Skip to content

Chapter 38

Chapter 38

Mikiya Book One Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

amsata tare da kashe data na. Karasa shigowa tayi gaidata nay ta amsa ni tare da tambayar inda Anne take, ganin bata parlon kallonta na danyi sai kuma na sunkuyar da kaina da hannu na mata nuni da bedroom dinta. Meeting room Wani irin hadadden parlon ne mai mahaukacin girman gaske parlon ne mai kamada wata fadar kana ganinsa kasan wasu ishasshun mutanene ke rayuwa a ciki, akalla mutanen dake zaune a cikin parlon sunkai wajen su ashirin da biyu, ko wannensy zaune yake akan street table din gaban ko wannensu dauke da juice da gorar ruwa sai dangin su snack. Manyan masu kuɗin mu kenan manyan kuma yan siyasarmu ne ake magana. A tsakiyarsu ga system jone da dukkan alamu video call suke, wani babban mutum ne kwance jikinsa sanye da uniform irin na marasa lafiyar nan. Zaune ya tashi cikin tsananin fushi kafin cikin miryan fusata ya ce. "Na rasa mema kuka tsaya yi dahar yanzu baku kawar da wannan shegen yaron ba, tsananin fusata kukeson ta bayyanane kawai manu!, in banda haka ace yarona yana wurinsa duk kaninku babu wanda yayi wani yunkurin kwatar shi daga cikinku Right?" Tambuwal ne ya dube shi shima cikin nashi kalan bacin ran ya furta "Kafi kowa sanin wanene wannan yaron bashasha kai a tunaninka zuba ido mukay kenan kome, toba shiru mukay ba karka manta cewar governor da minister da kyar suka sha, zafin kan yaron ni kaina na bani tsoro ɗan zafin kaine dabi'arsa kuma kan firgitar dani sammm baka taba gane alkiblarsa baka taba sanin koshi ainihin wanene shi!?” " Saime! Nace saime dan dabi'arsa na firkita zafin kansa kuma kan baka tsoro toni sammm kwata² bana tsoron haka, nima dan zafin kanne aiiiii ko ka manta waye Audu bashasha na tuna maka" Ya fada a fusace cikin fusatar kanta. "Duk ba wannan bane ya taramu muyi zaman daya taramu kowa ya kama gabansa, yanzu abu tsaye a raina shine bikin yarona idan an gama komai ya biyo baya. Kuma idan baku manta ba ji ina mun kashe wancen maganar tunda ita kanta yarinyar tana dab da zama tamu ne" Ijiyar zuciya duka suke saukewa kafin ya dago kaida ganinsa kaga wanda baya cikin hayyacinsa, "To wai ma bikin saura kwana nawa ya rage mana ne ma?" Ya tambaya yana komawa kwance domin yar hayaniyar nan harya fara hawar masa kai. Daga nan suka shiga tattauna manyan maganganunsu na sirri daga haka zaman nasu ya tashi. Domin tanbuwal har Allah Allah yake su tashi domin yana da wajen zuwa karfe taran dare. A slowly katuwar bakar jeep din ya parker a wurin adana motoci na cikin Park din, Sanye ta fito cikin riga da wando bakake sai wata falmaran Ash color data dora saman riga sa wandon. Idonta toshe cikin bakin glass tayi rolling da siririn vail din riga da wandon wanda suka kasance disigners ne. A hankali ta shiga karema wurin kallo, Kallon wajen kawai Riyya keyi lik kamar irin bata san wurin nan ba. iyaka haɗuwa wajen ya haɗu park ne mai girman gaske ko wanne passege yana da nashi kalan kyaun, basarwa tayi tana jingina da jikin motornta babu dadewa kuwa wata arniyar Rolls {R} Rayce blue black ta sanyo kanta cikin park din. Har dab da idan take tsaye motorn ya faka kafin matashin alhajin dake zaune cikin motar ya fito. Jikinsa sanye cikin wasu shegun Cashmere me laushin tsiya da tsadar gaske wanda kai tsaye bazaka taba iya zartarma da kayan kudin da suka lashe ba. Tun daga kan motarn ta fara kallon shigar shi da irin makudan kudaden da suka lasa. Bvl $15, 000 Cartier $5, 000 Rolex $35, 000 Rolls {r} Rayce $250, 000 Wani irin numfashi ta sauke tana dauke kanta a kallonsa, yana karasowa dab da ita ya sakar mata wani tsadadden murmushi yana mata nuni data biyo shi. Bayanshi tabi suka bi wata hanya cikin wani kayataccen special gun shan iska suka tsinci kansu, kan wasu kujeru wanda suke zagaye da wajen suka karasa zama yayi tare da mata nuni data zauna itama. Kujerar dake facing dashi ta zaune suna zama wata waiter ta iso wuin tana basu jotter na jerin abubuwan da suke dashi. Shine ya zabi tarin abubuwan da yake so tare da bata umarnin taje ta kawo, babh jimawa ta kawo katon nrey tray xuwa kan table din dake gabansu. kallon ice-cream ɗin merrah ta yi amma bata ɗauka ba saima wayarnta da take famar latsawa, Dan gyaran murya yayi tare da fadin "Baby ya kamata ace kinsha ko wani abune" Ya fada cikin Kasa da murya sosae ba karya kamm jijinsa sai fidda daddan kamshi yake. Ajje woyanta gefen tray din tayi sannan ta ɗauki ice-cream ɗin guda ɗaya ta fara sha. Har wani lumshe ido take saboda daɗin da ice-cream ɗin ya mata, hakan yasa tambuwal binta da wani shu'umin kallo kana ya sanya hannunsa ze ɗauki ɗayan, dan buge hannunsa tayi kamar irin bata sani din nan ba. Dan kadan ne ya zube a jikinsa dan sunkuyawa yayi da nufin daukar tishu tayi saurin jefa masa kwayar dake dunkule a hannunta. Dan turo baki ta yi iri cikin shagwaɓar nan ta ce "Ayya beby ban kula bane sorryy" tayi maganar tana tura masa robar Ice cream din gabansa. Dauka yayi tare da fara sipping a nutse har wani dan lumshe ido yake domin gardinta na kai may har inda ya dace. Cikin abinda bai wuce 5 mint ba ya tafi luuuuuuu, Arms dake tsaye bayansa ya taroshi zuwa jikinsa hannunsa ya sanya ya sakali kafadar tanbuwal din tare da ziro hannuwan tanbuwal ta cikin wuyansa. Dashi ya fara tafiya a jikinsa Riyya ta mara musu baya tamkar dama cen a taren suke. Har bakin motarsu sukaje ba tare da kowa ya farga da abinda yake faruwa ba. Shigowarsu kenan cikin park din idonta ya sauke akansu kasancewarta mutum me tsananin karantar yanayin halayyar dan adam ya sanya kai tsaye ta gane cewar kidnapping ne sukayi, Duka sauran yan tafiyar nasu babu wanda ya lura da hakan sai ita kadai, "xcuse mee!" Ta na fadar hakan tayi kamar mantuwa tayi ta jikin motar tawuce tare da manna musu wani abu dake hannunta, A kuma daidai lokacin suka tayar da motar suna barin wurin. Ciki ta koma tana sake gyara zaman jakarta da daidaita nikaf dinta da taji kamar yana kokarin sarkafe numfashinta. Kano National Police Headquarters. _Criminal Investigation Department (CID Inspector kamal ne dake tsaye yaci gaba da kwararo bayanai yana mai nuni da welpaper screen din. Hoton wani farin wani dattijone ne na'urar ta haske. Cikin tsananin sanin makamar aikinsa yaci gaba da fadin. "wannan al'amari ba abinda za'aji ai shiru bane, tunda harya cutar da daruruwan mutane ta hanyar amfani da karfin iko hakan babban zunubi ne yallabai!. Be kamata mutum irin wannan yaci gaba da shakar yantacciyar iskar duniya ba. Kamata yayi ace zuwa yanzu numfashinsa baya tare da gangar jikinsa, ko ace yana cen prison yana girbar abinda ya shuka! Yana yin duk wasu haramtattun harkalloli kwatsam kuma ace ya zama babban commondi of soldier's?" Wata iskar bacin rai ya fesar tare da dora hannuwansa biyu saman desk din dake gaban yallabai din yaci gaba da fadin. " A

Table of Contents

Chapters

54 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54