Skip to content

Chapter 1

Chapter 1

Zuciyar Masoyi Book Two Complete Hausa Novels 1,177 words 0 views Progress saved
Download Book

[3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 An dauko wannan littafi daga shafin www.hausanovels.com001.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348138892814 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.hausanovels001.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348138892814 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT __ AISHA A BAGUDO Page 41-42 Jikinasa yaji a lokacin ya daina rawa sai babban dan yatsan kafarsa kadai ke motse . ya dubi takardar gabansa ya dinga kallonta tamkar ma ba takarda ba. yana jin hayaniyya akansa Amman baya gane abinda ake fada ba. ya dauki Biro ya daura akan pepper sai ya tsaya shi kwata kwata bai san yadda ake rubuta saki ba . Mama hafsa da ta fahimci haka tace sawa zakayi kai Abdullah ka saki matarka Aisha saki uku shikenan. ka huta da jaraba . Minal ce ta fado falon ta tana kallon inda yake zaune kmr gunki. Byn tagama jin duk abinda su mami ke cewa. ta tuna da maganar malamin dayake zuwa yana koyar dasu har gida a fannin addini yabata yi musu bayani game da babin aure da saki . yace Allah da kansa ya halicci saki Amman baya sonsa mafi kysunsa ne ayi saki daya . dan haka ranta dake mugun bace " ta isa gurinsa tace yaya ance ba kyau a saki macce saki uku . saki daya ma yaisa dan haka ka rubuta saki daya . Mami ta daka mata wata irin tsawa da frigita gabadayansu, dole ta bar falon . da yake itace magana ta karshe da minal tai masa dan haka ya rubuta saki daya ya turawa mami takardar kusa da kafarta. ya dafe goshinsa da kirjinsa lokacin daya ya fita haiyacinsa wani juwa yaki kansa nayi Amman yana nan a gurin bashi da niyar barin gurin . Mami ta dauki pepper ta duba ta Gani tace ko rabin saki kamata nagode balle odindin daya. Tace kana iya fita . ta Mike tsaye itama mama hafsa ta karba ta Gani tace an dai rubuta sakin . yanzu nan za'a kai mata mami tace yanzu kuwa tun dare bai mata ba aje akwana cikin duhu a gidan gyatumi tace eh . Aisha na nan kwance yadda Abdullah yabarta Amman kmr anyi mata duka haka tarinka ji ajikinta da zuciyarta tamkar yadda ta ji a dazu. ahankali taji karar mota bbu wanda ta bawa ranta sai Abdullanta ne . ta danyi murmushin ta sake kudindinewa. wai idan yashigo ya dauka tayi bacci ,. Amman a yadda ta jiyo ana bude kofar cikin gidan ana shigowa da hargowa tasan bashi bane. tayi sauri tashi ta zira rigar baccinta yayinda tarinka jiyo maganganu a falo ana hade kiran sunanta. Yasa ta juya tana duduba gefe da gefenta ta wawuri wani zani da tayi wanka dashi dazu ta daura ta sanyo hijabin sallah ta fito . Karo na farko kennan da mami ta taba ganinta . a lokacin mami kmr ma ba a cikin haiyacinta take ba. saboda tana son taga wacce mayyar yarinya ce ta kama mata ZUCIYAR Abdullah. kawai taga fitowar AISHA. ba haka taso ta ganita ba. Yar yarinya Yar cikinta sai da suka kalli juna ita da mama hafsa . akwai wani sirri dake jikin suruka da uwar miji wanda dukkansu sai da suka ji shi ajikinsu saboda shi dama namiji adan aka halicce shi daga jikin mahaifiyarsa byn wani lokacin sai ya koma jikin matarsa .. to wannan sinadarin ma yayi matukar tasiri azuciyar kowanne su dan daga mami har Aishar haka sukaji . Mama hafsa ma kanta saida ta Raina yarinyar tace ,"ho ni hafsa yanzu Abdullah kan wannan abar yake wani hauka da tashin kai . ko me zai ci ajikin wannan "oho". Mama hafsa Tace kinga ungo wannan kinji. mijinki ne ya sake ki. AISHA ta tsaya tana kallonta tana son manna mata hauka ta gane matar tun farko zuwan da suka yi gidansu. mama hafsa tace karba ki duba mana kin tsaya kina bina da idannu . idan kinga zaki iya tafiya yanzu to ga hanya nan a bude take idan kuma sai gobe ne ma duk daya. Dan za'a kulle musu gida mami dake zaune kasa magana tayi. AISHA tasa hannu ta karba takardar jikinta na rawa. bata bude ba kmr yadda matar ta umarceta dan tasan haka din ne . tunda ga mahaifiyar mijinta nan zaune . Tana tsaye ta rasa abin yi ta sake ce mata ciki zaki shiga ki dauki abinda zaki dauka . dan nasan kina fita zaki samu bus din zata kai ki wannan banzan lungun naku . Ta juya ta shige ciki koda ta shiga din idanunta dishi dish bata ga wani abin dauka ba . sai silifas din wanka tasako a kafarta ta fito. minal ce ta fado . kmr anjihota tace mata Aisha ki koma ki canza kaya , Aisha shr sai bin minal da idanu take minal tasake yin magana muke ki canza . AISHA ta dan dube ta tace nagode minal bari naje kawai ahaka.. Minal tace to Amman...sai kuma

Table of Contents

Chapters

46 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46