Skip to content

Chapter 6

Chapter 6

Zuciyar Masoyi Book One Complete Hausa Novels 1 1,188 words 0 views Progress saved
Download Book

ya mikawa alhj yana karbarta yana murmushin shima yamata addu'a ya yaba kyaun da Allah yayi mata ya mikawa tani yarinya sannan suka fita a haka sukayi sallama da mlm abu yana kara jaddada godiyarsa ga alhj da bai San sunnansa ba, da zasu rabu har kudi ya bawa mlm abu akan su nemi mota idan zasu koma mlm abu har yarasa bakin magana illa iyaka ya nemi yasan inda alhj yake zaune don idan komai ya natsa yaje yasake masa godiya ,alhj yace bbu komai Amman yana iya zuwa a gaisa yayi masa kwatance unguwar da gidansa a haka sukayi sallama . Wanna karan cikin kebbi akayi suna inda yarinya taci Aisha iyaka dangi da suka samu zuwa suna har da kanwarsa Laure tun ana sauran kwana biyu suna ta iso. kwana uku da suna mlm abu yabi kwatance da alhj yayi masa har unguwar aka nuna masa gidan alhj aminu yakara yayi sa'ar samunsa a gida sun gaisa sai gashi mlm abu ya fito da goro da alawa har da Naman sunan Aisha yabawa alhj aminu ya karba yana godiya mlm abu ya tambaye sa iyali da Sunna jaririya , alhj aminu yayi dariya kawar Aisha kennan tana ciki ta karbi sunanta sakinatu sun dan taba hira sukayi sallama ,alhj aminu mutune mai son Hulda da jama'a gashi wayayye yana da rufin asiri dan boko ne sannan yana taba kasuwanci duk abunda yasan zai samu halak dinsa akai ,yana da mata biyu yayansa hudu yasir musba ummulkursum sai sakina yayin da amarya dukka watanta bakwai kennan hakanan alhj aminu yana da raayin kansa idan yace ga abunda zaiyi bbu mai iya canza masa ra'ayin ba iyalinsa ba ko wansa a yanzu da suke ciki daya idan ya tsaya kan abu......... MMN SUDAIS CE [3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 AISHA A BAGUDO Page 3 Ko wansa da suke ciki daya idan ya tsaya akan abu sai dai ya kyale shi, ma'ana kaifi daya ne idan zaiyi zaiyi ,idan ba zaiyi ba ba zaiyi ba ,Kuma ko kadan baya yarda hakan yasashi shiga hakin wani wannan kennan. Duk da wannan lokacin mlm abu yayi girbin amfani Gona dan haka ya raba har gidan alhj aminu Yan magana dai sunce naji dadi shine gari, a bangaren alhj aminu shima yaji dadin abinda yayi masa ,a lokacin har ya nema sanin inda Mlm abu yake da zama , Mlm abu yayi masa bayanin sai dai ya nuna masa a halin da suke ciki yanzu na shirin tashi suke alhj aminu yace muddin ya samu daki a garin nan zaizo yasanar dashi in km bai samu ba zaso koma garinsu ne ,alhj aminu ya tambaye shi tsawon shekarunsa a garin da km lokacin da aka basu notice duka mlm abu yayi masa bayani komai alhj aminu ya Nisa yace yanzu dai zaiyi tafiya gobe ,km in Allah yaso nest week zai dawo dan haka yazo nan da kwana takwas ko Tara yazo yasamesa yace yadan jinkirta tashi har ya dawo, haka suka rabu ,A aminu yace a gaida masa da Aisha. Ranar alhamis ta kama kwanansu Tara da yin magana ,jiya laraba kennan A.aminu ya dawo daga tafiya da yayi zaune a sitting room din A aminu tare da mlm abu byn gaishe gaishe A aminu ke tambayar sa dama can shi baya wata Sana'a ne mlm abu ya sanar da shi irin sana'ar daya tabayi da wacce yakeyi yanzu ,alhj aminu yace ai yanzu ina gani komawa gida ba naka bane hakan yawon biye biye gidan haya ba