Chapter 26
Chapter 26
kanta yadda zata ji dadin kwanciya "Abdullah ya shigo yadda ya ganta haka yayi mugun kaduwa hankalinsa ya tashi matukar" rigar bbu abinda ta boye na jikinta in ka debe White pant dinta dayake Gani Amman hatta kirjinta da nipply dinta bubu abinda bai bayyana ba "shi duk kyau da yaga ta kara bai kara tabbatarwa kansa ba sai yanzu "komai nata ya canza ta kara cika hatta kirjinta sun cika sunyi suntuma suntuma dasu gasu tsaye cak suna tsokanoshi . ganin ya tsaya yana kallonta yasa ta zauna tacigaba da hada ragowar kayan fuskarta daure bbu walwala ita kanta bata san yadda rigar tayi mata ajiki ba shiyasa ma tayi zamanta bata wani damu ba. kafarsa yaji kmr bazata dauke shi ba" gashi kuma yanayin fuskarta kmr tana gargadinsa da zuwa gareta . dan haka ya ja baya baya ahankali ya koma kan kujera a falo ya takure jikinsa shi kadai yasan abinda yake ji a tsantsar jikinsa nan ya kwanta a takure bai iya dawo mata ba. saboda ya gane gaf take da karasa rushe masa byn ya sha bakar wuyar wajen lallabata . Da safe ya sameta har daki byn sunyi breakfast ya zauna kusa daita har cinyoyinsa na gogar nata wani irin shock taji ajikinta jummmmmmm ahankali yace madam naga har yanzu kmr ba'a huce da Abdullah ba. Ya kama kunnesa da hannushi duka yana bata hakuri Yace kiyi hakuri Abdullah baya jin magana Amman amishi afuwa ba zai kara ba . still tana zauneshr bata ce komai ba Amman fuskarta ba kmr jiya ba ya sake marairaice murya please now yace jiya naje gurinsu baba ne akan maganar tashinsu daga wannan gidan wanda tun shekaranjiya dama na rigada nayi masa maganar zanje jiya da mota" domin a kwashe su zuwa sabon gida . Ta dago dara daran idanunta tana kallonsa da mamakinta yace Aisha ni a tunanina mun rigada mun zama daya Amman karki ga yadda nayi dasu baba sannan ya yarda ya amince wai mutane zasu zagesu. kuma shi yarigada ya saba da unguwar koda muka zo gidan ma baba cewa yayi shi bai san da zance wani gida ba byn wanda kikace kin basu na sadakin ki . nace wannan kyautarkice daban wannan kuwa tawa ce shima da kyar ya yarda su inna sai kusan magariba salis ya koma ya taho dasu ,shiyasa kikaga na dade Amman komai an siya an sa duk a gidan" sai wasu kujeru da za'a zuba a dakunan su yusif sune yau salis zai koma yakarasa sawa. Ta dinga kallonsa abin yana tsumata. me Abdullah ke nufi ya canza wa iyayenta gida Amman tun jiya ya barta tana fushi dashi kan yayi tafiyarsa ya barta. ta dinga girgiza kai tana kallonsa idanunta ya soma cikowa da Hawaye Tama kasa magana yace dan Allah kiyi hakuri kar kiyi kuka nan , dan yin kuka bai wuya a gurinki. Batasan sanda ta fada jikinsa ba ta rungumeshi shima matseta yayi tsam tsam ajikinsa yana busa mata iskar bakinshi sannu ahankali ya dago fuskarta yana goge mata hawayen dake silalowa ganin yadda yake mata yasa ta kara sakin kukan ya sake manneta da kirjinsa yana rararshinta ahankali take yin kukanta yasa hannushi yana shafa gashin kanta yana mammatsa mata jiki bata kula ba har sanda taji ya fara zame rigar jikinta sannan ta janye jikinta ta mike ya kamo hannuta yace please kiyi hakuri ki taimakawa min Abdullah bashida inda zai je yasamu ya fadi haka da kyar muryasa a sarke gabadaya yanayinsa ya sauya .. MMN SUDAIS CE [3/12, 3:02 