Skip to content

Chapter 17

Chapter 17

Mikiya Book One Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
Download Book

zagayowar ranar haihuwarta ta wata ɓoyayyar Number. Ga abinda sakon ya ƙunsa. *_ OHhhhh On your birthday, I want to remind you that you are special, not only to me but to all those who are privileged enough to know you for the amazing person you are. People like you are hard to come by, but getting to have a woman like you is indeed a gift, People tell me that the best years are still to come. I have to agree with that because my upcoming years will be spent with the world’s most amazing woman. Happy birthday to someone who improves every life she enters. You always know how to make an impact, but none so strong as the one you made on my heart. I will turn your black and white world into full-blown technicolor. Happy birthday to the leading actress of my JAAN my SUNSHINE, If anyone is deserving of all the happiness in the world, it’s you, you are a wonderful mom, a loving woman, and a fantastic human being. Happy birthday 4ever❤️ Barka da zagayowar ranar haihuwa my JAAN May your birthday be filled with joyful moment❤️_* Tun bata kai ƙarshe ba taji wasu zafafan hawaye suna bin gefen kumatunta *"ALHAMDULILLAH"* Ta faɗa cikin wani irin amon murya Incheerfully. "ABTINI MEERAH, I Missed her with All my heart ANNE ki kaini wurin beloved Nima" Raiha ta cikin muryan da yaci kuka sosai. "DIDI adda'armu take da bukata yanzu Raiha kici gaba dama addanki adda'a Allah ya bayyana mana ita cikin amincinsa..... Da sauri Hajiya Hajiya umma dake tsaye tun ɗazun ta sanya bayan hannunta tana sharce ruwan hawayen tausayin Anne'n, Wacce ta kasance itane tamkar uwaa ga Anne'n. Domin wani irin girma take bata irin na ƳA da UWA. Labulen ta tura tare da shiga ɗakin da sallama kasa amsata duk suka yi domin rumgume junansu sukayi suna wani irin kuka me tsuma zuciya. Zaune takai kan ɗaya daga cikin kujerun parloun. "Shin dama ashe idan Allah ya jarrabi bawansa da wata ƙaddarar kuka ake AYSHATUL HUMAIRA?, Allah ake miƙama dukkan al'amurran ata kai kuka a gareshi domin shine buwayi gagara misali mai kowa mai komai! Ce ALHAMDULILLAH" "ALHAMDULILLAH" Ta sake maimaita wa cikin ɗacin murya, kafin ta kife kanta saman ƙafafun Hajiya umma cikin wani irin raunin murya ta shiga faɗin. “Ni ma ina da buri ina da mafarkai irin na kowacce ƴa mace ina da burin na rayu tare da ƴaƴana ba kamar yadda nawa IYAYEN suka zabi wulaƙantar dani ba. sai dai kash ƙaddara ta shata min liyi da hakan ta sanja min nata salon yadda alƙalamin ya zana dole haka zanbi babu yacce na iya. Ni musulma mace me ƙarɓar ko wacce iriyar aduk yadda tazo min. Daga loƙacin da Akayi kidnapping DIDI sai tsoro da fargabar me zai faru ya tasoni gaba! Amma dana tuna Allahu buwayi gagara misali sai tsoron hakan ya fita a raina. Zuwa yanxun yaci ace na daina ma ko wacce iriyar ƙaddara kuka UMMA idan nai duba da yadda zanen tawa ƙaddarar ta kasance min. Kenan ƙaddarar ɓatan DIDI Share fagen wata tafiya ce mai sarkakiya da ɗaure kai. Wata kalar ƙaddara ce mai rikitarwa shimfiɗa ce wacce take tafe da nata salon. Yaushe wannan rufaffen sirrin dake shimfiɗe a cikin zuciyata! Zai fito fili?, A cikin ko wacce rayuwa akwai mutuwa haka ma a cikin mutuwa akwai rayuwa toni a wanne mizanin nake? Mabuɗin kowacce ƙofa makulli ne sai dai Ni tawa ƙofar wani irin wawakeken rami ne wanda aduk loƙacin da wani yayi yunƙurin bi ta cikinsa yake ruftawa dashi. Shin Me nama nawa IYAYEN da suka zabi wulaƙantar dani? Ki bani Amsata UMMA!!!.......... Ta faɗa da wani