Chapter 46
Chapter 46
akwai kayan da zakisa a cikin wardrobe ,sannan ya fita . Ta tashi ta bude da kyar ta sami daguwar riga ta saka dan ma dai ba zata iya kwana da nata bane. sannan ta bishi falo a hanya sukai suka ci karo yayi saurin jawota jikinsa ya hade jikinta da bango yace gaskiya ni bazan yarda arinka barina ni kadai ba, ana ta gyaran jiki ni anshareni . Zatayi magana ya hade bakinsu waje daya wanda yake yawan mafarkin faruwar haka yasoma tsotsa bakinta har sai da yaji ta saki kara sannan yadan sausauta rikonta hannushi rike da kafadarta ya zubawa fuskarta Idanunshi tsorace take kallonsa shima ita yake kallo ahankali ya hura mata iska ,tayi saurin lumshe idanunta yana murmushin ya kamo hannuta suka dawo falo tanason yin mishi kuka suka zube a gaban kayan ciye ciye duk da tana jin yunwa Amman kasa cin wani abun kirki tayi sosai. Saboda irin kallon da Abdullah ke binta dashi ya kamo hannuta cikin nasa yana mammatsawa ahankali yace Aisha baki ci komai ba fa ,yasa dayan hannun nasa yana shafo cikinta yace yanzu kinkoshi kennan yadda yake mata wasa da cikinta zuwa mararta har yasa ta buge masa hannun, ta fara mishi kuka ya jawota jikinsa sosai yasoma rarrashinta. yana dariya mikewa yayi ya ciccibota ya shige da ita dakinsu ya kwantar daita tsakiyar gado shima ya kwanta abayanta ya gyara masu rufa yace muyi bacci gobe ina da ganin doctor . Ta Mike zaune ni bazan iya kwana anan ba" ya kalleta yana daga kwance yace ina kike son ki kwanta "cikin in inna tace ..Ni..zan ..je falo ne in kwana a can" ya tsareta da idanunshi sannan yace aure mukayi dan haka bazai yuwu muraba gurin kwanciya ba" garama ki kwanta malama ni bbu abinda zan miki in ma tunanin wani abu kike kicire shi aranki "dan ba saboda shi na aureki ba ya juya ya ja abun rufa ya kwanta ta dan jima a zaune sannan ahankali ta kwanta har Abdullah ya fara bacci, Amman idanunta biyu sai da taga da gaske Abdullah bbu ruwan shi daita ,dan baccirsa ma yake hankali kwance ,sannan ta rufe idonta bacci yayi awon gaba daita . Akwai gajiya atare dasu gashi basu kwanta da wuri ba ,hakan yasa suka tashi a makare sosai don har rana ta dade da fitowa ,a gurguje suka shirya sukayi break suka fita .. sun iske doctor jack yazo ya tafi Amman sun dan jima acikin asibiti suna ta gaisawa da maaikatan suna yi masa murna aurensu. yadda akeyi musu a asibiti har ya kusan sa Aisha kuka "domin ita a xucitayata bata son ace ita akeyiwa haka ita diyar inna da mlm abu wasu can jar fata su dinga daukakata . Har gida suka iske doctor jack yayin da ya dingawa Abdullah dariya yana tsokanarsa shi " yace yasan maganinsa na Nigeria Amman yadinga sanyasu wahala" suka dinga dariya tare cikin harshen turanci itama yake magana daita tana fahimtar abida yake cewa din sosai sai dai yanayi yadda yake yin nasa ba daidai bane da wanda ta iya ba "dan haka bata bata bashi wata doguwar amsa ba. saboda shi akwai kwarewa a harshen sa . Doctor jack yace tayi kokari wurin kula da Abdullah domin a tare da ita zai sake samu natsuwa da zai dawo normal ,yacigaba dayi mata bayanin duk jikinta ya sake yin tsanyi idonta har yafara kawo kwalla, ta dan saci kallon inda Abdullah yake shi kuwa bai ma damu da abinda suke cewa ba. yana ta wasa da dan karamin karen dake kusa dashi. Har yamma suna tare da doctor a gidan sukayi sallolinsu