Skip to content

Chapter 48

Chapter 48

Zuciyar Masoyi Book One Complete Hausa Novels 1 1,180 words 0 views Progress saved
Download Book

,. zaune ya tashi yasanya kwayar Idanunshi cikin nata batace komai ba ta sunkuyar da kanta ya tura yatsunta cikin bakinsa yana tsotsa ahankali ahankali. idanunshi ke yawo akanta " jawota sosai ya rungumeta yana shinshina wuyanta yana shakar kamshi jikinta. Gabadaya Aisha ta fara rikicewa numfashinsa ya sauke sannan yacigaba Aisha nayi iya kokarin naga nayi hakuri "Amman na kasa duk cikin shagwaba yake maganar, ta dago dara daran idanunta da suka gama ciccikowa da kwalla " ta dan kalleshi idanunshi duk sun gama rikidewa sun canza kala gabanta ya dinga faduwa da sauri da sauri" jikinta ya dauki kirma ,tsab yagane yanayin da tashiga ya sake jawota ya mannata da kirjinsa sosai suna shakar numfashin juna. ya soma shashafa gashin kanta ple..ase relax . AISHA bazan taba yi miki komai ba sai da amincewarki sonki halitta ta akayi da shi. kaunarki a cikin jinina yake" don haka zan iya rayuwa dake akowani yanayi ,bazan taba takuraki ba, Aisha ya dago kanta dake kirjinsa sannan ya hada goshinta da nashi yana rarrashinta yace ki daina kuka kinji ba abinda zan miki ki daina kuka . Ta daga masa kai, yace to muyi bacci ya jata suka kwanta ,kowannesu da abinda yake sakawa a rai ,bata da bakin da zata bude ta furta yayi abinda yake so dan haka duk sai abin ya koma ya tsaya mata a zuciyarta., Abdullah ya cancanci komai yake so a gareta yana nuna damuwa da ita fiyye da yadda ya damu da kansa" yanzu ta gane saboda ita ne yashiga damuwa ,ta dan kwanta gun tana tunani yadda zatayi gashi yanzu ta nuna masa rakinta, wanda yasa dole Abdullah yace ya hakura ba dan haka ranshi ya so ba" Kuma ita yanzu ba zata taba iya kai kanta gareshi ba". bare ta faranta masa. kawai sai taji tamkar amata duka tsiya ne , ta runtse idanunta dama ita abinda take tunawa kennan a rayuwar aure ,shi yake matukar frigitata da bata tsoro . a washegari ma a haka ta tashi jikinta duk a sanyaye duk ta kasa sakewa da shi "tana jin tamkar wacce tayi masa laifi ,ya gane yanayinta saboda a dan zamansu ya dan karanci halinta. ya dinga mata dariya yana tsokanarta , tare suka fita shopping da yamma ya dinga kwasar mata kayan gyaran jiki "har tana hanashi don wadan ta tarar a gidan ma bata gama sanin adadinsu ba .. Byn sun ci abinci dare sunyi sallah Abdullah yace su kara gabatar da sallar yadda yace hakan sukayi tare da addu'a a hankali ya zagayo ta bayanta ya cire mata karamin hijabinta bata motsa ba Amman gabanta ya fara bugawa dum...dum... hadi da harbawar zuciya , ya zame hular kanta ya dinga shafa gashinta ya kai bakinsa saitin kunneta Aisha kin amince ?kin amince dani zan biki ahankali kinji Aisha ta ?. Runtse idanunta tayi dan ta famice shi sarai ahankali ya dagata zuwa bedroom dinsu ya kwantar da ita ya kashe fitila dakin sannan ya zagayo ya kwanta abayanta yasoma aika mata da sakwanni sosai hankalinta yatashi Mikewa take kokarin yi Amman Sam karfin su ba daidai da nata ba ,ga Kuma Karin karfin sha'awa , gyara mata kwanciya yayi tareda yi mata runfa da kirjinsa yana shinshinata idanunshi a lumshe yana shakar numfashinta hannu yakai daidai siririn hannun rigar baccin ta ,ya zame hannun rigar duka yayi kasa daita ,shafata yake hade da sa harshensa yana lasar wuyanta "yana lumshe idanu kmr tsohon maye idanunshi ya bude da kyar yana zubawa mata yana karewa fuskarta kallo ahankali yake bin koina nata har ya gangaro daidai bakinta