zuwa kofar gidana da niyyar neman diyata hukumace zata raba mu" Amman daga baya nayi tunanin kafin ayi haka afarayin hannun riga daga baya in yaso idan wani abu ya faru ko ma menene sai ayi .... Mlm abu ya numfasa

Table of Contents

Chapters

62 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62