Chapter 46
Chapter 46
wasu files a cikin dakina kusa da gado. tayi tsam da ranta tana kallonsa. sannan ta Mike ahankali ta nufi dakin. mami ta bita da kallo tayi murmushi tace kasan daman haka shi mai hakuri yake bai iya fushi ba . Abdullah bai yi wani yunkurin binta ba sai gata ta dawo tace bata gansu ba. ya sake fada mata inda zata sha wahalar dubawa. ta juya ta koma Jim kadan shima ya Mike ya yiwa mami sallama tana kallonsa tayi murmushi. tana sa musu albarka. Yana shiga yasawa kofar key . tana juyowa sukayi ido hudu dashi .ya kashe mata idansa daya . ta bata fuska tayi kmr bata gansa ba . Ahankali ya karaso suka hadu. muryata a sanyaye tace ban gansu ba . Yasa hannu ya rukota ta goce tace bana so haka fa . ya fizgota da karfinsa ya rungumeta tsam ajikinsa. suka fara kokuwa tana ya kyaleta ita bata so . Amman ina karfinsu ba daya dole ta hakura . Abdullah yasoma romancing dinta yana taci kukanta duk ya yage mata kayan jikinta yayi jefa dasu gefe sai rabata da komai na jikinta .... __ MMN SUDAIS CE
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46