irin gursheshen kuka irin wadan yake fitowa daga cikin tsakiyar ƙirjin nan "ALHAMDULILLAH Allah abin godiya Allah mun gode maka" Sune kalaman da Hajiya umma tayi ta maimaita wa kafin ta shiga nanata kalmar _INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJI'UN²_ Hakan ya sanya Anne kamawa itama suka hau maimaitawa a tare harda ma Raiha..... By AMMEY LAYLERH ✍️~ *🦅 MIKIYA 🦅* _Mai hangen nesa 👀_ *~We want an end to oppression💪~* https://chat.whatsapp.com/GiLzmY90dz17bRbw5yMYBg ____________________ *NA MARYAM NASEER* ~AMMEY LAYLERH ✍️~ ✯ *~🌠 OFFICIAL MIRRAH 💫~* Page 19&20 🤍🔥✅ ★★★★ *_KUWAIT_* _Kuwait officially the state of Kuwait. Is a country in west ASLA.. it is situated in the northern edge of Eastern Arabic at the tip of the Persian gulf. Bordering Iraq to the north and Saudi Arabic to the south. With a coastline of approximately _ *_KUWAIT_* *_7:16pm_* _ARABELLA BEACH HOTEL_ *_Bad decisions mayco lates is let's party alcohol our later. The palms beach_* ★★★★★ Wani irin deep romantic sound ne ke tashi ƙasa sosae cikin wata iriyar romance voice ne ke tashi cikin muryan larabawa. Sanye yake cikin wasu fitinannun fararen qanannun kaya da farar singlet yayi stocking farar singlet in ta cikin wandon ya ɗaure da belt. Sai farar rigar daya ɓalle duka maɓallanta ya barta a bude. wuyanshi rataye da guitar yana kaɗawa ahankali.... Abinda zaifi ɗaukar hankalinka a wajen shine tarin jama'ar dake cike da wurin, yadda kasan tururuwa sai ihu suke da whistling yayinda shikuma ke rero waqarshi cikin cool voice nashi cikeda nutsuwa da kuma burgewa. kamillaliyar fuskarnan tashi ma'abociyar fara'a dakuma yadda dimple dinshi ke loɓawa shine abu mafi ɗaukar hankali a gareshi. Idanunshi a lumshe suke wanda hakan yaba zarazaran lashes ɗin shi damar haɗewa, ga uwa uba pointed nose ɗin shi daya dace da fuskarshi. Dama duk wani ɗan zafin Kai duk inda 8pm to a Arabella hotel take mashi kowa hankalinshi da imaninshi ya tattare ne akan wannan tsayayyen matashin dake tsaye gabansu. kanshi sanye da headphones samm babu ko pcarp a kansa, sai kwantaccen gashin dake nan kwance saman qeyarsa irin na cikakkun larabawan nan in banda walwali da ɗaukar idanu babu abinda sumar take aikin yi, ga wani irin qamshin haɗa haɗen mayuka masu azabar ƙamshi da tsada keta faman tashi. Har wani irin luuuuuu ya keyi da idonsa alamar waqar na hawan kansa sosea Tsaiwarsa ya ɗan gyara hannuwansa zube cikin aljihun wandon sa idonsa lumshe, Cikin wani irin Sound wizard In dake tashi a cikin iyaka zagayen room ɗin da yake. Ga color's blue red popple dake haske irin ta cikin dum Night ɗin room ɗin. Mutane sai ihu da whistling suke suna ƙiran *_ZAID EMAAR's_* *_ZAID KUWAIT_* Shi kuwa ya riga yayi nisa Afif tajuddeen ne ya hauro kan step ɗin da ZAID ɗin ke tsaye ɗan raɗa ya masa a kunnen sa kafin ya lalubo tafin hannun ZAID ɗin ya saka mishi BURGER yana barin wurin. _9:30pm_ ya tashi duk da kuwa maganar da Afif tajuddeen ya raɗa mashi amma saida ya gama harkan gabansa.Duk da haka Bai samu kansa daga barin hotel ɗin ba sai 10:10pm. Yana fitowa coumpaun ɗin hotel mahaukatan security'n dake girke da wurin suka yi saurin buɗe may ƙaruwar 2024 Toyota grand Highlander. Yana faɗawa ciki suka ma manyan motocin key tare da cilla hancinan motocin nasu kan shimfiɗeɗen kwaltan babban birnin kasar Kuwait ɗin. A gaban wani irin Mahaukacin katon gine nema zance ne ko mention OHO min, amma dai zanen ginin kai da gani ma ba sai an tsaya baka amsa ba zaka gane

Table of Contents

Chapters

54 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54