Skip to content

Chapter 15

Chapter 15

Zuciyar Masoyi Book One Complete Hausa Novels 1 1,192 words 0 views Progress saved
Download Book

wani yazo yaganka yazaci nima irinka ce .shike nan shi kuma yashiga uku tashi takare ga babin da Aisha ta'ajeye soyayyarsa yafada acikin ransa jikinsa a tsanyaye ya Mike Amman me bakinsa ya tsinci yana furta mata Kalmar happy birthday daman can Itace kalma ta gaba da yake son fada, kafarsa tayi masa nauyi, ta Mike tsaye suna facing din juna tana cigaba da masa rashin mutunci bai San lokacin da hannushi ya sauka akan fuskarta ba sannan ya nunata da yatsansa yace kisan irin zantuttukan dazai rika fitowa daga bakin nan naki ,take hawaye ya balle daga idanunta yasoma silalawa saman kyakkyawa face dinta tasa hannu ta dafe inda ya mareta wanda har yanzu ji take kmr kunneta zai fita dan radadi ya juya cikin tsanyi jiki ya fita karafarsa tamasa nauyi Amman ahaka yake takawa har ya fita ya tsaya a soron farko daga ciki gidan "yau ya tabbatar koda ya bude bakinsa ya sanar da Aisha abunda ke zuciyarsa baza karfe Shi da mahimmanci ba ya dan jingina da bango yana mai kaiwa bango naushi da hannu da mari masoyiyarsa , yacigaba da tsayuwa awajen ko zai samu natsuwa Aisha tadan janye dutsen da suka tokare kofar ciki ta rufo kofar yayin da Abdullah yabi kofar da kallo hadiza ce tadawo daga aiken Omo ta shige shi tana kallonsa ta iske Aisha tsaye a wajen kofar bakinciki da takaici duk ya turniketa barin ma da ta lura da kayan dake jikinta sun kamata sun fidda ainiyin Shep din jikinta uwa uba yadda wuyar rigar take a bude duk rabin nonuwanta awaje suke tasan yagama ganin komai musamman sanda yake durkushe a gabanta taja tsarki yafi akirga bama zafin marin yafi damuntaba kmr yadda yakalle mata Brest din ta abanza hadiza ta ajiye aiken sannan ta koma kan ledojin da Abdullah ya aikota dasu dazu tana gaya mata bakin ciki ne yasa Aisha kwasar kayan ta bude kofar ta watsasu a soron.amman me wani irin mutuwar jikine yasameta sakamakon ganin Abdullah tsaye ya jingina da bango haka Kuma kayan bisa kafarsa suka zuba ta mayar da kofar ta rufe hada dafe kirjinta sai Kuma tayi tsaye turus sakamakon dokawar da zuciyarta keyi tajingina da jikin kofar tana zubda hawaye masu zafi meyasa duk lokacin da zasu hadu takejin wannan yanayin atare daita tadaidaita hannu ta dafe saitin zuciyarta sannan taciga da zubda hawaye yayin zuciyarta ke beating kmr abuga drom ta cigaba da tsayuwa idanunta na zubda ruwa Shar..... Shar ........ MMN SUDAIS CE [3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 AISHA A BAGUDO Page 7 A rude take kallon babanta idanunta cike da kwalla , shikenan Abdullah zai sa babanta ya tsine mata ta fada a ranta ,baban yace kinji dai abunda na gaya miki, sai dai idan bai dawo ba shikenan ,ni tashi ki bani guri cikin tashin hankali tamike a rikice tabar dakin baban. Innarsu kuwa tana can kaoje gaban kawunta Malam tahiru hakan lamarin Aisha yasoma damunta tarasa wacce irin ZUCIYA ce da ita kamar inna zata zubda hawaye ,malam dahiru yace a kul kika zubda mata da hawaye zaki ja mata masifa a rayuwa, inna ta numfasa sannan tace ni ina tunanin ma ko dai tana da makarai ne don da anan ne da yanzu tayi haihuwa biyu Amman ace har yanzu yarinya ta tsani ayi mata zance namiji .malam dahiru yace dole kibar tafiyar ki zuwa jibi domin har istahara zanyi yau inshallahu , gobe Kuma akwai magungunan da zan hada mata kitafi