Skip to content

Chapter 51

Chapter 51

Zuciyar Masoyi Book One Complete Hausa Novels 1 1,173 words 0 views Progress saved
Download Book

har da kai masa kiss a fuskar,d a sauri Aisha ta dauke idanunta daga kansu . ta fara karanto addu'a aranta" tana nan zaune bata motsa ba dan bata da kuzarin ajikinta , har suka nufo inda take bata kuma sake kallonsu inda suke ba ya kiran sunanta sai lokacin ta juyo hade da Mikewa tsaye tana kakabe jikinta duk da ba wani datti bane a kayanta nan ba. suna karasowa ya kalleta yana nuna mata budurwar . yace this is lovely my class mate sannan ya dubi lovely yace and she is my wife Aisha . Cikin mamaki ta sake shi hannushi tana kallon Aisha sosai ,tace your wife ....ur wife..?is truth yace yes yana dariya ta Miko 'hannu ta rike na Aisha cikin kwarewar harsheeta tace Nice to meet you" Aisha ta girgiza mata kai tana sakin murmushin karfin hali . Aisha ta zuba musu idanun suna ta magana da Abdullah baturiya ce Sosai bbu wani miss duk jan fatan Abdullah . da suka tsaya tare sai ta ga tadan gota shi ,ta gaji da kallonsu dan haka tayi gaba gurin ice cream din. Abdullah ya Maida kallonsa kanta sosai Amman da ya fahimci inda ta nufa sai ya kyaleta" ta jima tana jiranshi Amman shr suna ta maganarsu ,tana kallonsu tana dan harararsu ,a karshe ta juya tayi tafiyarta dama bbu wani nisa da hotel din da suka sauka sai dai bbu key a hannuta . dan haka ko step bata hau ba tayi zamanta anan kasa kusa da step tana kallon mutane dake kai kawo ta dan jima zaune can sai gashi har yaje sama ya sauko da sauri sauri yana tunanin hanyar da zai bi kmr ance yakalli barin hagunsa ya hangeta zaune a rakube tana wasa da wani abu a hannuta "yadda ya hangota haka yasa ya dan bbu a dadi aransa . ya saki numfashi sannan ya karaso inda take yana kiran sunanta ta dago tana kallonsa yadda yaga fuskarta yasa gabansa faduwa har ya tuna da farko farkon haduwarsu da ita kullum a haka fuskarta take,. ba bata rai tayi ba. Amman kuma fuskarta bbu wata walwala. Yasan bata fiyye son idan sun fita ya dinga rungumarta ba" a saboda yanayin al'ada . hakan yasa daya ga fuskarta a yanzu yasa ya kiyaye ,dan haka ahankali yace Aisha taso mu shiga ,. Bbu wani mutsu ko jayayya daman ta gaji da zaman ta yarda da abinda ke hannuta ta Mike . Suna shiga room din su yasa key ya juyo zai rukota ta zame jikinta tayi gaba. Tasamu waje gefen gado tayi zamanta tana tana jin yadda duhu ya mamaye zuciyarta har wani juwa.. juwa.. take Gani , ta runtse idanunta tana jin radadi mafi muni . Ahankali ya karaso yana murmushi yace baki ga yadda nazama ba a rashin ganinki . yasake sa 'hannu zai janyo ta gareshi ta dan matsa ahankali cikin sarkewar murya tace ple..ase ...Ni Ni karka tabani .ya tsaya cak yana kallonta hannun ma tsayar dashi yayi. yadda yake kusa daita ya dan yi shiru yana kallonta sannan ya janye hannushi ya zuba su duka cikin aljihun wandonsa. ya zuba mata idanunshi sosai yaje nazarinta yanayinta " a ransa yace Aisha tana kishin shi dan ta ganshi da lovely. wannan ai wani cigaba ne a gareshi. zuciyarsa ta dan masa dadi , duk da ba muhalin haka bane. da alamun tunda ta fara nuna haka ta soma damuwa dashi kennan numfashi yake saukewa ahankali ahankali. ko ba komai ya fara gane matsayinsa a wajen.ta ya sauke ajiye zuciya yace OK ina zuwa ya juya ya. shige bathroom har ya fito daga wanka tana nan inda