Skip to content

Chapter 37

Chapter 37

Mikiya Book One Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

yaji yana wasa da kafansa. Nutso ya danna a cikin ruwan kai tsaye cikin yanayin nishadi, saman orcar din ya haye kamar jira katon kifin ya danna iyo dashi harcen karshen ruwan. Wasa yayi sosae a ruwan wanda shi kansa yama manta rabon shi da cilling irin haka. One hrs Ƙkarfe 5:26pm ya fito daga bedroom ɗinsa sanye yake cikin wasu American suit coffee colour ya tufke gashinsa da wani mitsil din ribbons kunnensa ɗaya ɗauke da diamond ring gold color. kallon parlon ya yi akan Riyya dake tare arms ya fara sauke idonsa, zaune yakai kan luxury caution din da Riyya ta karkade may. Sai da ya zauna kafar nan daya kan daya kana ya dubi Riyya cikin muryan no nonsense ya furta. "Yau zaki ga Tambuwal na rigada ma shirya miki fitan!" Yana gama fadin haka ya gyara zaman Bluetooth ɗin dake makale a kunnensa da dukkan alamu waya yake mai muhimmanci. Arms ne ya shigo sanye cikin bakaken suit a gajiye ya karaso tare da zube wasu files a dan table din dake gaban ÆK din, "Duka komi da komai ne a ciki boss" "Da kyau lion ka shirya domin tare nake son ku fita aikin nan tare da Riyya right" "It's okay don't worry EMAAR's" Wani shegen kallo AK ya watsama Arms, wanda ya sanya arms barin wurin a guje yana rike dariyarsa dake gab da kubce mishi. A ransa yake tunano wasu abubuwa masu yawan gaske cikin ranshi, ya sani Allah ne kadai ya kaddara sanadiyar haduwarsa da AK, wanda yake ma kallon yar uwa, dan uwa, kai uwar ma kanta da uba. Duk wadan nan matsayin ak ke amsawa a gareshi yana ji a ranshi zai iya bada rayuwarsa akan ak din. Guntun kwallar da suka sakko masa ya dauke yana karasa hayewau upsaid nashi........ *Isa masu* Wani kalan kayataccen Murmushi ne kwance saman fuskansa, yana kallon gudan jininsa daddy's boy dinsa wato salman. "Kullum maganar aurenka sake kusanto kanta garemu take banji kuma kana wata magana ba dangane da auren ok" Wani shegen murmushi ya salman ya saki tare d shafar kasan keyarsa sai kuma ha furta. "Daddyyyy!!!" "Uyummmm daddy's boy ya ake ciki?" Wani kalar karyar da wuyansa yayi a shagwabe kuma ya ce. "I'm very happened dad yanxu nan da 2 week merrah Amatsayin wifey na take I love you so much daddy" ya fadi tare da rungume dad nashi. Da wani irin kallo me kama da harara momm ta jefi salman dashi. Mtsss taja tsaki tana barin wurin, domin yar yayarta taso ya aura da harya amincen sai kuma daga baya da dad nashi ya shigo da maganar auren merrah ya kiya daga baya. Duk da kallo suka bita daddy kuwa bakinsa ya tabe irin ko a jikin san nan..... *MERRAH POV* By AMMEY LAYLERH💫📝 *🦅 MIKIYA 🦅* *~We want an end to oppression💪~* https://chat.whatsapp.com/GiLzmY90dz17bRbw5yMYBg ____________________ *MARYAM NASEER* ~AMMEY LAYLERH ✍️~ ✯ *~🌠 JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~* Page 37&38 #He has hunger for power, He has lust for money #Deep friendship #playful #Hope #Courage #Humanity #Survival #Inspiration _________ *MERRAH* Tabbas wata tafiyar bata sauri bace kuma bata nawa bace musamman tafiyar dake cikin ko wanne zanen ƙkaddara toh baya bukatar sauri ko nawa. Da anawa ganin gani nake kamar zancen auren salman dake kaina ba tabbatacce bane, amma akwana a tashi sai wayar gari nayi da zanen kaddarar aurenmu daya zana kanshi da kanshi,wanda ya rage mana yau soran 6 days kenan daurin aurena ni Maryam Abdullahi gwani. A sautari wasu lokutan mutanen da muke musu kallon bango ko jigojin rayuwar