mata dashi .da yammar washegari ne malam dahiru yasake Kiran inna yace shi kam iya bincikensa bbu abunda dake damun Aisha illa miskilanci shine kawai yake damunta"yace daman Kuma kusan duk yawanci masu irin wannan hali ,zaki samu suna bawa Maza tsoro da frigitasu,yace Amman ga magungunanan kitafi mata dasu a sata ta shanye "byn sati biyu ki turomin ita akwai taimakon daza'amata na tsawon kwana uku,inna tayi godiya tace ni daman nagane miskilanci ne ,dan wata rana idan ya motsa daki take shigewa ta rufe koina tayi kwanciyar ta ,irin haka idan tabani haushi sai in hanata abinci sai danuwanta usman yasani a gaba da magiya in bata wani lokacin har da kukansa Kuma duk wannan abun idan bata gadama ba kona bata sai tace ta koshi . malam dahiru yayi dariya wlh shine kawai Allah yashirya mana.inna tace Ameen. washegari tabaro kaoje ita da umar . A dawowar da inna tayi ne ta riski Aisha cikin damuwa bata kawo komai ba illa miskilanci tane ko Kuma bata ji dadi bane byn tafiyar ta,dan haka ta dinga rarrashin ta har ta samu ta Sha magungunana da inna tazo dasu. washegari sai gashi inna tacanza mata tasan tabbas taji abunda ya faru bayan bata nan ,ita kam tashiga uku ina zata ga Abdullah ta roke shi ya yafe mata ko tasamu sauki gurin iyayenta , byn sunanshi bbu abunda zatakarar game dashi ,sai dai ko "dan" kamaninsa. Kwance take a dakinta duk abun duniya ya dameta ga usman ma bayanan kusan duk wani aiki datakeyi sai taga Inna tayi sauri tayi abunta ,shiru tayi tana tunanin koda yammar nan daga gidan su sakina take domin itama fushi take Yi da ita tun kwana biyu kafin rabuwarsu da Abdullah tazo duk dai akan maganar Abdullah dine yataso ,dan Abdullah yaje har gidansu sakina da matsalar Aisha ,ya rasa yadda zai bulo mata ta fahimce sa Aisha tayi murmushi tace lallai ashe babbar magana ce takawo ki dan yadda naga kin hade fuskar nan taki idan banyi da gaske ba lallasani zakiyi .sakina ta sake bata rai be serious sister Abdullah fa ba irin mutane da za'a dauki maganar su joking bane , Abdullah yakai wani yanayi da yaka mata kibashi hadin kai na tabbatar Abdullah da gaske sonki yake so Kuma na gaskiya " Aisha tasake yin murmushin tace ke har kin gano son gaskiya yake min kennan ,to mai zai hana ki bashi asiya ko ummu tunda ke nasan karatu zakiyi . Sakina ta sake mata kallon bacin rai wanda ita kanta Aisha ta gane ranta ya baci ,tayi murmushi tace ai Abdullah basu ya gani yace yana so ba ni din ma badani yadace ba dake yafi dacewa shiya kikaga an Dame ki Amman zan rabu dake shima in Allah yaso Allah zai cire masa son naki ,Kuma ina tabbatar miki baza ki taba gane gatan da ubangiji yayi miki ba sai kin rasa Abdullah ,inna kawai tayiwa sallama ta fice . Aisha tadawo daga tunanin da ta Lula ita kam kowa haushinta yake ji yanzu gabadaya jikinta yayi mugun sanyi,. Shigowar su saifu ne ya katse ta suka shigo da gudunsu har alamen yana faduwa aunty Maryam dake bayan su tace ai ga irinta nan ance kutafi ahankali kunki Aisha ta fito da saurinta tana dariya ta taro su anan tsakar gida ta shimfida musu tabarma , Aunty ta zauna da ciki a gaba Aisha ta gaishe ta tace aunty har yau kinki kiranmu Aunty Maryam tace kedai bari nima cikin duk ya ishe ni ina zaune agida nace kai gara in taho nan ko na dan ji dadi ,sai naga kmr kin rame ko ba Kya jin dadi ne . Aisha tayi murmushi

Table of Contents

Chapters

62 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62