Chapter 15
Chapter 15
da kike gani rubutacciya ce tun daga rabbis samawati! Me yasa kike ma taki ƙaddarar kuka?. Idan muka sanya ma zuciyarsa mu nasibi da miƙa al'amurra ga Sarkin da shi kaɗai ne buwayi gagara misali sai kiga ya sauƙaƙa mana tarin ƙalubalen dake cikin makauniyar ƙaddarar mu. Ya kuma kawo mana mafita akan hakan cikin sauƙi!, Duk da zuwa yanxun nasan shuɗaɗɗan al'muran da suka faru ne shuke zeroying main naki. Ki daure ki daure ki daure kiyi haƙur AYSHATUL MUBINA" Ƙara ƙanƙame Raiha tayi a cikin jikinta tana jin inama inama inama ace, saidai tasan wannan inama ɗin ta barta har gaban gaban abada abadan. Ahankali ta shiga noding kanta tanayi tana ƙara ƙanƙame Raiha dake matse a cikin jikinta. "Bawai ƙaddarata nake ma kuka ba Abbu maira tarin ƙalubalen dake tattare da ita nake ma kuka. Bawai kukan faruwar wani abu ba kukan ƙinnn..... Sai kuma wani irin kuka yaci ƙarfinta irin mai sarke numfashin nan. Hawaye taci gaba dayi tana sobbing ahankali tana jin raunin zuciyarta daya fara kamewa komai daya faru na dawo mata kamar yanxune komai ke faruwa. " Hasbunallahi wani'imal waqeel! Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un ya Allah help me, don't take her away from me now.Not now please I can't take it.... Malam Abdullahi ya shiga fada cikin tsananin tashin hankali ganin numfashinta chakkk ya tsaya da bugu. A guje Norse suka yo dakin don suka komi dake faruwa ta cikin camera'r dakin, Nan suka shiga kokarin ceto numfashinta. *AK* Tsaye yake jingine da jikin Railer fuskarnan a matse wandan jeans ne a jikinsa army green da farar singlet yayi stocking nata ta cikin wandon ya daure da beld. Sai light green din top wadda ya balle duk maballanta ya barta a bude iskar da ake kadawa a gurin na diban rigar nashi kamar zata cire. Gaba daya rigar tabar jikinsa sai singlet din kawai, zaune akan chair lind din dake cikin balcony'n tare da crossing kafarsa daya kan daya. Sosae iskar dake kadawa a wurin tare da kamshin flowering dake wurin suke bashi cikakkiyar nutsuwa, Shi yasa most especially yake zaman wurin. Lumshe idanunsa yayi tare da fadawa duniyar tunani tamkar komai daya faru ne a wancen lokacin haka komai ya Shiva zeroying maind nashi. _"Waya baka umarnin kai harbi? Ka gaya min waya baka umarnin kai Harbin?" Ya fada a matukar tsawace _"Ba kowa Sir"_ Wani dan iskan kallo sir din ya cillo mass cikin yanayin fusatar zuciya ya doka table din dake gabansa. _"Me yasa kayi?.... Folding hannuwansa yayi akan kirjinsa tare da furta. _"Bacin Raine sabo da manyan shugabaninmu suna Neman ruguza kasar da muke_" ya furta cikin rashin shakkun a gaban Wanda yake. _"Sanin kan Kane wannan mutumin da muka kama shine babbar hujjarmu......_ _"wacce hujja kuma sir kullum maganar kenan, munje mun shayo bakar wuya tukuru wajen kame masu laifi amma daga karshe manyan kasar sai su fitar dash_" ****** _" Shi yasa kai kuma ka harbe shi?, Hukumar soja tana da dokoki bada k'awa zuci take aikiba. Sojoji sama da dubu dariya ne a wannan sansanin maciya kyakytattukan yabo macimma nasarori masu lambobin yabo. Saidai a cikin su akwai wani bakin digo daya Kaine. A duk lokacin da Muke kan aiki irin haka Kaine mutum na farko da take fara bamu marsala, A matsayinka na soja ko kadan baka iya sarrafa kanka. Ko kadan baka iyawa koda yaushe cikin fada kaiba kowa bane face Dan matsala ba bama sojoji da kasar sa matsala ABDULMALEEK KUUWAIT_" Wani irin doka coffee table din dake gabansa yayi, cikin tsananin bacin rai ABDULMALEEK KUWAIT da gajiyawa da rainin