Skip to content

Chapter 11

Chapter 11

Zuciyar Masoyi Book One Complete Hausa Novels 1 1,194 words 0 views Progress saved
Download Book

yadda ta dauki Abdullah din sai taga yafi haka har yawuce da tunanin ta ,bata taba mafarkin zata samu irin sa ba ,yadda take ji ta a yanzu koda Abdullah bai da kowa da komai a duniya kyaunsa ya ishe ta haka daga ganin sa zai iya irin soyayyar datake mafarkin samu "mami ce ta katse ta tace karki damu yanayin sa haka idan yaga yana bukatar hutu .faiza tadanyi murmushin hade da sunkuyar da kai don ita har ta manta mami na zaune agun dan ta shagala da kallon danta . Duk da abunda Aisha tayi masa ya bata masa rai matuka Amman sai tsinci kansa da kasa gayawa Dr sagir dukkan abinda tayi mada illa ya nuna maganganun da ta furta gareshi sune bai ji dadinsu ba Dr sagir ya numfasa yayi murmushin yace kasan mata fa koda suna sanka sai sun maka wannan borin na farkon balle ita Aisha abun a tsaya aduba lamarinta Kuma su mata suna son arinka fada musu kalmar so kai kuma sai dan banzar girman kan tsiya,ka kasa tsayawa ka sanarwa yarinyar karama damuwarka ,shi kace kana sonta shine aiki ok kabari ni zan rakaka inyaso sai sanar mata saboda ni nasan irin kamun data maka dan haka zance ka hakura duk bata taso ba "Abdullah ya aiko masa da harara shima ya rama , Dr sagir yayi dariya yace wallahi kayi mugun kamuwa Amman abunda nike so yanzu kadan bata hutu zuwa wani lokaci.dan ni gobe early in the morning zan wuce sokoto da ni da kaina zanje gurinta muyi arba ,har yau bamu taba haduwa ba,sai dai idan na dawo a hankali Abdullah yasauke hadiyar zuciya yace inga hakan zaifi kawai yana mai runtse idanunshi dan rashin ta tare dashi ba karamin illa bane" a kan haka suka Yi sallama . Tara saura kwata na dare bayan yayi wanka ya nufi part din maminsa har yakusan shiga ko me ya tuna kawai ya juya ya koma part dinsa yayi teema waya ta hado masa abincinsa takawo masa ta amsa da to mami dake kinshingide a falon tana dan gyangyadi ta wartseke tace ke sake kiransa kodai jikin ne naga dazu kmr wani abu na dakinsa mami ta karbi wayar take tambayar lafiya yake ,tunda yace akawo masa abincinsa,ya amsa da lafiya sa lau tace sam bata yarda ba sai da Abdullah ya rantse mata da lafiyarsa kalau sannan ta yarda . Abangaren bakuwa faiza kuwa duk kwakwa da kulafucin son ta sake ganin Abdullah a wannan dare hakan bai samu ba dole ta hakura tabarwa safiya .daga shi sai short niker sai white singlet yake faman motsa jiki yana gamawa gudu gudu sauri sauri yaje ya dawo sannan ya dinga daga karfen motsa jiki yana ajiyewa daga karshe ya zube akasan gress carfet ya ajiye karfen yana hali (kabar muna gida kada ma wani yazo yazaci nima irinka ce ) maganar tace take ta masa yawo akai yasa kafa ya Ture weight lift sannan ya rigingina ya runtse yanasake tunanin maganganun ta gareshi (kayi kuskuren idan kana tunanin zantaba sonka ) yasa hannushi duka ya dafe kansa .salis da sauri ya karaso gareshi shi kadai ya dan fuskanci abinda yake tsakaninsa da Aisha tun ajiya da suka dawo daga gurinta ya Miko masa robar swan Abdullah ya Mike zaune ya karba ya guntsa a bakinsa ya fesar sannan ya daga kai yana Sha kawai jikinsa yabashi ana kallonsa byn salis dake gabansa "ya sake kallo a hankali "ya juya faiza ya hango can barandar saman teema ta zuba masa idanuwana tamkar zasu fito cigaba yayi da