Skip to content

Chapter 41

Chapter 41

Zuciyar Masoyi Book Two Complete Hausa Novels 1,160 words 0 views Progress saved
Download Book

batar da makudan kudi . byn an sha wahala aka sameta . gashi zama a cikinta yazama tashin hankali tunda har wani yana son kashe dan'uwansa a cikinta . kuma ku kashe min mahaifiyar da ita kadai ta rage min . To Amman nasan abinda kike nufi dani . dukka n wanda bacin ransa yayi dalilin da wani abu ya faru da mahaifiyata ko kuma wani abu yasameta. to wallahi wallahi wallahi shima yasan ya janyowa kansa tashin hankali dan banzan yarda ba . Maganar ta girgiza su sosai Abdullah idanunsa yayi jawur yake magana a karshe suka dinga kuka suna bawa dadinsu hakuri . yaki kallonsu ,har sai da mami tasa baki sannan ya sauko ya dan hakura . Amman alokaci ya rantse suna gama jss zasu tafi boarding a new York basu zauna su dinga sata bacin rai ba. gara suje can, inda idan sukayi rashin ji za'a dukesu . da har mami na hanawa ya roketa tayi hakuri yace ga khalifa dake primary 5 . A lokacin shima anan london yake school .Amman shi duk week end ake kashi sai ya dawo gurinta da zama gabadaya. yace suma idan sun tafi acan akwai gidan wanda zasu dinga zuwa week end . gida ne dai sai anyi hutu ,sai kuma idan anje ganinsu. ya nuna mata kada ta taba damuwa da hakan. . To itama kanta ummu affan sai da abin ya girgizata . da taji dan haka sanda suka zo sake bawa dadinsu hakuri. Itama sai da ta bata musu rai sosai . tunda daga lokacin aka dan samu sauki wani abu. MMN SUDAIS CE [3/12, 3:02 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 AISHA A BAGUDO Page 87-88 Abdullah yasoma romancing dinta taci kuka duk ya yage mata kayan jikinta yayi jefa dasu gefe. sai daya rabata da komai na jikinta . ahankali yake juyata yadda ransa keso . gabadaya ya tsumu jikinsa ya dauki rawa . yasa harshensa yana salar wuyanta zuwa kirjinta komai ganinsa yake tamkar sabo" a dan kwana hudun nan da yayi batare da yaji dumin jikinta ba. hannuwansa duka dake rawa ya daura kan dukiyar fulaninta yasoma murzasu yana lumshe idanu. daidai nan kukanta yasoma yin kasa kasa hade da sauke naunauyen ajiyar zuciya mai tsawo . yacigaba da murzasu yana goga mata gashin kirjinsa . sai daya gama rikitata tsab .yasan hanyoyin dayasan tafi saurin hawa network . domin kuwa gabadaya yasan takan logonta da yadda zai gusar mata da tunaninta da mayataccen soyayyarsa . iyakar kamuwa tayi shi alokaci ita kanta sake narkewa tayi ajikinsa Amman bata taba koina na jikinsa ba dan kunya . ahankali manager Abdullah ya dauki hanyarsa dayafi sabo daita. Byn komai ya lafa ya rungumeta tsam tsam ajikinsa yana kallonta bakinsa yakai cikin kunneta ya kira sunanta yace yanzu ummu affan da gaske zaki iya barina ki tafi ? Batayi magana ba. yace ban taba tsammani ba wallahi " cikin sanyi murya tace cewa kayi zaka iya rabuwa dani koni wacce ajikinka. ba gwamma na tafi ba tun kafin kakoreni .... yace to kiyi hakuri Amman ni a tunanina in dai ana zaune tare wata rana dole a bata. ke kuma baki san haka ba sai ki dauki matakin tafiya Byn kinsan komai zai iya faruwa dani idan kin tafi. na horu matuka dana mareki kiyi hakuri kinji tayi shr batace komai ba. yace Allah ne ke raya bawansa ako yaushe. Amman bana jin zanyi rayuwata sak cikin jin dadi da walwala batare da ke ba, saboda wallahi Aisha zuciyata ke kadai ta saba so ,so irin na ya mace da namiji" har takai ga aure. kuma