Skip to content

Chapter 47

Chapter 47

Zuciyar Masoyi Book One Complete Hausa Novels 1 1,183 words 0 views Progress saved
Download Book

da goga hannuta da kirjinsa zuwa kasan mararsa har yaso sata kuka murmushi yayi ya waske yace kinga sai muyi ta cin soyayyarmu zama mafi yin kiba ta narke fuskar har yanzu murmushi yakeyi tana kuka tana kallon dimple dinsa dake lotsawa a duk sanda yayi murmushin hannunsa dukka ya janyo ya hade fuskokinsu suna shakar numfashin juna yana busa mata numfashinsa sai yanzu yasamu da kyar ya bude idanunshi da suka gama canza launi ya zuba mata ahankali take sauke numfashi yayinda jikinta ya mutu murus sun dade haka suna shakar numfashin juna ta turo masa baki alamun shagwaba ai kmr Jira Abdullah yake ya cabka ya hade bakinsu waje daya wani irin kiss yake mata mai wuyar mantawa har yasoma rikitar Yar mutane" ya kamo harshenta yana tsotsa cikin zafi zafi yana kallon kwayar idanunta kasa kallonsa tayi ta runtse idanunta gam tarin jin bakon al'amarin dake faruwa daita "shi din ma wani iri ya dinga ji gabadaya so yake ya canza wannan Aishar zuwa wata daban, yana Jin yadda jikinta ke amsar sakonni sa hade da kirmar daa jikinta yake .. ahankali yasoma sausauta mata sakamakon yadda yake jin kansa muddin yacigaba da abinda yake tabbas zai saba saiti MMN SUDAIS CE [3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 AISHA A BAGUDO Page 30 Ahankali ya zare hannuwanshi daga jikinta yana sauke ajiya zuciya .cikin sanyi jiki ya Mike tsaye yayinda idanuwan nan nasa gabadaya sun gama rikedewa har wani green green sukayi , kasa tayi da kanta tarasa meke damunta dan ko kwakwaran motse kasawa tayi ,kunya hade da mugun tsoro suka taru suka mata yawa. hannushi ya Miko mata alamun ta taho gareshi Amman tayi biris dashi. dan bazata iya kallon yanayin da yake ciki ba. tsawon lokaci suka dauka a haka , sai wasa take da yatsun hannuta .yayi murmushi yana cizan lip's dinshi hannuwanshi duka yasa yakamo kafadarta ya mikar daita tsaye" suna facing din juna , ya zuba mata idanunshi yana kallonta kmr tsohon maye komai nata na matukar birgeshi so yake ta dago ta kalleshi. "matso ta yayi sosai har suna jin bugun zuciyoyin juna, ahankali muryarsa a sarke yakira sunnanta Ai...sha look at me please... Shr tayi sannan kuma taki dagowa saboda yadda take jin wani sauyi ajikinta " sai lumlumshe idanu take .hannu yasa dago habarta yana bin fuskarta da kallo, shr tsawon lokaci yana kallon beauty face dinta.bakinsa yakai kan nata ya mata light kiss. jikinta yasoma rawa rawa . wannan yarinyar fa muguwar matsoraciya ce ya fadi haka akasan ranshi" rungume ta yayi tsam a kirjinsa kmr wace za'a kwacewa masa ita ,a kunne yacigaba dayi mata rada , kokarin zubewa kasa takeyi , dan kafafuwanta sun Gaza daukarta da sauri Abdullah ya taro ya manna mata kiss a idanunta ahankali tace wayyo Allah nah... ....Ni ka kai ni daki bacci nake ji, murmushi gafen baki yayi a ransa yace ok kema kin soma jin yadda nake ji kennan "mannata yayi ta gefen jikinsa murya a sanyaye yace ok muje mu kwanta "da kyar take iya daga kafafunta ganin yadda takeyi ne yasa ya dauke cak yasoma tafiya daita yana Yi yana kallon fuskarta ai kuwa Aisha ta runtse idanunta gam zuciyarta na wani irin harbawa da sauri da sauri har yana hango yadda tudun nonuwanta ke up and down a tsakiyar gadonsu ya shimfideta" ya zare mata kayan jikinta hade balle bra dinta ta saki kara mara sauti hade da kudindine jikinta waje daya , kwanta yayi abayanta