Chapter 36
Chapter 36
AL_HUSSEIN ya bama wannan tight securityn umarnin su farfasa motar su fito dashi suyi masa shegen duka su jashi su kaisa gida. cikin cika umarnin alhussein suka diddira a motocinsu suka nufi inda motarsa yake. dai dai windown driver wannan mudurwar tayi knocking a hankali zaid dake kwance cikin motarsa ya kure A/CN yana latse latsensa a wayana ya dan dubi inda ake knocking glass na motornshi. da sauri ya sauke glass din fuskarsa ta bayyana dauke da murmushin mamaki ya furta. "Hey JESRA me kike yi anan?" dan bata fuska tayi tare da daura hannayenta akan windown tayi tagumi ta furta "unguwa zanje kuma yayana ya tare min hanya yaya kenan?" ta fadi cikin dan bata fuska kansa ya ciro ya kalli dandazon motocin. da suka taru a tsakiyar titin tare da sakin wani dan murmushi kadan ya furta "lallai kice yau dara taci gida kenan?" ta fadi daidai lokacin da security'n suka karaso wurin. Tafiya suka yi har zuwa bakin motar saidai ganin jesra tsaye a bakin motar ya sanya suka ja burki. domin su basusan waye a ciki ba sudai umarnin su may duma kawai aka basu. Bai san da zuwansu ba sai ganinsu yayi a gabansu. wani shegen kallo zaid ya jefa ma securityn tare da furta "Duk wanda yasa darty hands ɗinsa ya taba ni kuwa sai na kwantar dashi a gadon asibiti kuma ya bar aikin sa kenan har gaban abada, bama a cikin gidanmu ba harma kasar baki daya saina lalata duk wani offer nashi na samun aiki" ja da baya security'n suka shigayi suna barin wurin baki daya. jesra ce ta furfa "me yasa har abada a jawa oummey magana kake? bawa kai ba bawa shi wancen din ba! zuwa yanxun ya kamata ace kun fuskanci rayuwa daidai akie" ta fadi tana shiga cikin motar woyarta dake cikin hand bag dinta ta ciro ta kira driver'nta tace ya koma gida. Mazaunin driver ta zauna tana zare glass din idon ta ko kallon inda yake batai ba ta furta. "Ina muka nufa?" ..shima bai tashi daga kwancen da yake ba ya furta. "BELOW SNOW muka nufa" "gun wasa kuma me zakayi a wurin wasa?" "AIKI" Ya bata amsa a takaice tare da furta "ke ina kika nufa" "four seasons hotel alshaya na nufa tare da willtopin fun tiki back future" wani irin dan yatsine fuska yayi tare da furta. "nafa kusa janye wannan shegen aikin naki JESRA na sanya kai a hadari kina matsayin mace" saurin kallonshi tayi tare da banka masa harara ta sanya hannunta ta dunguri keyarsa tare da fadin. "to bismillah sa idanawan duniya kai duk abinda kake oummey ko paah basuce sun gaji da kai ba saini?" ta fadi daidai tana shan kwanar below snow din da suka kawo. a bakin wurin ta ajje shi tana fadin "bari na wuce domin nine nake son fara haska latest amazing story innan akaf kuwait" "take care ki kula sosai fatan nasara uktie" zaid ya fadi yana shigewa cikin gun wasa..... **POLAND** *Salman pov* A lullume garin yake sakamakon yanayin sanyin da garin yake da, Hazo ne ya yi wa samaniya ado ga iska mai ƙkarfi dake ta shi tana ƙkara haddasa sanyi irin mai shiga jika nan, yayyafin dusar kankara aka fara wanda hakan a wurin mazauna garin ba komai bane. A wurin bako kuwa wannan sanyin ka iya haifar masa da wata illar. *Analya's hotel* kayataccen hotels ne wanda ba kafasai people ke iya zuwa hotel din ba sai wanda yaci ya tada kai ne kadai ka iya xuwa hotel din analya's. 3:28pm cikin tsakiyar talatainin dare ne mai dauke da tsananin duhu