shan ruwan ragowar ya tuttula a kansa sannan ya jefar da robar ya Mike salis ya Miko masa karamin towel ya karba yana goge ruwan dake kansa da yayi gaba zuwa part din sa salis nabin sa, dab da bakin kofar shiga ya tsaya yace salis kaje kasa a wanke min 4mat shadaya inason fita . salis ya amsa ya juya Abdullah kuwa yashige abunsa yayin faiza dake can sama tayi murmushi tare da sanya hannuwanta duka biyu ta rukunkume kanta gsky ta gama sa'a acikin mata muddin ta mallaki Abdullah ....... A takure take a gaban mlm abu ya Nisa tace tun tashi na arayuwata ban taba wulakanta kowa ba idan har nayi wulakancin daban kawo yanzu ba acikin rufin asirin Amman sai gashi a cikin gidan nan kin fito da naki salon wulakanta dan Adam in ko kika ce haka zaki Yi ,rayuwa baza ta miki kyau ba yaro me kima da mutunta mutane kina tunanin kina da wani abinda zaki iya wulakanta shi idan ma so ne ba kiyi masa baza ki Bari ku rabu lafiya ba,sai kin sako rashin daa a ciki.cikin bacin rai mlm abu ke magana , magana ta karshe duk randa yaron yasake dawowa baki bude baki kin basa hakuri ba ,ban yafe miki ba tunda duk cikin bbu wanda kika gado wajen wulakanta mutane...... MMN SUDAIS CE [3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 AISHA A BAGUDO Page 5 Yakira sunanta cikin tsanyi murya Aisha are you ok ? ahankali ta daga masa kai ya zuba mata manyan idanunshi hade da kamo lip's dinshi na kasa yana cizawa ahankali "let me allowed you to rest "tayi shr still har yanzu taki tace komai ,ita kadai tasan abinda take sakawa a ranta " ko kadan hausar bakinsa bata fita da kyau hakan yasanya gara yayi da turanci zai fi masa sauki yakan dage yayi hausar a gurin dake da mahimmanci a wajen sa ,ya furta zai tafi yafi akirga Amman still yakasa barinta tashiga gida ya xura hannushi duka cikin aljihun wando sa yakara step biyu zuwa gabanta yana sake hango tsoronta a Fili yana kallon yadda ta gigice take fidda numfashi da sauri da sauri "ya runtse idanunshi tare da jin haushin kansa sai yabude baki da niyar sanar mata da sakon zuciyarsa Amman sai dai yaji hakorin sa sun datse harshen A'a bazan iya ba Aisha tayi kankata dayawa "Brain dinta bazai iya daukar wannan Kalmar ba yafi bukatar ya nuna mata A aikace duk a zuciyarsa yake wannan furucin yayinda idanunshi kai kanta ko kifta su yakasa ya salam ya furta akasan ransa jin hucin numfashinsa a fuskarta yasa tadan ja baya kadan ,gabadaya tarasa natsuwa zuciyarta ke beating sosai" sai kusan karfe goma na dare ya barta ya wuce badan yagaji ba sai dan yabarta ta huta. Cikin sati nan biyu ya zamewa Abdullah jiki dole ne kullum sai yaje yaga Aisha sannan yake samun bacci da kwanciyar hankali musamman da yake mami na da bakuwa bata wani bincike kan yawan fitarsa da dawowarsa haka nan a bangaren Aisha iya kuluwa tayi da Abdullah domin duk yadda taso ta raba kanta dashi yadaina zuwa abun ya gagara ,da alama yasamu karbuwa a gidan ,ta fahimci Abdullah yagama gane aladar babanta ne zama a kofar gida duk dare ,dan haka yana zuwa kai tsaye mlm abu ke turawa tazo haka nan halayyar Abdullah ce yawan kyauta kullun ne idan ba'a aiko salis da abu ba to zai turo musa ,ba Aisha kadai ba hatta su salis suna yabawa da Abdulla da irin wannan halaiyyar tasa" hakan yasa ko zance Abdullah aka

Table of Contents

Chapters

62 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62