ya lullubesu da blanket ya zagayo da hannuwansa saman cikinta yana shashafawa ahankali har zuwa saman dukiyar fulaninta ,ya matso daita jikinsa sosai yana goggo gamata gashin kirjinsa gabadaya ta narkewa masa ajiki tana masa kukan shagwaba..... Rayuwar su a Germany . rayuwace data dasa musu tarihi wanda a dan wannan lokacin shakuwa tadinga shiga tsakanin su ,batare da sun Gane hakan ba "duk wani umarnin na shan magani a hannuta doctor jack ya damka su,tunda Abdullah ya fuskanci Aisha ta damu da yanayin shan maganin nasa ,dan haka yake sake narke mata tamkar wani karamin yaro idan kana kusa dasu zasuyi ta baka dariya "domin wani lokaci idan ya hadiye magani daya sai ya kwantar da kansa a kirjinta yayi wasa da dukiyar fulaninta ita Kuma tayi ta rarrashi shi sannan in ya dan huta ya Kuma shan wani ,ta hakan yake samu duk ya mammatsata son ranshi. batare da ta fahimci hakan ba" Abdullah Gwani ne sosai a gurin nuna mata so da kulawa sai dai Kuma har yau dasuke kwanaki goma a Germany bbu wani abu daya shiga tsakanin su. wanda hakan na daya daga cikin abinda yasa ta saki jinkita dashi sosai. bangaren Abdullah kuwa yayi haka ne domin ya sake nuna mata ba ainihin abinda yasa ya aureta ba kennan "duk da dai shima din daurewa kawai yake" Amman yayi hakan ne domin ya dada goge mata abinda ta tsammanin a gareshi a tun fadan su na farko kafin suyi aure 'sannan Kuma yafi bukatar ta saki jikinta dashi tukun ,Amman a cikin dan zaman da sukeyi yanzu gabadaya ta birkita masa lissafi. wanda da kyar yake iya control din kansa, sannan yake samun natsuwa" haka daman shi so yake sai dai idan ba'a samu kadaicewa ba" ya fara jin haushin kansa da horon da yakewa kansa dan haka cikin kwana biyu taga ya dan canza mata wanda tarinka jin wani iri ajikinta . Yana kwance akan gado yayin da Aisha na can tana wanka, ya amsa wayar dady inda Abdullah yake tambayarsa lafiyar su mami da yan kannesa da yake ta missing , dady yace duk suna lfy "daga bisani dady yake sanarda shi abinda reshen kungiyar su dake Denmark suka ce ,Abdullah ya tsarawa dady yadda za'i tafiyar da tsarin komai "duka ta wayar, dady ya amsa sukayi sallama wanda a lokacin shima dady yana Denmark din orready . Yana nan rike da wayar kwance, ta fito daga wanka ta shirya duk yana kallonta bai ko yi yunkurin motsawa ba. dan yana Jin shi wani some how "ta hawo kan gadon har inda yake ta matso kusa dashi sosai ta dan taba wuyansa" taji komai normal ,a dan raunane tace ni sai in ga kmr baka da lafiya dan ka dan sauya . Ya zuba mata manya idanunsa yana binta da wani mayataccen kallo . ya jawota ya kwantar da ita kusa dashi yayinda shi Kuma ya dan Mike kishingide ,ya sake tsareta da idanunshi itama shi take kallo ta maida gabadaya hankalita kansa . "ahankali cikin sanyi murya yace Aisha bani da lafiya ..can you help me please... a dan tsorace tace da gaske bakada lfy duk tabi gigice yace yes ..yes zaki taimake ni ? Cikin sanyi murya tace to meyasa Meka ? Ya lumshe idanunshi da suka gama birkicewa yace please Aisha kiyi hakuri ki bani hadin kai in nuna miki yawan soyayyar da nake miki. komai ya fara tsaya min. daurewa kawai nake .jin yadda yake magana yasa ta runtse idanunta ,ya kamo hannunta yana mammatsewa cikin nashi ,yace please Aisha help me ...tsab tagama fahimtar abinda yake nufi . ahankali ta bude idanunta ta Mike zaune shima gyarawa yayi daga kishingide da yayi

Table of Contents

Chapters

62 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62