Chapter 20
Chapter 20
da idonsa. Jingine take da jikin gado idanunta a lumshe hannuwanta duka biyun suna a saman gadon ne. Karatun take rairawa cikin sassayan sauti irin mai raunata zuciyar nan tamkar *AFIf MUHAMMAD TAJ* wannan shashararren mahaddacin Alqur'anin mai girma wanda yayi shura a duniyar yanar gizo dama duniyar baki ɗaya. Har yadda yake motsa lower lips in nan nashi haka meerah ke karatun cikin sanyi da sanyaya zuciya cikin suratul YUSUF. Kafeta yayi da catly eye's nashi yadda karatunta ke ratsa zuciyarsa, da kuma yadda hawayenta ke sobbing ahankali a saman kyakkyawar fuskarta. Samun kansa yayi da motsa nashi lower lips in ta hanyar binta. Jingina yayi da jikin ƙofar tare da jan idanunsa ya lumshe duk wani tarin ƙunci da zafin zuciyar da kansa ke ciki ya nema ya rasa loƙaci ɗaya. Ahankali ya shiga buɗe idonsa dake a lumshe sakamakon yadda yaji a jikinsa kallonsa ake, 4 eye's suka yi shida Meerah domin samm itama bata san zai buɗe idon har ya kamata tana kallonsa ba. Luuuuuu yay kamar lumshe su amma kuma bai lumshen ba hakan yasa tayi saurin kawar da kanta daga kallon kurillar da take may. Folding hannun sa yayi a saman ƙirjinsa tare da harɗe ƙafafunsa wuri guda. Saurin ficewa yayi a ɗakin Kamar wanda ya tuna da wani abu. Zaune yakai saman turkish Royal bed insa tare da cusa hannuwansa cikin kwantaccen gashin kansa. Ƙarar da woyansa ya ɗauka ne ya dawo dashi hayyacinsa, Dubawa yayi ganin sunan *Armstrong* ya bayyana shine ya sanya shi peak calling ɗin tare da manna woyar a kunnensa. "BOSS I'M BACK" Aka faɗa daga cikin woyarsan. Wani lalataccen murmushi Ak ya saki tare da furta. "Ur well come 2 u Lion🦁 🫂" Daga tacen ma murmushin shima ya saki yana faɗin "thanks U Sir" tare da sara masa don har ƙarar ƙafar daya buga Saida Ak ɗin yaji, kasancewar sa mutum mai kaifin ji. ★★★ Tun ya fito tarin guard ke famar sara mishi har ya nufi kitchen fridge ya buɗe. Anan ɗin madai tarin maid ɗin dake ta faman ayyukansu ne suka shiga kaida shi cikin girmama, domin kowa dake gidan yasan matsayin Armstrong ɗin. Kai tsaye Grilled chicken, Chicken cutlet, Shredded sauce ɗin da suka gama shiryawa tamkar a restaurant ya bubbuɗe Saida ya gama research na komi dake kitchen ɗin, kana ya ɗauka tare da ɗauko ruwa me sanyi sosai guda ɗaya ya ɗauko ɗaya marar sanyi tareda glass cup ya jerasu a trey, kana ya fita kai tsaye ɓangaren Ak ya nufa. Tun daga farkon shigarsa parloun har zuwa ƙarshensa gaisuwar ban girma Armstrong ke karɓa daga zaratan samudawan Ak ɗin. Knocking yayi ahankali Shiru babu alaman Ak ɗin ma yaji baiyi saurin sake knocking ɗin ba ya ɗan Jira na kamar 3 mints kafin ya sake ɗan buga ƙofan a hankali. Ahankali ya buɗe idanuwansa a ɗan galabaice domin baccin daya fara bawai ya gama ɗaukar sa bane duka, ɗan kallon ƙofar yayi cikin qaramin sautin da baiyi tinanin ma za'a ji ko ba za'a jiba furta. "Come in!" A nutse ya murɗa handle ɗin bedroom ɗin tare da shigowa, ni'imantaccen sanyin da kuma qamshin da ɗakin Ak ɗin keyi Armstrong ya shaƙa. Da kyakkyawan murmushin da shine kaɗai ke iya samu daga Ak ɗin ya tarɓi Armstrong ɗin. A nutse Armstrong ya ajje trey in tare da ɗan hugging Ak ɗin, wani ƙayataccen murmushi Ak ɗin ya sake saki a karo na biyu tare da ɗan tapping gadon bayan Armstrong ɗin tamkar wani yaro. A tare sukayi breakfast ɗin bayan sun kammala suka nufi study room ta cikin ɓoyayyar hanyar