Chapter 17
Chapter 17
nasarori wani lokacin yakan zabi Abdullah din yayi abu akan shi yayi cikin yarda Allah Kuma sai yayi nasara" shi yasa ya damu da lamarin Abdullah din. Wani abun mamaki duk wannan dadewar da Abdullah yayi a part din dady faiza na makale tana jiran fitowarsa dan haka yana shiga part dinsa ta rufa masa baya frig ya bude ya dauki lemon kwali ya bude ya daga kai zai Sha ya hango ta tana kokari neman wajen zama yayi kmr bai ganta ba yacigaba da abunda yakeyi har yagama yayi jifa da kwalin ya juya yana shirin shigewa cikin bedroom tayi gyaran murya tace Abdullah wajenka fa naxo kana kallona.abdullah ya juyo ya tsaya mata wani matsiyacin kallo, tasake cewa please ka zauna magana naxo nayi maka wani irin kallo yasake mata mai kama da harara yana nazarinta a karshe ya numfasa hade cizan lip's dinshi sannan yasamu kujera nesa da ita sosai ya zauna ,bbu kunya balle tsoron Allah faiza ta taso daga inda take zaune ta dawo kusa dashi duk dai bai dago ya dubeta ba ,yajingaina da kujera yayin da kansa ke kallon sama cikin salo murya na Yan duniya takira sunanshi Ab..du...llahi..Yaya kake son inyi da rayuwata da soyayyar ka da takamani cikin farar daya , tun zuwana gidan nike binka Amman kai sam bana gabanka kasan dai iyayenmu sun rigada sun gama magana , Kuma mami ta tabbatar min da bakada wata mata nan duniya sai ni" ko kana tunanin tsallalakewa maganar mahaifiyarka ne ,ka auri..... Abdullah ya buga mata wata razananniyar sawa yana mai watsa mata mugun kallo how dare you talk 2 me like dat ,yana mai tsareta da manyan idanunshi masu firgita mutun bata ma kula da duk abunda yake ba sai sake birgeta da yayi "da kallon da ta masa na very serious man kiyi maganar da takawo ki kawai Amman Kar ki kuskura kisa mami a maganar ki.ok naji bazan sake ba Amman ina son kasani zan iya yin komai a kanka muddin burina zai cika Abdullah ya dakatar da ita dan Allah yimin shiru malama ke wawiya ina ce indai akai nane a she zaki mutu burin naki bai cika ba Ta zuba masa Ido meyasa zakayi haka nifa ina so ka saboda zan iya sallama maka komai da kake bukata kaajiye komai muyi soyayyarmu Abdullah ya dinga Yi mata kallon mara hankali mike tsaye yayi itama ta Mike ta rike hannushi mamaki yasa yabi hannun nata da kallo da ta rikeshi ,yasa ta dauka ko yafara kamuwa ne ", gabadaya sai ji yayi ta fada jikinsa ta rungume shi tare da fadin wallahi Abdullah bbu wanda zai San abunda ya yafaru da sauri abdulla ya hankadeta wanda har sai da ta buge da kujera huce yake yana kallonta ta Mike da Kyar tana kallonsa hade da shafa kugunta "sake motso sa tayi am very sorry....ai bata rufe bakinta taji saukar lafiyayen mari a kicin ta wanda ya gigita ta maganarta ta tsaya cak na 2 second sannan ta make kmr ba ita ba ,ta sake kokarin yin magana yasake dauke da wani agigice take binsa da kallo da kwalakwalan idanunta kmr mayya" if you do any stupid I will del with u now get out from my site " Tayi murmushin karfin hali ok irin rayuwar da zamuyi kennan idan muyi aure ina son haka muddin zamu kasance matsayin miji da mata I said get out in my site "yasake fada cikin tsawa tsawa . Tasake yin murmushi sannan ta juya tana juya masa mazaunai ta fice Abdullah yaja tsaki stupid girl kawai "ya fada