Skip to content

Chapter 42

Chapter 42

Zuciyar Masoyi Book Two Complete Hausa Novels 1,158 words 0 views Progress saved
Download Book

ni alhalin nasan kema kina so . ta bata fuska" wani irin so kake so kuma Byn duk wanda nake ma. ni kaina bansa adadin tarin soyayyarka atare dani ba. ta kai hannu kan chest dinsa tana bin nipply dinsa da yatsata. ya lumshe idanunsa yana sakin numfashi ahankali ahankali jin maganarta ta karshe "ga hannuta dake yawo kan nipply dinsa ya sake jifar manager cikin wani yanayi na daban . ya kwanta plat akan bed ita kuma tana cigaba da laulaya kan nipply dinsa hannuta daya kan joystick dinsa tana shafawa ai jiyayi tamkar ya shide dan tsabar dadi. yatura hannushi cikin gashin kanta yana ya mutsawa . Sosai suka sake komawa ruwa tsumdum . jawota yayi hade da tattarota gabadaya samansa kirjinsa yasa baki ya cafko Brest dinta yana tsotsa yana murza dayan da hannunsa . gabadaya sun gama fita haiyacinsu ahankali ya sake zira mata sandar girma a kasanta . hannusa duka na rike da kunkurunta yana zira mata joystick dinsa fast fast . A daren kuma mami da yake sun barta da wuri har nafiloli tasamu tayi . addu'a tayi sosai Allah ya jikan dady da rahma daya dage akan auren Abdullah da Aisha suma tayi musu addu'a r Allah yayi musu albarka da ya'yanta duka. ta kara yiwa mahaifinta addu'a dan tun Abdullah bai kai shekara biyar ba . idan bata manta ba ya kai shi wani Gari can gaba da inda suke yasa aka nema masa maganin tsari dana farin jini da kwarjini . yadda ko makiyinsa ba zai iya cutardashi ba. ta dade bata zaune taki kwantawa tayi bacci. Uhmmmm tsohuwa tai kiyi kwana, Abdullanki na can yana shan shaaninsa πŸ™ˆ Cikinta Nada wata biyar suka je Nigeria amma bata taba ciki karami ba kamarsa. tamkar bata da komai haka taji mai yiwu kuma ko saboda Yar kibar datayi kadan ne ta boye cikin . da taufik da sadik kawai sukaje ,shi mlm abu ma tsorata yayi da abin yayi fur yaki. wai abin magana ne sai da Abdullah ya dinga magiya da kyar dasu mlm dahiru ya amince Byn yaga shaidar gidan mallakin Abdullah din ne tamkar ya zubda hawaye haka Allah yake idan bai baka ba me yiwu arzikin ajikin wani naka yake. ta kai mlm abu yanzu wanda ma suka fishi shekaru sai su dinga neman risina masa . ahalin yanzu cigaba yazo mlm abu takoina dan yasif ma yana samu sosai har yayi aure da ya'yansa biyu maza. sai umar shima da yarsa daya . sai major aliyu abubakar bahindi yana can abuja sai usman matukin jirgin sama. kuma duka cikin kulawar dady ne domin dai ya ware musu miliyoyi kudi kafin yabar duniya wanda basu cikin magada sai ummu affan dake karanta medicine . Allah sarki washegari da suka zo a gidan alhj aminu ta wuni saboda rasuwar sister ta girgizata matuka tayi kuka har sai kanta ya soma ciwo. Sunje gidan Dr sagir kusan hana su tahowa yayi sai da suka kara kwana biyu tamkar kada su baro Nigeria a yadda ake nuna musu kauna kowa sai tambayar su affan yake Abdullah yace suma za'a kowa . Zuwa lokacin kuwa Aisha hatta makaratun islamiyya tasa anyi fisabillah Abdullah ke kara shige mata gaba akan komai . Ana sauran kwana biyu su bar Nigeria . saboda ta abuja zasu tashi tasake zuwa tayiwa maman sakina gaisuwa anan maman sakina kece mata ai kuwa sakina tabada sako tace komai daren dadewa in tazo a bata . Aisha ta dinga mamaki tace sako kuma ? Mama tace uhmm aunty amarya tabawa. jikin Aisha a sanyaye taje gun aunty amarya ta karba Allah sarki maman sakina har da Hawayenta tace ina ma anan take ta dinga ganinta tana tuna mata sakina . har ta fito daga gidan mama na godiya da