Skip to content

Chapter 14

Chapter 14

Mikiya Book One Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
Download Book

zo bakina. Ledar takawey ɗin dake gaban gadon naja bisa dole zuwa gabana. Domin kuwa in banda kukan yunwa babu abinda cikina yake. Kaɗan na ɗan chakala na ture gefe domin ma samm sai naji bana jin cin abincin ma. Mahaukacin ƙamshim da hancina ya shaƙar min ne ya sanya ni saurin ɗago kaina zuwa Said ɗin da naji ƙamshim na fitowa. Da wannan idanuwan dana zana na fara cin karo, wanda har ƙarshen numfashina baran taɓa mancewa dasu ba. Sanye yake cikin wasu tsadaddun luzary Ride vizzon sky blue colour daga ƙasar rigar kuma fari kaɗan irin hadarin Dubai ɗin nan ce dai.sai lallausan farin wando trouser kansa sanye cikin hular luxary supereme irin ta sanyin nan sai facemask irin Turkish ɗin nan shima, yau kam babu glasess ɗin da yake toshe idonsa dashi. Fuskarnan a matukar haɗe. Chair lind ɗin dake gefe da gadon ya janyo zuwa gabansa, zaune yakai zama irin na wanda suka isa zama ne irin na zaratan sarakunan da suka kai sarakai ba muna sarki ba. Wanda hakan da yayi ne ya shagaltar da Meerah a kallonsa. "What wrong with you flower pie?" Ya faɗa cikin daƙilallalliyar muryansa, a rikice ta dawo nutsuwarta tana dedeta kanta, tare da hararar inda yake zaune. A fusace ta furta "miye Amfanin kidnapping na da kuka yi?" Wani malalacin kill smile ne ya subce mishi a bazata. Domin samm baiyi zaton bakinta zai iya murta wata magana ba, amma kuma idan yayi duba da tsaurin idonta da tsaya samm hakan ba abin mamaki bane. "Wannan bakin naki zai kaiki ya baro ki silly girl! Idan kika ce zaki buga game da Ak to kuwa tabbas zubar hawaye bata shirya barin idaniyarki ba ke nan" Cike da tsiwa da son hana ganin lagona na sake maida fuskana gare shi tare da furta "Never for ever ka rubuta ka ajje Ni Meerah Abdullahi gwani saina sanya ka gudun ceton rai a tsakiyar karnuka" A bazata yaji sauƙar kalaman nata don haka ya zuba mata cat eye's nashi tare da folding hannun wansa saman ƙirjinsa. Don shi maganar nata dariya ne yaso bashi amma dake tantirin kansa ne hakan ko ajikin shi. Saima gira ɗaya daya ɗage mata tare da furta "weldone pie" tare da juyowa da kallonsa a kanta ya sakar mata wani lalataccen murmushi. "Tabbas kuwa karen zai mutu da haushin kurar" ya faɗa idonsa cikin tsakiyar nata idanun still murmushin gefen bakin nan bai bar fuskarsa ba. "Bad boy da dukkan alamu kana wasa da wannan Meerah ɗin amma dai muje zuwa musu iya magana sukance ba'a san maci tuwo ba sai miya ta kare" Cikin majestical takunsa ya nufo inda nake tare da matsowa daf dani. "Did I look like a comedian to you?" Yana faɗar maganar ya nufi hanyar barin bedroom ɗin baki ɗaya cikin nutsatstsen takunsa mai cike da ƙasaita. Bayan ya mata wata halamar data gaza fashimtar kota miye. ______ Shigar Isa Manu a zancen ya saka ƴan sanda sake ɗaukar zafi, Dan a yanzu D.c.o ɗin ne ma da kansa yake gudanar da binciken kidnapping ɗin Meerah ɗin tare da Inspector atya murail. Al'amari kamar wasa akan ɓatan Meerah ƙaramar magana na neman zama babba. Dan ƴan sanda sun matuƙar zafafan bincike akan maganar duk inda ka wulla magana ɗaya ce, duk da kuwa shi kansa Isa Manun kidnapping yarinyar yaso yi. *🦅 MIKIYA 🦅* {Mai hangen nesa 👀} *~We want an end to oppression💪~* https://chat.whatsapp.com/DGIo9iiSjlgJPPqFHNtddH *NA MARYAM NASEER* ~AMMEY LAYLERH ✍️~ ✯ *~🌠 OFFICIAL MIRRAH 💫~* Page 13&14 #ROMANCE## #BLACKMONEY #KIDNAPPING *DRUG TRAFFICKING #AGGRAVATED ROBBERY## #AMAZING W*w(☞ ಠ_ಠ)☞ https://www.aihausanovels.com.ng********** Ai Hausa Novels **************** *************************⬆ ********************** DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog. Visit > https://www.aihausanovels.com.ng Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post. ******* FOLLOW US ****** WhatsApp Number: 08104493215 Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu. ********************** ⬇ ************************** *************** Ai Hausa Novels **************** ********************** ⬆ ************************* _______________________________ ***Sosae police report ɗin da suke kan aikin nemo wanda sukai kidnapping yarinyar tare da case na Isa Manu suka sake ɗaukar zafi na gasken gaske.duk da shi kansa bai san inda kansa yake ba tunda yana very critical condition ne, wanda hakan keda matuƙar haɗari sosae. Duk wasu wuraren da suka san zasu sami news ko yaya ne samm basa wasa da damar su, gashi babban yaron Isa Manu'n wanda baya a Nigeria'n ma yana daga ƙasar Poland ne yayi stating ƙarar . sannan yasa a tsananta binciken case ɗin duk faɗin Lagos dama kewayenta ya kuma yi musu albishir ɗin kyauta mai tsoka, muddin suka samo masu hannu acikin case ɗin. Abinka da manya nan da nan suka bazama don sosai ya mugun sakar musu kudi masu gwaɓi, tako ta ina jami'an tsaro sun ɗau zafi sosae kawunansu ya ɗauki ɗumi. Kan kace me maganar tayi spreading kamar gobara a bushashshen ciyayi. Gidan su Meerah sosae hankalu suka sake tashi ganin malam Abdullahi yana a mugun yanayi,ga Amma dake hospital har yau bata san inda kanta yake ba. Sai wasu siraran hayawe da suke ɗan zubo mata time to time sosae likitoci suke iyaka bakin ƙoƙarin su akanta. Sai dab da Asr Amma ta farfaɗo abu na farko data fara nema itane Meerah. "WHO WHY su waye ? Su waye masu son rabani da hasken rayuwata! Su waye ku?¿" Dr nimra dake tsaye tun farkon farkawar Ammance ta shiga bama Ammn baki akan ta kwantar da hankalinta. Sadda kanta kawai ƙasa not saying anything saidai ita kaɗai tasan irin halin da zuciyarta take a ciki da irin ɗacin dake danƙare acen cikin tsakiyar ƙirjinta. A hankali ta maida idanunta ta lumshe tana haɗiye yawun daya tokare makoshinta, zafi mea mugun raɗaɗi take ji a zuciyarta ji take kamar ana gasa mata zuciyar a oven ne kuma a tarfa mata narkakkan Salman. Meerah ita kaɗai ce jininta daga ita Raiha sune suka maye mata gurbin ƴar uwa, ɗan uwa, UWA,UBA dangi baki ɗaya. Su kaɗai ne hasken rayuwarta kuma sannan rana tsaka ace irin waɗannan muggan musifun sun faru da rayuwarta?. Ita da Meerah ɗin ta kuma har ake tunanin ma zata kwantar da hankalinta abin ma da bazai taɓa yi yuwa ba kenan. Ahankali ta maida idanunta ta lumshe tana jin yadda ƙirjinta yake mata wani mugun bugu tarkar ƙirjinta zai fashe zuciyarta ta fito fittt haka take ji. Faɗowar mutum ajikin da kuka kukan da aka fashe mata dashi ne yasa ta san Raiha Raihan tace a jikin ta. Wani irin ƙanƙameta jikinta tayi domin gani take itama amana iya kidnapping nata kamar meerah'ɗinta. Ahankali ta shiga ɗan bugun gadon bayanta comfortably tana streaming abubuwan dasu faru da ita koma tace suke kan faruwar. Malam Abdullahi da ya zuba mata idanunsa tun farkon shigowar su da Raiha ne ya ɗan shiga takawa zuwa gareta jiki a matuƙar sanyaya. "Ita ƙaddara wajibatunce akan ko wane bawa kuma mumini mai iman domin Allah baya taba dorama bawansa kaddarar da bazai iya dauka ba. Kana ita kaddara

Table of Contents

Chapters

54 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54