sannan yabi bayanta ya sanyawa kofar key ya shige ciki ya duba agogon sa shadaya har ta wuce ya raya aransa duk inda zuciyarsa take tana can jikin Inna ,ta dade da yin bacci ba irin faiza ba, tsaki ya ja ya shige toilet ya sakarwa kansa shower ya gama ya dauro alwala don yanzu babban burinsa ya fuskanci ubangiji da matsalar sa ko zai samu saukin damuwar sa". MMN SUDAIS CE [3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 AISHA A BAGUDO Page 9 Part uku ne acikin gidan na dady ne daga dan gaba sai na Abdullah sannan na mami daga can barin ita da su teema a hade sai dai su teema suna sama yayin da mami ke kasa sai Kuma ragowar BQ na masu aiki gidan ,gida ne da aka shimfida shi tamkar baa son ciwon naira ba"dan tun daga dakunan masu gadi gidan "farkon shigowa zaka gane masu gadin suna hutawa da jin dadi parts din Mami kawai aka daura sama na su teema "dan haka in dai kana saman balcony zaka iya hange kowane part na cikin gidan da duk mai shigowa tundaga get saboda haka duk wani shige da fitan Abdullah akan idon faiza yake tun zuwan ta gidan ta gama karantar yadda Abdullah ke da matsayi acikin gida .kmr da wasa taji teema na cewa ai mami tace tayi wa dady maganar aurenku da bros shine dalilin kafa idanunta akan al'amarin har zuwa yau da taga shigar Abdullah part din dady tsammaninta maganar sukayi shine dalilin dayasa ta binsa part dinsa . Kissa da iya kwantar da kai idan mutun yanason abu, wannan sai dai mutun yayi cos wajen su faiza tamkar zata yiwa mami sujjada wajen biyayya hakan ya dada birge mami har yasa tasaki jikita sosai da yarinyar yawan ci duk wata cima ta Abdullah faiza tasani Kuma tare da ita ake shirya komai mami ta bayar da umarnin a dinga koya mata "mami da kanta takira Abdullah ta dada tabbatar masa da maganar auren su da faiza bbu fashi iya tunanin mami aure be bai damu Abdullah ba shi yasa baya wani damuwa da zance faiza" Amman tasan komai dai abin sa idan an daura masa ita bazai ki zama da ita ba . Faiza ta tsinci kanta da dana sanin fitar da maitar ta fili akan Abdullah dan haka tashirya masa text na ban hakuri gashi sati daya sukayi da mama hafsa sai gashi har ta zarta sati 2 ita kanta muddin zata ci gaba da zama a gidan tana ganin Abdullah ta gwamace ta rasa karatunta da duk wani abu mai mahimmanci na rayuwar ta" Amman ta canza shawara dole ta tafi a Yan kwanankin nan ta koma tasawa mama hafsa kuka koma yaya zaayi ita dai tana son ta mallaki Abdullah dan tagane ita kadai ke haukarta . Tun dare hadari ke daure a garin yayin da Werther garin gabadaya tacanza sakomakon iskar dake kadawa Amman ba'ayi ruwa ba sai wayewar garin lahadi aka sharara ruwa musamman dayake ranar hutu ce sai wajen 12 tukun ruwan ya dauke gari yayi tsanyi ni'ima yasauka a koina, mami tasanar wa Abdullah tafiyar faiza gobe Monday tana kuma da bukatar siyyayar wasu abubuwa dan haka da Abdullah take son suje tare ya tayata zabe abunda take so, bbu wani zance musu a maganar mami ,Amman ya gwamace ta rufe shi da duka ko ta hada shi da wani aikin wahalar akan wannan fitar . Sai dai yayi kokarin dane bacin ranshi ya amsa mata, karfe hudu daidai fitar ta kama yayiwa amina waya tashirya su fita tare ko kadan ba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62