da cin abinci. Dr yasake aunashi sannan suka yi sallama da niyyar gobe zai tarar dasu a gidan su . Abdullah ya fahimci bata wani ci abinci ba ,dan haka kai tsaye gidan cin abinci suka wuce still yaga can ma kmr atakure take dan haka yace RK ya biyosu da abinci gidansu suka riga shi tawowa . Tun daga waje yasoma nuna mata yana yin gida har cikin sauran bedrooms din sannan suka dawo falo, Abdullah yace dady ya sai mana wannan gidan matsayin geft din aurena dake. abin yaringa tsuma zuciyar Aisha ta rinka kallonsa ahankali RK ne yakaraso dan haka ta zame ta shige bedroom din da suka kwana jiya" ta takure jikinta da bango tayi shr zuciyarta na wani irin bugawa da sauri da sauri dum..dum..duk abun yafi karfin tunaninta ita kam wacce irin rayuwa zatayi kennan daga ita sai kayan jikinta Abdullah ya dauko ta zuwa wata uwa duniya ,kayan data Gani cikin wardrobe bazata iya sa su a sarari ba" ga uwa uba Abdullah daya fito daga gidan masu arziki Amman duk da haka yace yaji ya Gani ita yake so kowa Kuma ya shida hakan" ta dan dafe kirjinta ita kuwa me ye a tare da ita wanda Abdullah bai Gani a tare da wasu matan ba" sai ita 'tayi zurfi sosai cikin duniyar tunani . Abdullah ne ya shigo har ya shigeta a inda take tsaye sai kuma ya juyo yana kallonta, sannan yakaraso inda take ya zuba mata idanunshi yakamo tafin hanwanta cikin nasa ahankali ta sauke idanunta cikin nasa suna tsaye tana jingine da jikin bango ta sunkuyar da kanta yasan wani abu take tunawa. Kuma koma meye yasan ya shafe shi " yasa hannu ya zame dankwali kanta ta dan dago ta kalleshi koro na farko kennan daya karewar baiwar gashinta kallo ta gyara shi sosai ya kara mata kyau ya dinga kallonta komai nata abin birgewa ne "ya juyo ta ya hade bayanta da kirjinsa ya ziro habarsa kan kafadarta bakinshi cikin kunneta yake mata magana cikin rada yace idan kina tare dani ki daina sa damuwa a ranki ki bani dukkan damuwarki ni zan baki dukkan soyayyata, ta rufe idanunta hawayen na zuba shar shar.... yacigaba dayi mata rada a kunne wanda cikin kalamansa tasake jin da gaske Abdullah ita din Abdullah yake so... ta joyu gabadaya ta zube jikinsa suka rungume juna tana hawaye wanda a ZUCIYAR Abdullah tamkar ya haye matakin forko akanta" har zuwa dare tana jin wani abu game da Abdullah illa dai rashin sabo yasa takasa sake wa dashi .. A yanayi da suka baro Nigeria shine dan zafin dake tsakanin sanyi da damuna yayinda Germany sanyi ya soma busawa .. Abdullah yana kwance akan kujera yayi matashi da cinyar Aisha ya kira sunanta" bata amsa ba Amman ta xuba fuskarsa Ido, ke daman haka kike bakyason cin abinci shi yasa gashinan baki da wani nauyi ya daura hannuta a saman kirjinsa yana sama da kasa da hannuta har zuwa mararsa ta dunkule yatsunta zuciyata na wani irin harbawa "idanunshi a runse suke sannan Kuma yaki sakar mata hannu . Ga dukkannin alamun Abdullah so yake ya daura Aisha a saman network " sannan zata saki jiki da shi , kokarin bude yatsunta yake idanuwanta ta zaro waje ganin yadda sandal girma tamike tsaye Santa tacika gaban boxes dinsa yayinda har yanzu idanunshi a rufe suke gam yacigaba dayin kasa da hannushi sannan yace idan bazaki dinga cin abinci ba nima zan daina ci sai muyi ta zama haka ya fada a shagwabe sannan yacigaba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62