Skip to content

Chapter 19

Chapter 19

Mikiya Book One Complete Hausa Novel 1,189 words 0 views Progress saved
Download Book

Zaid ya faɗa tare da wurgar da hannun mandood ɗin gefe tare da sakin wani ɗan iskan kill smile Yana furta. "Waya faɗa ma cewar haihuwar Sarki a Dawa kamar ABDOUL-MALEEK yana zama shuɗaɗɗen al'amari, An haifesa ne a Dawa tsaƙiyar karnuka domin farauta. Ubangiji ya bashi ƙarfin zuciyar da zai iya fuskantar ko wanne irin ƙalubale, Iyaka ambatar sunan sa yakan sanya wasu girgizar ƙasa...... "ZAID!!!!..... MANDOOD ya katse shi a matuƙar tsawace. Ko inda yake bai kalla ba saima cikin elevator ɗin daya wuce Direct bedroom nashi ya wuce Cikin kwanciyar hankali. Zaune yakai kan caution tare da jan table ɗin system nashi, cikin kwanciyar hankali yake danna laptop nasa ga sanyin Ac na ratsa shi sai faman cizan lallausan laɓɓan sa yake, ga lips ɗin nasa ya kara yin jawur kamar yasa lipstick saboda ciza su da yake duk wannan latsa laplop da yake hankalin sa na can duniyar wani tunani na daban. Shiru yayi yana tunani abubuwan sun haɗu sun cakushe masa ya jima sosai akan system nashi kafin ya kashe yana fadawa bathroom. _1:15am_ Ya fito sanye cikin haɗaɗɗun riga da wanda palazzo ride vizzon Loƙacin da ya fara sako ƙafarsa sa a benen sauƙowa palon ƙasa, ji kake tsit duk wani halitta mai rai dake cikin palon ya nitsu tsit sun sha jinin jikin su, wasu daga cikin bodyguards kam jikin su har kerma yake saboda tsoron mugun haɗe fuskar da yayi. Domin ZAID tamkar ICE and FIRE🔥 haka yake yakan rikiɗe a duk sanda yaso. wucewa yayi ko kallon in da kuyangain suke bai yi ba ya faɗa cikin wata Black jeep Wrangler. Duk kuwa da har haɗa baki suke wajen rige rigen ɗaga masa gaisuwa, bai amsa gaisuwar ko ɗaya daga cikin suba dan dama ba amsawa yake ba sai dai ya ɗaga musu hannu dan magana na masa a duk lokacin da yake cikin irin wannan yanayin. Yana shiga kai tsaye ya basu umarnin *Flash dancing club* (gidan rawa) Amma baki ɗaya ya rufe ko ina na jikinsa. Motocin su Zaid na fakawa a *TOWER'S IN KUWAIT. tawagar *GANG BANG* ɗin su na kewaye motar tamkar irin wanda suke Bechelor's Night ɗin nan. Wani irin ɗan iskan aski ne akawunansu. Wasu kuma sun fake Tulan sumar sune da band. Sune suka buɗe masa car In da kansu tare da fito dashi woje baki ɗayansu, shigarsane kawai ya fita daban da sauran domin wasun su suna sanya ne da gajerun wanduna, wasun su kuma suna sanya ne da trouser sweetheart riga...... Wani babban ɗakin dake zagaye da Gellary DPY WELPAPER suka suna wurin sai walƙiya yake. Lallai Abin mamaki baya ƙarewa suna shiga duk waɗan da hannuwansu ke riƙe wine 🍷 suka farfasheta, sai kuma suka shiga jona manyan na'urori tako ta ina. Tawagar Manyan DDS kenan ta ƙasar Kuwait masu ɓadda kama domin duk wata ƙungiyar dake ji ta tantiranchi a garin Kuwait zaka taras su ZAID sune na gaba gaba. Mugwayen ƴan ɓadda kama ne tsabar Tantiranchinsu basa ayyukan su a ko ina sai manyan wuraren da suka fi ko ina tacewa. A take ɗakin ya ɗauki sautin joing na'urorin cikin kwarewa da sanin makamar aiki suka shiga aiwukansu, Rankwafo da kansa yayi zuwa ga study table ɗin dake gaban Afif tajuddeen. Baki suka juye cikin harshen larabci suka shiga wasu maganganun dana kasa gane musu. Saidai cikin labarcin suke yawan ambatar sunan *LION🦁*. ★★★★ _LAGOS-NIGERIA_ *Ak* Sanye ya fito cikin wasu American suit blue black Winter Sports Hat ya sanya a kan sa, bayan ya ɗaure dark black curly hair sa da ɗan ƙaramin ribom's inda tulun sumar ya fito ta ƙasan ƙeyarsa, yayi