mai yuwa bane ,ina ganin abinda yafi ka tsaya ka nemi naka na kanka ka siya ka zauna da iyalinka . Mlm abu ya zaro idanu zaiyi magana A Aminu ya katse shi ,ta hanyar daga masa hannu ,yace akwai wani dillali dake kawo min filaye ina siya byn Yan watanni kadan sai na siyar ,haka nan ya kawomin gidaje kanana har sau biyu na siya daga baya siyar dasu ,to nayi magana dashi tun a Daren da zanyi tafiya nasa ayi cigiyar gida karami a wancan zuwa da kayi kasanar dani kana da Gona a garin ku , dan haka zaka koma ka tsaida wancan Gona. Mlm abu yasake zuba masa ido , A aminu ya cigaba "haka nan a labarin daka bani yanzu ba aikin da baza ka iya ba,. ka iya tuki da sauri mlm abu yakada kai to ALHAMDULILLAH dan haka zanyi kokari naga nasamarmaka tuki a wani kamfani ka fara ,ba zasu biya ka ba har sai kayi wata biyu su hada su gabadaya ,to da wannan albashin naka da kudin wancan Gona ina ganin zasu isa ka nemi gida karami naka na kanka . Mlm abu ya hadaye yawu da Kyar ga bikin zuwa .... A aminu yace kafin wannan yana da kyau kafarayin shawara tare da tunani akan hakan mlm abu yadan sake gyara zama sosai yace alhj ni banida kowa a garin nan sai matata da ya'yana sai kum abokin arziki irin ku ,don haka wannan shawara daka kawomin ma tayi min sosai na km gode kwarai da gaske ,sai dai km ita wannan Gona bani kadai ke da ita ba gadarta mukayi nida kanwata , haka nan a jikinta muke dan samun abinci na wani lokacin , wannan shine matsala , maganar komawa gida dama nidin ma sai takama dole don banason komawa alhj aminu yace wannan gaskiya ne sannan yace abunda zaayi mlm abu ....yasakeyin shiru can ya Nisa yace abunda zaayi kasake bani kwana biyu zuwa uku zan sake ganinka. Mlm abu yayi godiya tare dayin musabaha alhj aminu yace muje na sauke ka a gidan.a hanya suna ta hira yanayin rayuwa ta titi da su mlm abu ke kafa tebur suka wuce har ya nuna masa inda yake zama alhj aminu ya sauke shi kofar gida da yake yammace ,a dai dai lokacin sai ga yusif da Umar Maryam na rike da hannun Ali antaso daga makaranta Allo dukkan su da allunansu a hannu da gudu sukayo wanjen mlm abu, yayin da Ali ya tsaya baya yaki tawowa wai don sun rigashi zuwa mlm abu yana dariya ya karasa ya dauko shi ya cika ZUCIYA ,alhj aminu ya rike hannu yusif da Umar yana tambayar su sunansu mlm abu ya karaso ya ajiye Ali yana lallabashi alhj aminu ya kama hannusa yace taho nan abokina ka rabu da su anan yake tambayar yaran ajinsu nawa a makarantar boko yusif yayi caraf yace ai bama zuwa alhj aminu yace subuhanallahi ya akai kuna cikin birni ba kwa karatu boko ,ya dubi mlm abu. Yace wannan km laifin ka ne mlm ya'ya irin wadannan basa karatun boko mlm abu yayi murmushin saannan yace dasu yusif suje gida dazasu wuce A aminu ya fiddo kudi cikin aljihun babbar rigarsa ya basu , saboda sabon da innarsu tamusu suka ki amsa sai da mlm abu ya sanya baki sannan suka karba sukayi godiya suka wuce gida , A aminu ya bisu da kallo yana yabawa da yaran Masha Allah. Sun Tautauna akan wannan matsala ta rashin karatun yara kafin surabu inda A aminu ya Dora laifin kan mlm abu shi km har a lokacin mlm abu yanaganin akwai saura lokacin da

Table of Contents

Chapters

62 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62