har a yanzu da mukayi ya'ya bbu wani abu daya canza a kanki da yadda nake jinki a zuciyata. soyayyarki dada karuwa take sosai har ina tsorata wani lokacin idan naga ke bbu wani abu dake karuwa a zuciyarki. shiyasa nake lallabaki domin kuwa nasan duk abinda ya faru ni kadai zan kwana aciki. tunda gashi har kina tunanin zaki iya barina ki tafi yana kallonta tamkar mai shirin fashewa da kuka. ya sake rungumeta ajikinsa yana gogamata gashin kirjinsa a bayanta. na tsorata matuka da haka. Aisha dan Allah kada ki sake yunkurin barina kinji kiyi hakuri mu rike yaranmu . ta amsa da kanta yace zaki zauna dani har karshen rayuwarmu. ta daga masa kai yace yauwa uwar ya'yana Allah ya zaunar damu tare har abada. a zuciyarta tace Amin Kinji mami tace ko ba ni su affan masu yiwa su inna ne . Ni kuma ya wajaba akaina dana kyautata musu karki manta ko bake a tsakani inna uwace a gareni . dan haka kiyi hakuri a bawa baba gidanmu nasan abinda kike tunani Amman kiyi hakuri. Jin sheshekar kukanta ne yasa ya juyo daita suna kallon juna ya tsareta da manyan idanunshi yana sake jin shaukin kaunarta na fizgarsa . ga joystick dinsa na sake mikewa alamun bai koshi ba. Hannunsa duka yasa ya tallabo fuskarta dashi yasa harshensa yana salar hawayen dake silalowa akan fuskarta. hakan da yayi ya sake tsuma zuciyarta kwarai da gaske. tarinkajin wani irin maganadisun soyayyarsa na fizgarta. tabbas tasan Abdullah yana matsanancin sonta. , haka ita kanta batasan sanda kaunarsa tayi zurfi ta mamaye zuciyarta ba. shi dai nashi kawai yasani. ita tana kokarin boye nata ne kawai . yayinda shi kuma yake kokarin bayyana mata kunjinsa da tarin soyayyarta. sai daya tabbatar da hawayen sun tsaya wannan ya kamo lip's dinta yana tsosa yana kallon kwayar idanunta . lumshe idanunta tayi tana jin wani sanyi nabin gangar jikinta har zuwa kasanta . ahankali ya zare bakinsa ya sake cewa kiyi hakuri abawa su baba tace Shikenan mun gode Allah yasaka da alkhari. yayi murmushi ya narke mata ajiki yana shafo saman kirjinta meye na godiyar . Byn ni da baba yabani ke ban yi masa wata godiya ba har yau. dan ban ma san me ake cewa ba . ta Ture shi ganin ya fara canza salo wasan sa . ya dinga mata dariya yace raguwa kawai. tace uhmmmm naji tace dadin affan gaskiya fa ina son ganin su inna. rabona dasu an kusan shekara fa. yayi murmushi ya sake jawota jikinsa sosai yace kice da biyu dama aka nemi guduwa abarni. Allah yasa ba qarata za'a kai inna ba . tace serious wlh har nasa rai zan gansu yace to Shikenan ki Bari ina daukar hutu sai muje. yana cigaba da shashfa duk inda hannusa yaci karo dashi ajikinta . ahankali ya narke mata yana lumlumshe mata idanu ahankali ya kai bakinsa saitin kunneta zan... kara fa .. ta dan yi far da tsumammu idanunta tace dadin affan ta ya amsa mata da uhmmmm ... .abinci ne .yayi murmushi yace ai wannan yafi abinci test. ta sake cewa Meyasa baka gajiye dayin......yayi saurin hade bakinsu. ya koma harshenta yana shock yana lumlumshe mata idanu domin yasan me zata fadi. sanna yace bazan taba iya gajiya dake ba saboda soyayyar da nake miki tafi taki yawa ,. kuma zan cigaba da sarrafaki har sai randa na wayi gari banida karfin mazakunta ajikina. kema abinda yasa baki damu dani ba akwai rashin so ciki . baki taba nuna min kina da bukata ta shimfida ba,kullun sai

Table of Contents

Chapters

46 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46