Skip to content

Chapter 2

Chapter 2

Mikiya Book One Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

ɗauke da rantsatstsun narkakkun manyan motoci,wanda a ƙalla zasu iya kaiwa ki manin guda ashirin zuwa da biyar haka, gefe guda kuma ɓangaren mashi nane babu colourn da babu, gaban wani lifan ya tsaya wanda yafi kama da haɗa shi akayi taka nass don baiyi color da sauran lifan ɗin da nasa ba gani ba. Cikin wani irin salo ya haye saman lipon ɗin yana bashi wuta, dake already dama bodyguards ɗin sun san ya saba fitan dare irin haka yasa sammm basuyi mamaki ba. Kuma idan zaiyi fitan dare sammm baya fita da kowa shi kaɗan sa yake fita abunsa, haka ya shiga tsala gudu a saman titin wanda hasken sololi suka haske titin tamkar rana, Gaban wani babban club ya Park na lipon nashi kallo ɗaya zaka ma club ɗin tun daga waje kasan cewa Yes na wanda suka isane, idan kashigo cikin club ɗin kuwa kai karan kanka kasan bana wasan yara bane ko daga yadda aka zuba uban security. Kai tsaye diro daga saman lipon ɗin tare da kutsa kansa cikin club ɗin, matane gasu nan reras wasu na rawa nashan love wasu kuwa ko motsin su ba'a iya ji, sai dai kaji sautin growing nasu na tashi wa'iya zubilla ya Allah 🤲😭 kaci gaba da tsarkake zukan mu ya Allah. Vibrating ring doorbell sound ɗin da wayan shi ya soma ne ya sanya shi dakatawa daga shirin shiga ɗaki me NO 0023 da zai yi, a tsayen da yake ya fiddo da tsadaddiyar wayarsa Samsung Galaxy S2000 rear end yana duba wayan da yaji faɗiwar saƙo yashigo masa yana dubawa, yana tafiya zuwa entrance din shiga ɗakin, wani lafiyayyen security door ne awajen da kana gani kasan wannan ba anyhow ur common club bane domin komai na club ɗin abin a kallane, yana ganin saƙon ya meda wayar cikin aljihun wandon, kai tsaye kuma ya tura ɗakin. babu zata babu tsammani ƙaton mutumin dake up&dwn kan wata koɗaɗɗaɗiyar badurya ya zabura, domin dama a tsoran yake. Laluben wandon sa ya shiga don suturce jikinsa, cikin zafin zuciyar daya motsa masa ya rumtse idonsa tare da harbin gaban mutu min, wanda tsabar rikiɗar da yayi ne ya sanya sam bai san zuwan mutumin gaban sa. Wata razananniyar ƙarar azaba ya saki yana rufa duka hannuwansa biyu a gabansa, cikin azabar kururuwaya ya shiga faɗin. ” I got out of the case, will my strength come back to me, or I will die! AK what happens What is wrong with me in life that you want to see my back, Woooooo wiiiiiiiii huhhhhhhh ahhhhhh Pain, pain, pain” Haka ya shiga hargitsa kalamansa wanda Ni ban fashimci ko manganun waye ba. Wanda naji an ƙira da AK kuwa ba tare daya tsaya sauraran kururuwan wannan dattijon fa ya juya yana barin ɗakin rai bace. ɗaki mai 117 ya kuma nufa. Shiru alamun babu wata rai mai Numfashi a wurin duk inda ya gitta sai kaga manyan security na sara masa, haka ya ratsa har petal na dakin. Wani irin gurnani na ringa jiyowa irin na ceton ran, kafin naji an sheƙe da wata uwar mahaukaciyar dariya, cikin sautu me amo kunnuwana suka fara jiwo min wasu kalamai "Ke a tunaninki har kin wani alhakin da kika isa tona min asiri Kina ƙarƙashin ikona REEYAH, akwai dubin ki kafin ke amma sun buga dani sun barni, domin ni AUDU BASHASHA ban fito ba Saida na shirya, ayau zaki sheƙe reeyah bayan na wulaƙanta rayuwarki na yagalgala ta” da ƙarfin masifa ya shiga fincikar kayan dake jikinta, da iyaka ƙarfin da ya saura a jikin ta, tayo kaki ta tofa samar baƙar fuskarsa, cikin