Chapter 16
Chapter 16
karfin hali ta sunkuyar da kai , Inna ta fito daga bandaki suna gaisawa Aisha taja hannu alamin tace zo muje in baka chocolate suka shige dakinta tana jiyo aunty na tambayar inna wai ko Aisha bata jin dadi ne naga kmr ta rame daga dakin ta jiyo Inna tana gaya mata abunda ya faru ,tana Yi tana aiki ta , aunty tayi salati tace zance usman dai ya tabbata ke inna wlh irin Aisha fa inbasu bi ahankali ba Maza ke asirce su suga karya wulakancin , Allah ya kiyaye. Inna tace A to gatanan dai sai ki gaya mata ko taji , yayyafin daaka fara Yi ne ya tashi aunty daga tsakar gida ta shigo dakin Aisha yayin da inna tacigaba da aikin abinci dare , adaki aunty kece mata ke Aisha yanzu saboda Allah haka zakiyi taki rayuwar da wulakanta Maza kina ganin kin kyauta kennan ? Aisha tayi raurau da idanu kmr zata Yi kuka tace wallahi Aunty ni ba wulakantashi nayi ba . To me kika Yi masa inji aunty mutun yatako yazo har inda kike Kiki fita ki watsa masa abunda yakawo miki Amman kice ba wulakantashi kikayi ba ,me ya miki ?aunty ta zuba mata idanu tana sauraranta hawaye suka zubo mata tasa bayan hannuta ta goge kawai sai ta tsinci kanta da kasa sanarwa aunty har cikin gida Abdullah yashigo mata da yanayin shigarta da ke jikinta dan haka kawai ta bar laifin a kanta tace aunty wallahi ba da gaske yake so na ba,. Saboda me kika ce haka ?aunty baki ga Abdullah bane fa ta yaya ma zai soni ?ni wacce da zai so ni me nake dashi da zai so ni me muka ajiye ,kawai sai sa kuka mai ratsa ZUCIYAR mai sauroro tana kukan tace wallahi akwai abunda ya kawoshi ,ko nataba masa laifi ne ban sani ba shi ne yazo ya rama . aunty tayi murmushi takaici iya naki tunanin kennan kina ganin baki da abunda namiji zai so a wajen ki, to bari kiji ingaya miki baki ajiye komai ba Amman kina tattare da abinda duk namijin duniya mai ji da kanshi zai soki "ke da kanki kinsa kin da kina da kanwa mace zata so ace ke din ya'yarta ce ,in kuma yaya mace itama zata so ace ke kanwa ce gareta" idan yarinya ce zata so tayi alfahari ina ma ke kika haife ta" aunty ta dan numfasa sannan tace to a mu mata kenan nike tabbatar miki da wannan in Kuma bangaren maza ne kinga shi namiji zai so ya mallake ki,tabbas baki San kanki bane shi yasa kike tsammanin bada gaske Abdullah yake ba ,. Abdullah cikakken haif cast ne ko gurin uwa ko uba tun randa ya fara zuwa gurin baban saifu yayi masa kwatance nan ya yaba da hankali sa . Aisha ta dago kai tana duban aunty sai yau ta gano ta tsanin da Abdullah yabi yazo inda take ta runtse idanunta tana mai zubda hawaye dana sani gashi batasan inda zata ga Abdullah ........ MMN SUDAIS CE [3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 AISHA A BAGUDO Page 8 Karfe takwas da rabi na daren litinin ,alhj ishaq kishigide a karamin falon, daya daga cikin wadan da ke part dinsa sanye yake cikin jallabiya yanayinsa na cikakkiyar kamala da nagarta tana tattare dashi a koda yaushe dan karamin tire inibi ne agaban sa yana sawa abaki , Abdullah yayi sallama yashigo ya isa gareshi daf da tuntun da dady ya tada kai" nan Abdullah ya zauna tare da nade kafafunsa hade dayiwa dady sannu da hutawa ,dady yadan tura masa ragowar inibin yasa hannushi daya ya dauka yasa a bakinsa. Dady yace Kaci abinci ma kuwa ? Abdullah ya