Skip to content

Chapter 28

Chapter 28

Zuciyar Masoyi Book Two Complete Hausa Novels 1,172 words 0 views Progress saved
Download Book

matse nake dake please karkice A'a .. ya kai harshensa yana lasar wuyanta zuwa saman kirjinta kmr tsohon maye. kasa yayo da bakinsa ya daura kan Brest dinta yasoma tsatsa nipply dinta sosai yana lasar kan nipply ta gigice tasoma uhmmmm..uhmm...uhm yayi saurin hade bakinsu waje daya yamai da hannushi ya kife nan nipply dinta yana murzawa ahankali yayi kasa da hannushi ,yana marata zuwa kasanta yana shafo pant Aisha tarinka sauke ajiyar zuciya ta sakarwa Abdullah jiki shi kuma sai juyata yake son ransa gefe yayi da pant dinta ya zura finger dinshi cikin kasanta yasoma fingering ta yana kiran sunanta ahankali Ai..sha uhmm.. Ai..sha uhmm are you enjoyed uhmmmm kawai kake ji sai da yayi fingering dinta sosai sannan ya zare hannunshi. Dukka hannuta tasa ta janyo sa dan bata kaunar abinda zai shiga tsakaninsu kallonta yayi gabadaya itama ta gama sauka kan network ahankali ya dauki hanyarsa yasoma aiki . to ba kuma jin duriyar manager Abdullah ba . har byn karfe uku na yammacin ranar .ko sallah ma sai hadawa akayi a lokacin guda. Aisha kuwa iya galabaita tayi karshe ta dinga amai sai canza daki sukayi "Abdullah da kansa ya gyara inda ya baci da aman . sai data shirya suka ci abinci sannan Aisha ta koma ta kwanta Abdullah ya gyara mata abin rufa sannan ya fito falo. daga shi sai gajeren wando "ya kwashe wayoyinsa a inda ya barsu tun dazu. kusan 40 missed call ya Gani ya zauna ya dafe kai yana dubawa ciki har da kiran dady" ya mike da sauri yana duba agogon dake manne da bangon falon ya manta sam yau su dady ,zasu dawo daga abuja. ya shige cikin sauri ya duba Aisha a kwance take idanunta a rufe yafi son ya barta ta huta" shiyasa bai ta sheta ba ya hawo har kan gadon kusa daita ya shafa gashinta ya zuba mata ido. abubuwa biyu datayi masa a dan wannan lokacin ,yasa yaji shikam duk ma abinda za'a yi sai dai ayi Amman ba zai kuma iya rabuwa daita ba. kaunarta ta cika kirjinsa har makogaronsa yake ji ya sake dafe kai gashi yana son zuwa gurinsu dady "ahankali ya zame abin rufarta yasa hannu yaye rigarta ya sumbaci cikinta sannan ya kara rufeta da sauri ya ziro kafafunsa "ya sa kaya ya fita tana jinsa duk abinda yayi mata" yana fita tayi murmushi tadinga jin wani abu a zuciyarta sosai a game da shi ta tashi zaune Abdullah yana kaunarta sosai takara amincewa da haka. Abdullah ya damu da abinda ke cikinta fiyye daita kanta nufin Abdullah yana son danta dazata haifa masa . haka take rayawa a ranta . Dr salim yana zaune a office dinsa shi kadai sai faman kwafa yake yana zuba tsaki hade da girgiza kai. idanunshi sun rikide sunyi jawur dasu . wani abokin aikinsa ibb ne "ya turo kofar ya shigo shima ya nemi kujera kusa dashi ya zauna. ya dafa kafadarsa yace na Sami sister Maryam din da gaske doctor sai dai hakuri . yarinyar nan ta koma gidan mijinta na baya Dr salim ya dan runtse ido yana jin dacin maganar tamkar wanda baya son ji . kwalla ta cika masa ido abinda har ya dan razana ibb saboda abinda bai taba tunanin zai Gani a idonsa bane". gashi yau ya Gani . ya dan dake yace sai hakuri kana ji ma ashe matar manya ce yarinyar matar manager company I M sidi magaji ce. Kuma ance company din na ubansa ne . kuma cousin ne