da daga Ak ɗin sai Armstrong ne suka san da ita. Wasu abubuwa masu matuƙar mahimmanci saisae Armstrong yama AK bayaninsu bayan ya gama zana masa su a bayyane. Daga nan computer room suka kuma nufa anan kammm sun ɗauki loƙaci baɗan kaɗan ba. "Yes Boss na fahimta Insha Allah ba za'a samu matsala ba" Saida Ak ya rumtse idonsa da ƙarfi tare da matse hannuwansa, shifa a cikin rayuwarsa ya tsani jin wannan kalma ta matsala. Noding kansa yayi tare daci gaba da numa Armstrong duk yadda yake son komi ya tafi masa a yadda ya tsara. *ISA MANU EMFIRE* *Salman POV* Ahankali yake saƙƙowa daga stairs zuwa katafaren falon dako gidan shugaban ƙasa sai haka, ahankali yake saƙkowa yana yi yana duba tsadaddar agogon deke ɗaure da tsintsiyar hannunsa. Daidai loƙacin wata babban mace da a ƙalla zatai 57 tana sanye da shiga na alfarma, tabuɗe ƙofar wani ɗaki wanda ga dukkan alamu kitchen ne sabida ƙamshin girke girken daya cika ko'ina tafito bayanta kuma wata maid ce dake sanye da uniform ɗin masu aiki tana riƙe da babban warmer da alamu abinci ne aciki. Tsayawa tayi bayan matan itama ganin uwar ɗakin nata ta tsaya itama, wani ƙasaitaccen murmushi ta sakinma yaron nata kafin ta ware masa hannu, Cikin ƴar tafiyar sassarfa Salman yazo ya ɗan yi hugging Mom nashi. "Good morning My love" Ta faɗa ba tare kuma tajin amsar shiba ta tubi wannan maid ɗin tare da furta. "Zeeynab kai kulan dining" sanan tacigaba da tafiya wuceshi tayi tai dinning taja kujera tazauna taɗau mug tareda buɗe flask ta tsiyayan ruwan zafi sanan ta waigo ganin har lokacin yana tsaye inda ta barshi yasa ta furta "anan zaka tsayane ne ba break zakayi ba" Saurin janye idonsa yayi daga mayen kallon da yake bin zeey dashi. Rashin ƙin masa magana da tayi ba ƙaramin ƙona ransa yayi ba ko a daren jiya ƙira nawa ya mata taƙi ta amsa. In banda ma samun wuri har tana ƴar aiki shi Salman Isa Manu ya ɗau waya ya ƙirata taƙi ta amsa. "Hmmmmmm!" Yaja ajiyar zuciya tare da nufar dinning ɗin. "We're in my daddy?" Ya faɗa yana kallon Mom nashi, "na mishi magana kasan shi da shegen baccin tsiya mebi komawa yayi" ta faɗa tana wani yatsine fuska. "Keeee zeey yi maza je bedroom ɗin Alhaji ki sake may magana" "To!" Ta amsa tana yin sama da wani irin munafin kallo Salman ya bita, A hankali ba tare da knocking ko neman a bata izini ba ta murɗa handle door ɗin ta shiga bedroom kanta tsaye, fitowar sa daga bathroom kenan yana sanye da rigan wanka jikinsa sai ɗigar ruwa yake. Wani shegen kallo zeey ta shiga bin jiki Isa Manu dashi. Shima kallon ya shiga binta dashi da hannu ya mata nunin tazo. Har da ƴar sassarfarta ta haɗa wajen zuwa gare shi saman jikinsa ta faɗa. Wata shegiyar ajiyar zuciya ya sauƙe tare da naɗe ta da hannayensa a cikin jikinsa, hannunta ta cusa cikin tsakiyar ƙirjin sa tare da kwantar da kanta a jikinsa tana furta "I miss U Alhajina" Wani jahilin murmushi ya saki irin wanda saidai kaji sautin fitar san nan. Kafin ya fara ƙoƙarin tura hannunsa cikin jikin ta, da sauri ta zame daga jikinsa tana faɗin. "Sorry Hajiya ce tace ka fito breakfast" Taga haka tayi saurin barin ɗakin gudun kar tayi lett. "Hajiya yace yana zuwa" wuff ta faɗa kitchen daga haka, tsamm Salman ya miƙe shima yana nufar hanyar kitchen ɗin, "Ina kuma zaka je?" Mom ta tambaya. "Coffee zansa yarinyar cennnnn ta haɗa min naga babu...... Ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54