kyau over ita ma hulan ta masa kyau sosai sai dai ya bar wannan ɗan guntun gashin gaban goshin nasa a waje bai shigar da ita cikin hulan ba, fuskar nan nasa a ɗaure take tamau kamar kullun sai dai na yau ma tafi na kullun, dan ina ga yau idan sukayi ido huɗu da mai karamain zuciya nan take zuciyar zata buga ya mutu awajen saboda tsoron yadda fuskar AK tayi yau abun ba'a magana ya wuce tunanin duk wani mai tunani. sai tashin fitinannen kamshi yake hannun sa na ɗaure da diamond watch kyawawan kafafun sa na sanye cikin Hermes Birkenstock sandal wadda a kalla kuɗin sa ya kai $96000, kasan cewar takalmin launin baki ne sai yayiwa farar kafar sa bala'in kyau na ban mamaki wayar sa da kuma laptop na sa ya ɗauka ya nufo waje, yana taku irin na manyan jarumai ko baka gan shi ba kaji sahun takun sa kasan cikkaken namiji ne mai jini a jika kuma lafiyayye kakkafa ne ke tinkaro ka. Kai tsaye Restroom nashi ya shige domin wani muhimmin aikin dake gabansa. Akan stool ɗin dake gaban coffee table ɗin yakai zaune cike tsantsar izzar sarautar dake gudana a cikin kowacce magudanar jini ta jikinsa. Shade ɗin dake saman kyakkyawar Innocent face nashi ya zare tare da jona manyan na'urori room ɗin. Sosae ya ɗauki lokaci me tsawo a cikin Restroom ɗin don wajajen 2:30am na dare ya fito. Bathroom ya faɗa wanka yayo me rai da lafiya ya fito sanye da blue bathrobe a jikinsa, farar fatar nan sai walƙiyar kyau da tsantsar jin daɗi take. Tsaye yakai gaban ƙaton mirror'n hannun sa ɗaya riƙe da ƙugunsa, ɗayan kuma yana sharce ruwan dake yarara saman jikinsa. *🦅 MIKIYA 🦅* *~We want an end to oppression💪~* https://chat.whatsapp.com/GiLzmY90dz17bRbw5yMYBg ____________________ *NA MARYAM NASEER* ~AMMEY LAYLERH ✍️~ ✯ *~🌠 JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~* Page 21&22 # ROMANCE # BLACK MONEY # Treason # Strong love # Right # Women's travel # The Secret Society # Oppression # KIDNAPPER'S # Informants # DEEP # BEST LOVE 🤍🔥✅ ★★★★ _5:6Am_ Ahankali ya shiga ware lumsassun idanunsa da suka yimay nauyi sosae kasancewar daren jiya ba wani baccin kirki ya samu ba, Zara-zaran fararen sawayensa ya fara zirowa ƙasa tare da miƙewa tsaye daga shi sai tattausan farin dogon na bacci a jikinsa. Jikinsa babu riga hakan shiya bayyana ƙaƙƙarfan surur jikinsa ɗan ƙaramin hasken daya haska ɗakin ya bayyana shati shatin muscles nashi. Bothroom shige tare da sakarma kansa shower ya gurguje yayi wankan haɗi da ɗauro Alwala, ɗaure da towel ya fita ɗayan hannunsa kuma riƙe da wani mini towel na daban yana tsane tulun sumar sa. Saida ya busar da lallausan sumar shi da Hair dryer tare da parking nata da robber beld. Har zuwa wannan loƙacin kuwa kyakkyawar Innocent face nashi babu sassauci ko kaɗan. Sanye ya fito cikin wata tsadaddar Morocco jallaba ta maza A nutse ya sanwo kansa cikin haɗaɗɗen parloun. Dasu Axton dake tsaitsaye a parloun ya fara cin karo. Ko inda suke bai sake kallo ba duk kuwa irin yadda suke miƙo gaisuwa. Masu sallah ne daga cikinsu suka rufa may baya dama jiran fitowar Boss in suke. 6:20am. Suka shigo gidan baki ɗayan su a parlou suka dakata shi kuma ya nufi ɗakin da Meerah take cikin majestical takunsa. A nutse ya sanya zara zaran fararen hannunsa ya tura room ɗin, Wani irin tsayawa chark yaji zuciyarsa tayi sakamakon daddaɗan sautin karatun Alqur'anin da kunnuwansa suka jiwo mashi. A hankali ya ware lumsassun idanunsa tare dabin wurin da sautin karatun yake fita

Table of Contents

Chapters

54 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54