Skip to content

Chapter 34

Chapter 34

Zuciyar Masoyi Book Two Complete Hausa Novels 1,154 words 0 views Progress saved
Download Book

tana sauke ajiyar zuciya" ya kai hannu ya gyara mata gashin kanta da suka gama bajewa , ta lumshe masa tsumammu idannuta hade da dan dukan saman kirjinsa ta turo masa baki sannan Tace so kake ka gajiyar dani dayawa ko ,dan kar in samu karfin zuwa gidanmu ko? ya kashe mata idonsa daya alamun haka ne. Tace Allah bazan yarda ba ko bazan iya tafiya , ni dai a kai ni naga innata ya dan gyara daga kwanciya da yayi "ya jingina bayansa da jikin gado still yana rungume daita "ya dan shafo dukiyar fulaninta sannan yace da kafafunki zaki sai dai baza ki kwana ba dan kinsa bazan iya daukar har tsawon kwana hudu batare da nayi se....tasa tafin hannuta rufe masa baki sun jima suna kallon kwayar idanun juna sannan ahankali ya zare hannuta ya dan duko ya sumbaci wuyanta " wai meyasa kake son yawan yin sex ne ? Ta jeho masa tambayar batare da tasani ba " yace oho ni nima ban sani ba Amman nafi alakanta haka da yawan tarin soyayyarki. ina sonki dole kuma naso yin sex dake akoda yaushe " yawan soyayyarki yawan sex dinki " ta narke masa fuska tana murza nipply dinsa ya dan kalleta yana lumshe idanun , murya kasa kasa yace kina bukatar wani sex din ne tayi sauri cire hannuta tana girgiza masa kai hade da Mike tsaye tana zare idanu . yayi murmushi gafen baki yace matsoraciya kawai" kin cika tsaro maseefa ya daura hannusa kan joystick dinsa yana shafawa ahankali dan Allah meyye abin tsoro anan "ta turo masa baki ai kai bazaka sani ba " ya miko mata hannushi zo ki sanar dani" ina son sani Tace uhm naki wayon ai nasan halinka ok bariki Gani akwai sauran halina da baki sani ba " ai tana ganin alamun mikewa zaiyi " da sauri ta shige bathroom har da gudunta" shima ahankali yabi bayanta yana murmushi. tare sukayo wanka wanda ko wanjen yin wanka ma sai dayata romancing dinta , a haka suka fita tare suna manne da juna . Ko wajen kwanciya ma Abdullah kin yarda yayi tasanyawa jikinta komai . saboda yana jin alamun rashin koshi ajikinsa. dan haka bargo kawai ya ja musu " sannan ya jawota ya manneta da jikinsa ya xura hannushi duka ya zagaye dukiyar fulaninta dasu . A daren dai sai da Abdullah ya kuma yin sex da Aisha wanda duk kinta sai daya maidaita ruwa haka ta hakura. har kuka tayi masa Amman yace shi Sam bai koshi bane . tayi hakuri. sau daya kawai zaiyi Amman ina yana somawa yaji bazai iya barinta ba. sai kusan asalatu ya sausauta mata ya barta yaje yin wanka,koda ya dawo tashin yayi taje tayi wanka , ta buge masa hannu tana kuka Tace ya kyaleta dan ita kam bacci take ji . sai daya matsa mata sosai sannan ta Mike tana layi . Abdullah yayi saurin kamota har bathroom ya kaita ya tsaya sai datayi wanka sannan ya riko hannuta suka fito. shi bai koma bacci ba ikama ya tayar yasoma jero lafilfili har sanda aka soma kiraye kirayen sallah asuba . Tawon kwanakin uku suna zuwa gidansu ,su affan sun sake sosai da iyayenta dan su umar ko san fita basayi saboda yaran ballanantana usman dayake jin tamkar ya bisu. tayi musu alkhairi ,wanda su kansu sun san sun haifa alokaci . usman ya gama makaranta yace akwai business din da zasuyi shi da wani abokinsa haka ta fitar da dollar's Tace gashi ta bashi kyauta yaje yasoma . Wani abun Allah ko kadan su