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 AISHA A BAGUDO Page 71-72 Watannisu biyu kennan a Denmark har a lokacin Abdullah yana cikin tsantsar farinciki dan kullum sunayi waya dady kuma yana nuna masa mami tana samun sauki sosai akan da . To har kusan awa daya suna maganar ta a halin yanzu mami ba sallah ba har azumi tana yi koda yaushe. dady yace Abdullah ka kara addu'a komai yazo karshe inshallahu koma ya Kare za'ace .. . Abdullah dake kwance kasa kan kafet inda Aisha ke zaune turus da ciki tana tacin soyayyiyar plantain. yayi murmushi a filli ya kalleta yace Aisha shi fa dady duk ya damu da zance haihuwar nan cewa yayi shi dabadan zan jima anan ba da can zan baroki . Aisha kuwa murmushi tayi dan duk abinda zai sako dady ko mami ciki sai dai tayi murmushi ta sunkuyar da kanta . hakan yasa itama ta tuna da innarta . Lokacin da sukaje musu sallama haka tace Abdullah ya kallonta kunyar dadinsa take ji sai da ya kalli cikin gabanta sannan ya ahankali ya mike zaune yace kai madam ina ga lallai idan baki haifa min Yar bby mai kiba ba to zaki haifa min super man a gidan nan . ta kalli plate din tayi dariya tasan abinda ta cinye yakewa shima ya dinga yi mata dariya saboda ta birgeshi. yana matukar son ya dinga ganin dariyarta domin wushiryarta da dasashinta mai duhu suna karamata kyau . suna dariya yace dakata naji motsen bby na "ya dan yaye rigar jikinta ya kara kunnenshi a jikin cikinta ya dan yi Jim .. sannan ya dago yana kallonta "yace ke Aisha cikin ma ya kara girma tayi murmushi tana Ture hannushi ta rufe cikinta cikin yana shan budewa" a gurinsa yace da gaske fa ' yayi girma kuma nan gaba sauran kusan wata biyu ki haihu" ko daman haka cikin yake . Batace komai ba ya dan hade fuska yace dole ne fa muje asibiti gobe ko zuwa Monday har scanning za'a yi miki. Aisha kin ki zuwa asibiti tunda muka zo rabonki da asibiti tun na Dr sagir yana kallonta itama shi take kallo can ya tuna da abinda ta taba ce masa yasa dariya sosai . yace koda yake kince baki kara zuwa asibiti kada a kara miki wani rufa ido "itama dariya ta dinga tana harararsa ya dinga dariya shima daya tuna yadda sukayi mata wayo" yace wlh shiyasa nake son Dr sagir yana matukar kaunanata sosai . ya sake daga rigarta ya sumbaci cikin sannan ya mike bari nayi wanka Amman inshallahu gobe muna asibiti dan naga wannan cikin yanzu in ki ka zauna sai a kirga dari kafin ki Mike tsaye. yacigaba dayi mata dariya har ya bar wajen tana kallon inda ya bari tace Allah yasa ta haifi Yar bby da zata yo dimple din Abdullah yana kara masa kyau sosai idan yana dariya. Bai fi minti biyar da shiga wanka ba tana nan zaune inda ya barta cikin wayoyinsa dake zube kan kujera daya ta hau kida a hankali ta shafa saman kan kujera ta dauko me yin karar. takara a kunne tace hello daga dayan bangaren mami tace hello wacce ? jin murya mami yasa gabanta yayi wani irin mugun faduwa. kwata kwata bata san ita bace da bata daga wayar ba. Aisha tayi shr mami tace maman Abdullah ke magana wacce ke ina Abdullah din? idan har ta kashe wayar zai zama kmr tayi raini wayo ne ga mahaifiyar Abdullah "a ganinta . dan haka ta dage iya karfinta tace ni.....ni..ce. .tace kece wa inji mami ? numfashi Aisha kmr zai dauke har wani
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46