shida yarinyar . Sai alokaci Dr salim ya dan dago ya kalleshi ibb yacigaba company dai da ka taba gaya min kataba shiga har kace da zasu baka aiki da takardunka "zakabar aikin gwanati . Dr ya katse shi ya janyo wata jarida zuwa gabansa" ibb ya dauka yana Gani yasa wata muguwar dariya yace ai nima ina da irin wannan. ko ba wacce akayi hira dashi manager akan yadda ya kama aminan ubansa" har mutun biyar dumu dumu da haintar mahaifiyarsa. ai ni yayi maseefar birgeni wlh kaga gaba za'a kikayaye" ko dan saboda shi. yacigaba da bude shafukan jaridar yace naga anyi hira dashi a TV kasan wani abu ? Amman uban nasa yayi belin aminan nasa Amman kuma ya amince da korar da manager yayi musu daga company. Dr salim cikin zafin rai yace haba ibb wannan ai wulakancin ne . mutumin daya kwace min macce "kake ta kwanzantawa haka wallahi azim yarinyar nan dani tafi dacew . dan da nine na aureta da farko bazan taba sakinta ba har duniya tanade kuma komai zata min. ibb yayi murmushi yace banda dai komai yanzu idan iyayenka take zagi kullum fa zaka zauna daita . Dr salim ya rufe ido yace yarinyar ba irin wannan jerin bace . daga ganin face dinta zaka ganeta . ni daman nasan akwai wani abu a tare da yarinyar jikinta bai nuna a wannan gidan nasu kadai tayi rayuwa ba anyway ibb dole na nemi transfer na bar garin nan bazan iya zama a cikinsa ba. ibb yace saboda kawai karasa yarinyar nan ai in nine kai lallabawa zanyi company na nemi aiki ai yanzu ne zaka samu musamman ma idan manager da kansa yaji ka taba duba mishi madam . daga nan sai ya nemi gurin me dan tsoka ya jefaka kaga kai ma ka dan dago . kuma nasan za'a dinga daukar da mahimmanci kasan su irin wayannan Hulda dasu ma kawai hutu ne . Dr salim ya girgiza masa kai yace haba Allah ya kiyaye. Ibb zuciya bata da kashi kullum idan ina ganin mutumin nan 'Kuma nasan shi yake aurenta komai ma zai iya faruwa a yadda nake jin zuciyata akan yarinyar nan. gara kawai na bar garin gabadaya bazan sake dawowa garin kebbi ba sai dai ko wani abu ya kawo ni dole . ya sake runtse idanunshi nasan na rigada na rasa yarinyar nan" rashi kuma na har abada . ya dafe kanshi da duka hannuwansa biyu yana tunanin duk wannan Yar iskar Maryam din ce ta kwafsa masa. shi da tuni yasan yadda za'a yi koda cikin ne ya aureta " da yanzu an wuce wajen . Dady ya kalli Abdullah yana girgiza kai yace bari Abdullah shekaran nan ta zo min da abubuwa marasa dadi . Wanda suka girgiza min zuciyarta . a shekaran aminaina da muke tare dasu sosai sune ka kama da alhakin haintata dumu dumu . tsawon shekaru a haka Mike dasu sai a shekaran nan na gane wanda dalilin haka ya janyo rabuwarmu ta har abada Abdullah ya daga kai yana kallon yanayin dady dan abun yayi matukar taba shi . Abdullah yace na san da haka dady hakuri zakayi. dady ya kara girgiza kai Abdullah ya runtse idanunshi dady yace Abdullah duka acikin shekarar nan wai ni ishaq a kai iyalina gurin boka ya siye immaninsu . dan kawai saboda abun duniya akaso tarwatsamin gida gabadaya dady ya rike kai idonsa yayi jawur . Abdullah ya dinga kallon dady cikin mamaki dady ya dago shima Eh Abdullah abin nan da kake jin labarinsa acan wasu duniyar shine ya faru a gidan nan hafsar sokoto ita da kanta ta kai mamika" gurin

Table of Contents

Chapters

46 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46