samata albarka Abdullah na mota da securities dinsa . Washegari suka bar Nigeria cike da kewar yan'uwa da abokan arziki amma ita Aisha jiki a sanyaye tabar kasar saboda mutuwar aminiyarta MMN SUDAIS CE [3/12, 3:02 PM] Kaunace Sila: πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’— ZUCIYAR MASOYI πŸ’–πŸ’–πŸ’– πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’— AISHA A BAGUDO GAISUWAR BANGIRMA GAREKU ,DABAN KUKE A ZUCIYAR BAGUDO IRIN SOSAI DIN NAN . ANA KWAYUN TARE 🀝🀝🀝🀝🀝🀝. AISHA ALI GARKUWA MY KHADEEY PINKY ANFA RABIATU SK MASHI UMMU BASHEER ZAINABπŸ’€πŸ’€ ASMAU GALADIMA HAUWAU ABDULLAH SARKI MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE HASANA DANLARABAWA HUSEENA DANLARABAWA FAIZA BSBS SAUDATU BELLO AMBURSA. AMINA ABBAKAR GWANDU. HABIBA SALIHU BAGUDO HAUWAU MUSA MAI KAJI ADAWEEYYAH. ALLAH YA TSAREKU DA TSAWARSA A DUK INDA KUKE AMEEN. Page 89-90 End Koda suka sauka still jikinta a sanyaye yake Abdullah yarasa gane kanta kwata kwata . tmbyr duniya nan yayi mata Amman tace bakomai . Byn sunyi wanka da cin abinci ne Abdullah yaki barin ita kadai .ya janyota jikinsa suka dawo falo. zama yayi kan kafet ya jawota jikinsa ta kwanta kan cinyarsa . ya tura hannusa yana shafa sumar kanta ya dau remut ya canza Chennal . Yashiga bata labarai masu dadi na banda dariya, wanda zai sata cikin nishadi . haka ce kuwa takasance domin Abdullah yayi nasarar dawo mata da walwalarta . Narkewa tayi ajikinsa hade dasa hannu tana shafo joystick dinsa tana lumshe idanu inda sabo zuwa yanzu tasaba da jarabar kmr yadda ya koyar daita tayi wani juyi hannuta ya sake sauka kan chest joystick . yana jinta yayi shr ya tsareta da manyan idanunshi yana cigaba da wasa da gashin kanta. Dukowa yayi ya kamo lip's dinta ya tsotsa kadan sannan ya zaro Brest dinta ya daura bakinsa yana lasar kan nipply dinta sannu sannu . tsawon lokacin suna zaune a gurin . ahankali ya Mike tare daita ganin alamun bacci take ji . sukayi cikin bedroom dinsa.. kwantar daita yayi shima ya zagayo ya kwanta bayanta ahankali ya ja musu blanket ya rufesu dashi . ya zagaye kungunta da hannuwansa duka yana busa mata iskar bakinshi a wuyanta. Hannushi ya daura kan dukiyar fulaninta yana murza kan nipply dinta wanda har yau suke tsaye kyam tamkar bata taba shayarwa ba . yacigaba da murzasu . daidai tudun cikinta yaja ya tsaya yana shafo cikin idanunsa a lumshe yana matukar kaunarta da ya'yanta . ita din abin alfaharinsa ce. ya sake yin kasa da hannusa yana shafo kasanta ahankali ahankali har ya zira yatsansa cikin jikinta yana kada fingers dinsa cikin yana jin yadda take narkewa da sakeyin balance ajikinsa. har sanda ya zira yatsansa cikin kasanta yasoma fingering dinta ahankali ahankali gabadaya sun rikicewa junansu kowannesu na kokarin ganin ya faranta ran dan'uwansa uhmmmm asuba ta gari . Washegari Jikinta a sanyaye ta yage envelope din data karba a gun aunty amarya . ta zazzago hotunan Abdullah ne taga sun zubo. da wata takarda tasoma daukar hotunan tana dubawa daga Gani kasan ya dade batun na yanzu bane . tana kallo tana mamaki ta ware takarda gabadaya ta fara karantawa ga abinda tagani . Assalamu alaikum sister da fatan sakona zai iso gareki kina cikin koshin lafiya. da fari zan soma da baki hakuri akan abinda zan sanar dake . Kiyi hakuri sister Na rubata miki wannan wasikar ne alokaci da nake ganin rayuwata tazo karshe. ciwon da nakeji a tare dani da kyar zai barni na rayu.har mu sake haduwa da juna .sister kiyi

Table of Contents

Chapters

46 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46