mu suna iya zama sune masu nisantar mu, mutanen da bamu san sun damu da mu ba kuma su iya zame mana bango majingia. Ba zan iya bama kowa amsar da take cunkushe a cikin rai da rihuna da kuma zuciya naba!. Domin Sunan shi kadai shine ya sanja zanen kaddarana, kuka na ya kasance a boye bayan murmushina. tambarin da kaddara ta bani ya sani kara ninkaya a cikin tafiyar zanen wata ƙkaddarar izuwa wata alkaryar ta daban. Kaddara wata abace wacce bawa baya iya tsallaketa kowa da kalar nashi salon ƙkaddarar haka kuma kowa da akwai silar nashi ƙkaddarar. Haka ba'a iya guje mata domin ita ta kasance rubutacciyar aba ce tamkar zanen dutse a cikin kirjin ko wanne bawa. haka take duk yanda zakayi bazaka iya gogeta ba no matter who are you or what you have nobody can change her destiny either good or bad. Ayau daya kasance ranar lahadi 1 ga watan takwas na OGUSTA dangin salman suka kawo jibgin kayan akwatunansu gidan. Kayane iyaka kaya wanda mutanen gidanmu harma da yan anguwa zancen kayan ake, media kuwa babu inda zancen be zaga ba domin magana ake ta Ajebor irinsu salman.A lakacin dana budi ido naga yadda pisc nawa suke yawo a media Raina ba bakaramin baci yayi ba, domin abu na farko danafi tsana kenan yada photo's nawa ya media. Martanin kowa wannan lokacin shine ashe dama shine dalilin daya sanya kullum nake makale a cikin nikaf. Ashe nasan abinda nake ma kaina tanaji tunda gashi ata sanadiyar auren dan shahararre kuma tycoon isa manu empire pisc nawa sun gama karade ko ina. Masu iya magana sukance ba iyaka yaudinka shike tabbar maka da nasarar goben kaba, haka zalika yau dinmu ba itane madubinmu goben mu itane madubinmu abin alfarinmu... Nayi kuka, Nayi kuka Nayi kuka wanda ni kaina bansan iyakar shiba a wannan rana. Karin wani abin mamakin kuma idan nace muku Anne sammm bata farin ciki da wannan auren karkuyi mamaki ko al'ajabin hakan.domin memakon kaga tarin farin cikinta saidai kaga akasin hakan, Ko yanzu ma kwance nake tarin abubuwa sunbi sun cunkushe a tsakiyar kirji. Ganin dumuwa na neman sanya ni a wani halin ne ya sanya ni bude DATA na, WhatsaAp nawa na fara lekawa bayan sakwannin mutane dana dan dudduba saina koma kallar status na mutane. Bear man shine status na karshe dana kalla wanda ya bani mugun haushi sosae, Pisc ne marasa kan gado yayi status dashi nace kunsan waye me wannan sunan Salman!.mutumin dake dab da zama mijina shine me wannan sunan, don ni a zahirin gaskiya idan na kalleshi da dan biri yake min kama karfa kuce wai don bana son shiba. A ahh bawai don bana son shi bane har zuciyana da gwaggon biri yake min kama. Fita nayi daga whatsaAp din na koma Facebook nan na dan dubba abubuwan da suke wakana a median kana nayi search na sabon littafin *SPECIAL* _TA DABAN_ Na AMMEY LAYLERH da zata fara domin kullum saina duba amma haryau bata fara ba, tun akan litattafanta uku dana karanta na mato akanta Wato litafinta na. *KAREN BANA* *JALAAL AREEF* *KAUNA BIYU* Sai kuma wani dana fara karantashi amma be zama complete ba wato *PRINCE SAPWAN* {Sanyi ya haifa wuta }. Saidai kash yau din ma banyi dace ba har yanzun bata fara ba mebi domin tun daga dandanon kadan daga cikin labarin na gane zai bada fire sosae. Haka na hakura na sauka tare da kashe data na ammafa ban sauka ba saida na ajje mata message a facebook dinta don bana da whatsaAp number nata. Sallamar da Hajiya umma ta rafkone ya sanya ni tashi zaune ina

Table of Contents

Chapters

54 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54