Chapter 34
Chapter 34
hanyar yi mata ado da gajimare, garin yay duhu sosai kaman irin tsakar dare din nan sabida hadari sai walkiya sama take, ahankali yatashi daga jikin kofan yafara tafiya kaman kwai yafashe mai aciki yay wurin window ya tsaya ahankali ya mika hannunshi ya taba labulen slowly kafin yakai dayan hanunshi yasa duka hannayen shi ya raba curtains din kowanne yatafi bangare daya hakan ya bayyana window daya ya dan budu kadan, hannu yatura ya bude window duka yadaga kai yana kallon sama, bai damu da ko iskan da ake kadawa ba irin me kurar nan kan iya shigar mai daki ko ido bs, shiru yayi yana kallon sama iska da kamshin kasa dana trees yawani irin blowing suna ratsa duka jikinshi suna karasashi jin wani iri da baitaba jin kanshi aciki ba, ahankali ya mika hanunshi ya fitar dashi waje ta window yana feeling yanda iskan ke dukan hannu dan yayyafin da aka fara na zuba akan soft kyakykyawan hannun shi, hannun ya kafe da ido jikinshi namai wani iri tuno yadda ta rike hannun kafin ahankali ya furta ”what is happening to me?, me zubin kazar mayu” Inba mayta ba ina ita ina shi ma me hadinsa da ita? Da baya baya ya koma yana kaiwa zaune a bakin bed, sosai Michel dake tsaya daga bakin kofa yana ta famar yimay knowkin don kawo mishi dinner na dare. Amma haka wannan Dan bawan allan ya share yaki ya tashi ya bude. Dole sai komawa yayi da abincin don yasan ai yana da dangin su snacks da chocolate a cikin deep freeze nashi dake bedroom din.... Misalin sha biyu da kusan rabi na dare wasu motoci guda uku suke tafiya akan shimfideden titin inda motocin suka fiti daga wajejen daji dajin gefen hanya, kai tsaye suka yanki hanyar dazai sada su da airport. titin shiru sosai yake babu wasu motoci dake wucewa banda su haka babu motsin ko wanne rai me numfashi a cikin tsakiyar wannan dare, benz guda biyu ne suka saka wata black din jeep a tsakiyan su me tinted windows. kaman daga sama power bike din Ak ya yanko daga cikin wata siririyar hanya da wani irin fitinannen gudu, gaban wadan nan motoci ukun yasha rike hanun bike din yay da hannu daya ya janye dayan hanunshi daga dayan hanun bike din yakai hanun tabayan wandonshi ya ciro karaman bindigar shi daya saka mata silencer abakin sabida kar dai kara. A kuma daidai lokacin motocin su arms suka kayo wurin suma, domin satar hanya yayi su kuma dake ankare suke da duk wani motsin uban gidan nasu ne, ya sanya suka rufo mai baya ta cikin budaddiyar hanya. Kallo daya yama motocin su arms ya dauke kai, be fasa ba ya saita bindigarshi tare da harbe tayan jeep din tsakiyar, ya harbe na jeep. Wani irin juyi motocin motan ta shiga yi sakamakon fashewan tayan a guje mutanen dake sauran motocin suka bubbude motocin suna fitowa a rude domin bama yan uwansu dauki. Kai tsaye wajen motar Farouq audu bashasha suka nufa da suke protecting suna gyara bindigar su batare dasun damu da jinin da jikinsu ke yiba. Koda suka karasa gaban motar saidai me?, wayammmm ba farouq a cikin motar babu dalilinsa daga shi har yarinyar da zasu bar kasar da ita bisa umarnin mahaifinsa audu bashasha. Daya bukaci da yaron nasa ya taho masa da RIYYA din cennn kasar India inda yake jinyar kansa.wannan shine makasudin fitiwar su kenan a cikin motocin. ”wat is happening?” daya daga cikin yaran ya tambaya ya tambayi sauran waima me yake faruwa?. Hhhhhhh Ashe her boss in naku sleeping powder ya bade shegu dasu a lokacin da suka yunkuro da niyar kaima ogansu dauki. Kowa sai ya