ya hade bakinsu ya tsotsa son ranshi sannan yayi kasa ai idanunshi nayi karo da dukiyar fulaninta damkar hauka Abdullah yakaiwa nonuwanta saboda yunkurin mikewa dataso yi,ya kife tafin hannunshi kansu yasoma murzawa ahankali dukkan su suke sauke ajiye zuciya wani irin shock Aisha taji ajikinta, bankaro masa kirjin tayi sosai har suna shafo gemunsa " kwantance gashin dake kwance a fuskarsa yasoma gwagogama akan brest dinta still kuma hannunshi na kai kawo yana murza dukiyar fulani , idanunta dake lumshe ta dan bude tana kallon kwakyawan fuskar Abdullah, idanunshi daya ya kashe mata yana sake gogamata gashin fuskarsa gabadaya yagama gigitata gashim jikinta sun mike tsaye cak bbu inda bai bude ba ajikin Aisha sakamakon sakwanni na musamman da Abdullah ke aiko mata dasu " ahankali take sakin numfashi jikinta rawa yake kokarin kwacewa tasoma yi saboda wani muguwar kasalar da Abdullah ya saukar mata dan tuni yagama birkita mata brain .jin wasan yafara canza salo yasa hankali Aisha sake tashi kafin tayi wani yunkurin taji yasoma karanto addu'ar saduwa da iyali, Abdullah yadauki hanyar da ya dade yana mafarkin bi.... daman ance duk dai bukatar maje aikin haji sallah "to haka ce takasance a gurin manager Abdullah duk iyakar yadda yaso ya kyalleta ya kasa shi kansa bai san dalili ba duk da kukan da take yi yana ratsa masa kirjinsa " Amman yakasa barinta ,sai karatowar sallar asuba ne ya bambareshi daga gareta. ya Mike ya daura towel ya wuce bathroom sai daya kintsa kansa sannan ya dawo ya taimaka mata yadda ya ganta din ne har ya dan sashi jin tsoro , ya daukota cak tamkar wata bby ko ishashen numfashi batayi ya shiga da ita bathroom, da kyar take iya motsa jikinta ya taimaka mata sosai dan ba zata iya yiwa kanta komai ba sai da yagama ta danji kwarin jikinta sannan yabarta tai wanka tsarki ya dawo ya gyara kan gado ya jima yana jiranta har ya bita sai gata ta fito da kyar yayi saurin kamota suka fito tare yasa mata doguwar riga a zaune tayi sallah sannan ya mayar da ita kan gadon ta kwanta ta samu ya gyara koina ,sosai ta ji dadi ta rufe idanunta dan bata son kallonsa , Abdullah ya hawo kusa daita ya gyara mata rufa da gashinta da ya barbazu . Ya dinga kallonta idanunta a rufe aransa yace kyau ne da ita ciki da waje, yarinyar ta kara samun wata kima da daraja a idanunsa gashi iyayenta da gaske bawasu bane Amman sunyi mata tarbiyya ,da wadansu masu kudin basu tsaya sunyiwa yayansu ba, zuciyarsa ta kara natsuwa daita "yana kallonta,kaunarta da kishinta suka kara shiga jikinsa ya jingina bayansa da jikin gadon ya daga kansa sama tare da rufe idanunshi yana karanto addu'ar Allah yasa dan shi kadai aka halicceta .. Please ku karayin hakuri, na rashin jina kwana biyu da kukayi, uzurirrika ne suka Sha kaina, Amman da yarda Allah da sannu komai zai tafi daidai, ku rinka jina kmr da MMN SUDAIS CE [3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 AISHA A BAGUDO Page 31 Goma daidai ta tashi daga bacci da sabon kuka, ahankali take rera kukunta saboda wani irin ciwo da take daga kasanta , ta cikin mirrow ya kallota saboda yana tsaye ne yana fesa turaren , ta ciki ya zuba mata manya idanunsa. sosai yaga takara masa wata irin muguwar rama cikin lokacin daya , kuka takeyi har yanzu. Ya numfasa yana matukar mamakin yadda Sam kuka baya bata wahala,a hankali Abdullah yakaraso inda take ,, a kallon da yake mata ya Gane bata da lafiya" da

Table of Contents

Chapters

62 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62