affan basu yiwa inna kiwar da suka yiwa mami ba.a bin yarinka bata mamaki ,har bacci sukayi ajikin inna . Inna ta rinka jin dama subar mata yaran . Aisha ta samu kebewa da babanta akan ita dai tana bukatar a Gina mata masallaci da kudinta na account dinta . kawai saboda bayin Allah dan zuwa lokacin bazata iya kayade abinda Abdullah ya tara mata a ciki ba. ,mlm abu yayi tasa mata albarka kwana nan su hudu suna zuwa a na biyar fur manager Abdullah yaki . dole ta hakura . sunje gidan aunty Maryam itama sun mata yini ta dinga kallon yaran Tace ke Aisha yanzu yaran da muka bari a kwalba ne haka . Aisha tayi murmushi Tace haka ake cewa Amman sunyi cuta fa kmr baza suyi ba. aunty Maryam ta jinjina kai Tace ana banzayen kwarori. ba a so ba a so gashi nan anyi kyakkyawan haihuwa da kwarori. an sake haifo wasu kwarorin Aisha tasa dariya tana tuna farkon ganinta da Abdullah haka Tace mata (irin banzayen kwarorin nan ne masu yaudarar mutane ). tace kai aunty ba kya mantuwa wlh Tace kai aunty ko gaskiya. ni kuwa ya labarin MMN Abdullah ne " Aisha ta sauke numfashi Amman dai yanzu ta saduda ko? Inji aunty Aisha Tace to wa zai sani gashi nan dai ban gama gane kan abunnata ba har yanzu. ai ni ko meye ma zatayi ni dai taayi hakuri ta barmin Abdullah . Dan ni Allah bazan iya ,zama da wani ba sai shi . Aunty Tace iye ! lallai dadi yayi dadi zama da Kwara akwai dadi kennan har da wani marairaicewa ake yi tasa dariya har taji kunyar aunty Maryam. anan suka yini a ranar. aunty ta dage sai sun kwana Aisha Tace kiyi hakuri aunty idan baso kike ya hanamu zuwa ka'oje ba . Abdullah da kansa ya kai su ka'oje shi kansa Abdullah yaji dadin zuwansu ya musu kyauta mai yawa ta ban mamaki " sannan suka kama hanyar gida. Abdullah yace . Basu kara zuwa koina da kyar ta lallabashi ya kaita gidansu sister . sakina tamkar zata mutu dan murna ta dinga rawar jiki da yaran da uwarsu "mamanta kuwa sarautar Allah ta zubawa idanu ko magana ta kasa yi . Har sai da alhaji aminu yashigo shima da murnarsa dama yana tare da Abdullah a falon bakinsa, ya dauki affan yana kinga wata irin baiwa , ya kalli Aisha yace ai kamata yayi ki dinga bambanta musu kaya dan ki dinga saurin ganesu "tayi murmushi kawai sannan ne maman sakina tayi magana , Abdullah na jiransu dan haka basu wani dade ba trolley guda Aisha ta kawowa sakina sai gwalagwalai cikin wanda tasamo a Cairo . wanda ta kawowa sakina akalla zasu kai kudin kujerar hajji . mamanta da aunty amarya kuwa duk kudi ta basu kmr yadda Abdullah ya aiko musu daga waje MMN SUDAIS CE [3/12, 3:02 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 AISHA A BAGUDO Page 79-80 Misalin karfe takwas na dare" byn Aisha ta fito daga wanka . zaune take gaban dresses mirrow sanye cikin wasu hadadun kayan baccin masu maseefar kyau da daukar hankali duk wanda ya kalla , wanda basu wuce iya cinyoyinta ba , ahankali take mulke kowani part na jikinta da bodylotion , sannan ta dauko turaruka kala kala masu dadin kamshi ta shafe jikinta dashi ahankal ta Mike tana kallon kanta ta cikin mirrow ta lumshe tsumammu idanunta ta dan saki murmushi saboda ganin yadda rigar tabayyana komai rigar tayi transparent sosai . sannu ahankali take takunta hade da rausaya ta nufi falo inda Abdullah

Table of Contents

Chapters

46 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46