shiga waige waige sai kuma dukansu kusan a tare suka hade baki wajen furta ”WHAT?” Da karfin masifa ganin hasken rana a akan idonsu, saurin kara mutsitstsike idanunsu suka shiga ganin dai tabbas hasken rana ne ya sanya daya daga cikin yaran furta. ”Impossible” Da karfin gaske, in banda rainin hankalima taya za'a ce haka ta faru dash to waye ya musu wannan aikin?, *ÊÀGLÉ ÆK* Idon Sa yakai kan kan dan note din dake dauke da sunan ak din cikin salon burgewa akayi shi akansa rubutun. Wani ihu ya sanya yana wawuro Dan sauran note din tare da kukuruwa yana matse note din akan tsakiyar kirjinsa. Sai kuma ya ware ma yan uwansa note din Yana furta *ÆK* da karfin gaske. Duka a tare suka dune shi ”Yeah wannan aikin bana kowa bane sai tantirin tantirai, nifa Wllh da zanyi ido hudu da wannan ak din ba abunda zai hanani rungumesa harma na furta masa *I LOBE YOU*” Ya fadi yana kara nade note din a cikin duka hannuwansa biyun. Gudu take sosae akan Pawer bike ride dinsa motocin su arms na mara mishi baya suma a mugun gujen. Suna kaiwa cikin hadadden mention dinsu kai tsaye samansa ya haura. Arms ne da yake dauke da Riyya ya shimfideta akan sopar Palon tare da furta ”RIYYA? RIYYA!!! Weak off” Shiru babu alamun ma tana jinsa ganin ko motsi taki yine ya arms yakai zaune kan sopar shima dago kanta yayi tare da tapping fuskarta adan rude yace ”RIYYA! Hey Riyya” Sai kuma yayi saurin kallon axton tare da furta ”get me the water pleaseee” Ya fada da karfi domin shi kadai yasan irin halin da yake ciki na tashin hankali. Fesa mata ruwan sanyin da axton ya kawo masa yayi. Wani gauron numfashi ta kawo a wahale tare da bude kyawawan eyes nata. Akan Armstrong ta fara sauke ganinta. Ai da mugun gudu ta rungumeshi tare da fashewa da kuka tana fadin. ”YAYA!!!” Da sauti me karfin gaske tana sake cusa kanta cikin kirjinsa..... *BY AMMEY LAYLERH* *🦅 MIKIYA 🦅* *~We want an end to oppression💪~* https://chat.whatsapp.com/GiLzmY90dz17bRbw5yMYBg ____________________ *MARYAM NASEER* ~AMMEY LAYLERH ✍️~ ✯ *~🌠 JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~* Page 35&36 #AK POV #MEERAH RIYYA join #kamal R #Curruption #POVERTY's #Deep friendship #playful _______________ *Kano* ____”Baban Mariya har yanzu ba'a dace ba ko?” Yar matsakaiciyar matar ta jefawa mijinta tambayar cikin nuna alhini karara. Ijiyar zuciya ya sauke tare da fadin. ”Ban samu ba su'ada” ya fada cikin rashin jin dadi da mutuwar jiki. Kallonshi tayi cikin tsananin tausayawa itama, kallonta yayi ganin yadda take kokarin maida kwallar da suka mata ido. Cikin tsananin tausayinta dake cike a ranshi ya furta. ”Na tambayi duk wanda na sani amma ga baki daya kowa yaki taimakona!, damuwata itace abinda ka Iya faruwa da kuma me gobenmu zata haifar mana” Hannuwanta da suke manne a cikin juna ta matse sosai tana son hana rauninta bayyanuwa a gaban adalin mijinta, domin karya ga rauninta hankalinsa ya sake tashi fiye da yanxun. Sama ta kalla cikin raunin murya da nuna jarumta tace. ”Àduk lokacin da Ubangi ya jarabceka ka mika al'amurranka gareshi kawai. Anan ne zaka gane cewa lallai da akwai dalilin daya sanya ya jarabcekan” Wasu hawayene masu zafin gaske suka sakkomai "makomar mariya shine abinda yafi komi tsaya min a cikin rai da rayuwana!, ina tsoron a karo na uku aurenta ya fasu akan rashin kayan daki umayma" malam yusufa ya fadi cikin nasa hawayen daya gaza boyuwa a garesa. murya a tausashe
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54