yawon da sir din nake yake kawo masa ya damki wuyar rigar sir din. _"Sabo dani jirgin kasa ne duk Wanda ya shiga hanyata markadeshi nake, sannan zaku iya dakatar da ruwa idan kuka tare shi saidai idan ya tashi ballewa tamkar teku yake hadawa yake ya tafi da duk wani gurbatacce wadan da suka kasance marassa amfani_" Wani wurgi yayi da Mr.president tare da sutale rigar kakin sa ya cilla masa a saman fuska hadi da hular pcarp nasu na soldiers. "DUDEeeee.... Jaheed ya fada da karfin bala'i amma ina duk yadda jaheed yake kiransa da son dakatar da shi haka ya fice abinsa. Wannan shine mafari silar komai da komai...... ************ "Are you okey Boss?" Muryar Vincent ta katse shi daga zurfafa dayay a duniyar tunani. Shisha pot dinshi ya janyo zuwa gabansa ya kunna tare da janyi pipe din ya fara zuka yana fesar da hayakin ta baki ta hanci. Comfortably yake shan shishan yana streaming shudadden lokacin. Runannun idonsa ya dago tare da duban Vincent dake tsaye akansa har lokacin tamkar wani me gadin hana dan Aiken mutuwa daukar ransa. "Ina bukatar a safiyar gobe media tayi kalace da wancen luxuries story in!" Dan risinar da kansa yayi tare da furta "An gama Boss" ★★★★ Duk yadda naso sha re dinner lunch da ake ajje min as dinner night kasawa nayi, domin kamm kowa yasan bana da juriyar yunwa don ko ina cikin ciwo ne tofa bana iya fushi da abinci bana wasa da cikina samm. Warner's din na janwo gaba na takeaway ne kusan 3color's akwai pizza, sai potato's abalon, sai jollop rice wacce taji namomi masu dan banzan yawa. *🦅 MIKIYA 🦅* {Mai hangen nesa 👀} *~We want an end to oppression💪~* https://chat.whatsapp.com/DGIo9iiSjlgJPPqFHNtddH *NA MARYAM NASEER* ~AMMEY LAYLERH ✍️~ ✯ *~🌠 OFFICIAL MIRRAH 💫~* Page 15&16 #ROMANCE## #BLACKMONEY #KIDNAPPING *DRUG TRAFFICKING #AGGRAVATED ROBBERY## #AMAZING W*w☞ ☞ ______________ #DON _Wannan itace duniyar da muke rayuwa a cikin ta wacce take kunshe dajin dadi da kuma tsatsanin azaba. Kalilan daga cikin ta sine suke jin dadinta mafi yawan cikin ta kuma sune suke shan hawalarta. KIYAYYA, HASSADA da MUGUNTA sune ababen da suke kara ta'azzara komai a cikin wannan duniyar. Karni bayan karni shekaru naci gaba da shudewa amma babu wani Abu da yake sanjawa, saima kara ta'azzara yake abun tambayar anan shine. Shin wannan duniyar zata taba sanjawa kuwa?.... Sabo da masu karfin ikon cikin sune koda yaushe suke azabtar da talakawan cikinta, burinmu NIGERIAN'MU ta gyara dama duniyar baki daya. To amma ta yaya hakan zata faru???...... Let's go a comments section DON√_ Wannan kayataccen rubutun shine baki daya yayi trending a safiyar yau ta raba. Inda baki daya ya message din ya dauki hankalun mutane fiye da tunanin mai karatu, domin magana ake ta gyara da gyara kai.duk wata kafa sune dai labaran da suka zama latest irinsu..... Facebook Tiktok Instagram Telegrams Twitter Jikin sanyin safiyar yake dan running kadan kadan a cikin kewayen anguwar ta victoria Islan gefensa lioness, said gefen damar sa Vincent ne gefen haggunsa kuma axton ne, daga baya kuma miles ne sai lioness dake a gaba. Kare ne na musamman ba irin sauran karnuka bane ROSER ce ta Haifa mishi. Tana haihuwasa tabar duniya shi kuma Ak ya dauke shi ya kaishi wajen ZAKI aka chakudashi da yayanta ita ta shayar da shi duk ayyukansa irin na zaki yake yi komai tare da lioness yake yi. Suna kaiwa gida ya bude dakinsa ya maida shi bayan ya dan shafa saman kansa tare da zuba masa ruwa a tsakiyar kansa. Tamkar wani mutum ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54