tare da cushewar yanayi kasancewar babu yalwar iska ko kadan dake kai komo acikin daren,yayinda ko ina ya zama shiru babu motsin kowa ga wadan da suka so hakan. baki daya garin bama iyaka cikin hotels din ko ina ka ratsa hasken street light ne tako ta ina, wani irin sautine yake tashi daga wani sashi na daga cikin jerin rooms din dake cikin hotel din. sautin sosae yake tashi a cikin room din sautin ko nace growing din irin mara dadin jin nan ne. Salman ne kwance da wata black american wanda suke shike ayarsu a irin duniyar su ta marasa kan gado da aikata sabon allah. wani irin shafan saman kirjinta xuwa fuskan salman yayi, ita kuwa wasu shudaddun idonta ta dago da suke a rikide, cikin wani irin shegen salo ya ziro tongue nashi ya dan lashi saman kirjinta tare da saman idonta yana sake fxxk upp nata. wani irin gauron numfashi taja tana sake selling kanta zuwa gare shi taja dan jan yaji kadan. shi kuwa ogan sautin nishin sane kadai ke fashi sai zufan dake faman zubo mishi tako da ina, ita kuma sai sharce masa take da mini towel din dake hannunta. (Wa iya zubillah ubangiji ka shirya mana dukkan yan uwanmu musilmi a duk inda yake) 10:12am Sanye suka fito a tare manne da juna ita kuma sai wani takwar kwasasa kawai take yimay ita ala dole ya gama gajiyar da ita. cinyanta ya shafa da take manne da nashi cinyan tare dan kallonta kadan yana fadin. "ke dai kin fiye raki ne kawai dolly,amma kwata kwata round 4 kawai fa nayi" a iskance ta dube shi tana tura masa pink lips dinta tana sake shigewa cikin jikinsa. A gefen bed suka zauna a tare shida kansa ya shiga shafa mafa mayuka. Woyar sane tayi ring hannunsa ya mika ya yanwo wayar sunan daddynsa daya gani ne ya sanya shi daukan woyar nasa da sauri tare da mikewa yana barin wurin. "Daddy's boy ina son duk inda kake kayi kokarin dawowa 9" Saida yadanja numfashi kana ya iya furta. "Alright mebi ina tafe a cikin week din nan, domim har yanzu branch din da nake ta kokarin ganin na hada tare da mutanen nan be faru ba" "Dakyau yaro ne na sha'afane ma da zancen branch din ne ma wllh! Kadai san duk yadda zakayi kayi ka tabbatar muna da shere a cikin company'n (E)Graup din nan daddy's boy" Dan shafar sumar kanshi dake adan hargitse yayi tare da fesar da numfashi tare da cewa, "Don't worry daddy zanyi duk yacce zanyi ganin mun hada hannun jari da mutanan nan" "Fatan nasara yarona" Daga haka suka yanke woyar shi kuma ya koma ciki suka karasa kimtsawa shida dolly suka fice yawan shan iskar su da shan chocolat...... *LAGOS* ÆK Zaune yake daga bakin kayataceccen pool din dake kewaye da flowers kawawa masu launi daban². kafafunsa zube a cikin ruwan yana wasa dashi, hannuwansa duka biyun ya hada ya tallafi kasarn keyarsa lumsassun idonshi a rufe ga wata kalar iskar da ake kadawa me dan karen dadi. Sai hakan ya bada wani kalarn yanayi na daban. yanayin da zaka so kasancewa a gurin idan kana cikin ko wane irin hali zaka iya zama gurin dan nishaɗi, jikinsa sanye da kananun kaya na shan iska blue inda colorn yayi matukar haskaka kyakkyawar fuskarshi. dogon hancinsan nan irin na larabawa da ya kara fitowa dodar, lallausan gashin kansa kuma yana sanye ne cikin Shower cap gudun kar ruwan ya jika may gashin. Ware idanunsa da suke a lumshe yayi sakamakon *ORCAS* din da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54