tura lip's din shi duk a baki ya girgiza kai ,sai zuwa anjima ,dady ya kada kai bana son kadinga wuce tara baka ci abinci Abdullah ya amsa bayan Yan hirarrakin abinda ya shafi office da maaikata dady ya kira sunnansa batare da ya kalle sa ba Abdullah ya amsa "dady yace Abdullah akwai abunda yake damunka cikin Yan kwanankin nan Komai naka ya canza meye ya same ka ? tambayar tazowa Abdullah abazata sai kawai ya zubawa dady Ido shima dady kallon sa yake a hankali Abdullah ya sauke idanunshi tare da sunkuyar da kansa yasa hannushi yana shafa habarsa .bai ce komai ba dady yacigaba da nazarinsa , Abdullah yasake dago idanunshi still har yanzu dady shi yake kallo dady yace uhm tell me I am ur father what's wrong with u ,ya dauki tsawon lokacin Abdullah na tunani abinda zai ce ma mahaifinsa" tun yana yaro dady bai amince masa dayin karya ba, idan yayi laifi yana jin tsoro ya fadi abunda ba daidai ba sai dady yagano shi,dan haka yafi amincewa yafadi gaskiya cikin rawar baki yake son yayi magana murya kasa dady yasake cewa sanar dani Abdullah meke damunka ? Da Kyar sunanta ya subuce daga bakinsa yace dady Ai.. Ai..sha ce ." Dady ya dubeshi a natse yace Aisha? Kansa Duke yace wata.....Sai Kuma yayi shiru ,dady ya tsaresa da Ido zuwa na dan wani lokacin "sannan ya numfasa domin ya dan fara gano kan al'amarin yayi murmushin yace to Aisha ce ta canza maka yanayi ka shiga damuwa ?ai duk tsanani yana tare da samu muddin za'a gayawa Allah sai a wannan lokacin Abdullah ya tuna da haka daddy yacigaba muddin zaka gayawa Allah bukatar ka da muwarka to zaka Yi nasara idan kaga bakayi nasara ba to daman can ba alkharin ka bace.abdullah ya girgiza kai domin maganar dady tasa yadanji kwarin giwa dady yace meya faru da Aisha?bbu komai daman mudan samu sabani ne kawai dady yasakeyin murmushin irin Nasu na manya tare da godewa Allah a zuciyarsa ,wanda shi har ya yanke hadashi da diyar abokinsa dake karatu a ghana sai ga mami itama tazo da nata batun na hadashi da faiza to daman duk rashin shi Abdullah bai kawo wacce yake so bane, a Fili dady yace a ina take tare da iyayenta ? Kuma waye mahaifinta ? Abdullah yayi saurin furta subuhanallahi acikin zuciyarsa sannan cikin murya kasa kasa yace sunan babanta mlm abu dady yayi shiru kmr bai ji ba yace Na'am? ahankali Abdullah yasake yin kasa da murya ya maimaita ,dady yakira sunansa ahankali mlm abu ......ya daga masa kai yace ina jinka ahankali Abdullah ya warwarewa dadinsa cikakken bayanin Aisha da iyayenta da Kuma inda suke da zama , cikin dabara da hikma duk sai da dady ya bincike labarin su wanda Abdullah ya sani kuma atake a nan dady ya gano matsayin da yarinyar take dashi a ZUCIYAR Abdullahsa.dady ya sauke numfashi ahankali yace maminka tasan da wannan maganar . Abdullah yayi saurin girgiza kai dady yace to ka kyaleta karkasanarda ita sai zuwa wani lokacin zan sanar da ita . Abdullah ya amsa sannan dady ya sallmi Abdullah ya tafi,yayin da yabi dan nasa da kallo , yaji matukar tausayinsa duk jarumta irin ta Abdullah gashi lokacin daya soyayya na neman rikita shi wanda shi kansa Abdullah bai gane ta ba "yana matukar jin kaunar yaronsa aransa domin yakasance mai tsananin biyayya ga uwa da uba, gashi da taren
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62