take zaune inda barta , daga shi sai mini casual wanda ya dameshi har kana hango yadda jijiyarsa ke kwance ta dauke idanunta tana yamutsa fuska. ya karaso inda take zaune ya dan tsugunna kusa daita yace ayimin hakurin na cire kayan da lovely ta tabani dasu .... ahankali cikin sarkewar muryata da yafi so tace ni ina ruwana da abinda tayi maka . yadda ta fada din ne har tasa dariyarsa ta fito fili ya rufe bakinsa da hannushi duka yana kokarin hana dariyar fitowa,dan kar ya kara bata haushi, shi kuma kallonta yake Yi sosai yarinya daita zatayi masa wayo byn ga idanunta da maganar duk sun nuna kishi lovely takeyi karara. Ta kara bata fuska ganin haka yasa ya daina dariyar ya Mike ya zauna kusa daita ya kamo tafin hannuta ta fizge yace please...4give me .... tasake dauke fuskarta, aransa yace kishi yarinyar nan zatayi sosai da ganinta zai sake tabata ta Mike. da hanzarinsa ya fizgota ta fado kan lafiyayen jikinsa da suke cike da gashi ya matseta tsam dan kar ma tayi kokarin kwacewa yace wlh gara kiyi min kowani irin punishment Amman banda wannan. na hanani taba jikinki Allah bazan dauki wannan ba shima ya narke mata . Tanan kwance a kirjinsa har tayi kukanta ta gaji tayi shiru yana kallonta. ya jingina bayansa da jikin gadon yana share mata hawayen yasa'hannu ya cire band din da ta daure gashinta dashi. ya fara shafa gashin kanta ahankali yayinda kansa ke kallon sama. yace Aisha a baya nataba baki labarin wani bangaren da ya shafeni". a karshe nace miki sauran bayanin inda muna tare zaki sani. yasake matseta ajikinsa yana busa mata iskar bakinshi , har sai da yaji ta saki kara mara sauti sannan ya sausauta mata . Ya danyi shiru sannan yacigaba tabbas lovely itama tasoni a lokacin muna school . sai dai ina tabbatar miki har nabar oxford bantaba sonta ba. ko ince ni ban taba ma son wata ba saboda lokacin haduwata daita banshirya yin soyayya da wata Diya mace ba . yace Aisha ke kadai zuciyata ta taba so irin son da ban san yadda zan kwatanta miki soyayyarki gare ni daga Allah ne kuma har yanzu zuciyata akan kaunarki ta amincewa . zuciyata tana kara tabbatar min zanci gaba da sonki ne har karshe numfashi na . AISHA ta Mike saboda ta gane lokacin sallah yayi Abdullah ya ruko hannuta ta dan juyo tana kallonsa baki ce min komai ba . tayi shiru ya janyota jikinsa" tana fadowa ya riketa gam ya dora bakinsa kan nata duk mutsu mutsunta yaki sakinta da harshensa ya bude bakin yasoma tsosa cikin kwarewa . sai da yagaji dan kasa sannan ya kyaleta . tuni idanunshi sun soma sauya kala. Aisha kuwa da sauri ta Mike ta shige bathroom tana kuka. tare suka yi sallah sannan suka ci abinci dare .ya fada wanka suna shirin kwanciya takaraso da freshmilk a hannuta ta Mika masa gabadaya har hannuta ya hada ya rike gam . ta kalleshi shima kallonta yayi" ya jawo hannuta suka zauna a gefen gado dukkansu suna rike da cup din Abdullah ya zuba mata mayun idanunshi masu rikitata ya kira sunanta yace dan Allah Aisha menene abin wahala a magana wanda rashin yinta yake miki walaha ke komai bai dameki ba hatta bude bakinki . Kanta a sunkuye yacigaba . can cikin ransa kuwa rashin maganarta na daya daga cikin abinda ke kara birgeshi . saboda duk bakin daya cika magana sosai wata rana zai yi karya. A filli kuma yace ple..ase

Table of Contents

Chapters

62 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62