muryarn da taci kuka harta gode Allah ta ce. ”Wawa! Jaki, dabba, daƙiƙi, wai kai a tunaninka kama ni! Kayi? to ka sani wannan karon ma shine ya kama ka, shine ya ɗana maka tarko kuma dole yayi wining wasan” A ɗan razane ya dube ta kafin fusata ya ce, ”reeyah sau nawa wai ake haifo shi?! shi wanene menene abinda yake taƙama dashi. Dariya mai tafe da hawaye ta saki loƙaci guda, sai kuma ta shiga nuna shi da yatsarta manuniya tana faɗin. "Wai ka tsorata ne, ka sani sau dubu billions dollers ake haifo irin sa, kuma shi ne wanda baya mutuwa, EAGLE" Ratsatsa haka sautin kararn fashewar glasses in daya ma dakin ƙawanya ya bada loƙacin da wannan mutumin me ɓoye fuskarsa ya faso ɗakin, a razane a kuma kiɗeme mutumin daya ƙira kansa da AUDU BASHASHA yaja baya yana zare jajayen idonsa irin na mugyaye. P-carp ɗin dake samarn kansa ya zare a take wata kyakkyawanr fuska ta bayyana wacce kallo ɗaya zaka masa ka san wannan ba daga ƙasarmu ya fito ba, kunnen ɗaya na gefen hagu na manne da wani gold ring bari ma daya huja. gun ɗin dake maƙyale a bayan wandon jikinsa ya ciro yana fasa kan wannan mutumin a take ko shurawa bai yiba, ko inda budurwarn nan take bai kalla ba ya sanya kansa yana ficewa a ɗakin, bayan ya ɗebe duka wayoyin mutumin duka biyun, yana bi ta wani door na daban ba wanda ya shigo ba. A hankali yake saƙƙowa daga saman benen hannuwansa zube cikin aljihun wandon sa, yana tafiyar nan nasahi tamkar wani King Yana sanye da wasu haɗaɗɗun riga da wando na trouser, yayinda fuskar nan ke sakaye cikin sun glasses ya sanya hular jacket ɗin dake saman kayan jikinsa, sannan ya sanya face mask. gentle yaci gaba da saƙƙowa zuwa downstairs, jikin sa na fidda wani irin fitinannen ƙamshin perfumes nasa mai kwantar da hankalin mai shaƙa A ƙasaitance ya kai zaune zama irin na sarauta saman Royal caution ɗin dake jere a parlourn, binsa da ido wannan samudawan suka ci gaba dayi har sanda ya fara sarrafa system nashi. Cikin kwanciyar hankali yake danna laptop nasa ga sanyin A/cn na ratsa ko ina na parlourn, duk yadda suke faɗin "Boss good morning, Boss good morning!" Amma ko saurararsu bai yi ba. Ba tun yau suke anya kuwa AK cikakken mutum ne kamar kowa, daba da murɗaɗɗen mutun ne shi wanda baka taɓa gane gaban sa bare bayan sa, kullun cikin gindayar da mutane yake, sai ka rasa ina ya dosa kwata kwata, shin wacce iriyar zuciyace gare shi Sammm baya tsoron mutuwa, A yayin da sojoji suke tsaka da musayar wuta zaka yadda kowanne soja ne sanye da bulletproof, domin kare harsashi daga shiga jikin su. Amma banda AK, yayin da kowa ke gudun mutuwa to shi tunkararta yake shi yasa ake masa laƙabi da mutumin da baya mutuwa. __________★★★ *Nigerian army headquarters Lagos* Tun daga farkon shiga headquarters ɗin zaka fashimci ba lafiya, domin ta ko ina ta ko wanne saƙo da longo kewaye suke da manyan sojoji masu jini a jiki. A babban ɗakin taron dake cikin headquarters ɗin, duk wani army dake da babban matsayi ne kewaye a cikin ƙaton ɗakin, suna Zazzaune saman kujerun da kowanne ke pacing dan uwansa, a matuƙar fusace mr. President ya doka saman table ɗin dake gabansa, cike da ƙonar da zuciyarsa ke masa da kuma takaicin wannan abu ya dago jajayen rinannun idanunsa yana zuba su saman duka soldier's ɗin dake zaune cikin Office ɗin. "What are you doing

Table of Contents

Chapters

54 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54