Chapter 36
Chapter 36
duka dukansu affan basu wuce wata shabiyar ba' jikin girma ne kawai dasu sai a dinga musu kallon kmr sunfi haka . Ganin tashiga damuwa ne . yasa Abdullah ya susuce mata, yasoma sukurkuta mata jiki da nuna mata tsantsar yadda yake matukar kaunata . itama take ta biye masa suka Lula duniyar sama . Mutun shida Abdullah yabiyawa maka ta bangarenta babanta innarta mlm dahiru da matarsa inna laure sai ko yusif da umar ita kuma ta biyawa usman dan alokaci Aliya na Kaduna sannan Abdullah ya biyawa Dr sagir da matarsa da mahaifiyarsa dake can sokoto . Wannan cikin na Aisha sai daya wuce wata tara ma a lokacin Abdullah baina ya tafi wani meeting abuja. yace sai dai sun tafi tare dan lallai bane yasamu dawowa aranar . me yiwuwa meeting ya kai su har dare, Amman dady ya hana yace sai dai ya dawo daita nan gida part dinsa su rinka kwana da teema. saboda su mami da minal dasu affan sun tafi Egypt . Haihuwa kmr jiran tafiyar Abdullah take teema tayiwa dady waya ga aunty Aisha ba lafiya nan da nan sai gashi ya fito yasa aka tafi daita asibiti . wankaron haihuwar tamkar sadaka haka tazo mata akan wancan. dan shida na safe ta haihu kuma a ranar aka sallameta suka tafi gidansu Abdullah shima sai haihuwar yaji yayi matukar yin farin ciki Wannan karon anyi taron suna sosai ranar suna yaro ya karbi sunan Muhammad sunan mahaifin su inna. kmr tun farkon da dady ya daukeshi yayi masa addu'a yana kallonsa yace wannan babana ne saboda kallon daya masa yaga kmr yana kamanni da shi din, suka dinga kiransa da khalifa shi kansa Abdullah sai dayawa Aisha wata irin kyauta ta musamman saboda murnar haihuwar khalifa . Zaune yake a office byn sun gama waya da madam a lokacin sunyi arbain din khalifa da kadan . Abdullah ya dan jingina bayansa ,ya rufe idanunshi ya rasa iya adadin son dayakewa matarsa ,tana da kyau tana da natsuwa ga hankali bata da son hayaniya" ga saukin kai gashi batason duk wani abu da zai kawo mata hayaniya, ko fada mintina sukayi idan aka duba daga gareshi ne. uwa uba gata da wani irin sirri na daban, dashi kadai yake jinsa ajikinta wanda yayi imani bakuwace halitar macce Allah yake yiwa baiwar irinta ba . soyayyarta ta dabance agareshi ,shiyasa lokuta da dama sai yarasa abinda zai mata wanda zai sata taji dadi a ranta. a ganinsa har yanzu bai mata komai ba. yana zaune yayi off na dan mintina akan table dinsa yayi zurfi a duniyar tunanin Aisharsa 'ya lumshe idanunshi yana sake tuno kyawun sururrata" da dumin jikinta, yana jin yadda komai ke neman hargitse masa . yayinda yasoma jin yanayin jikinsa gabadaya ya sauya , . ahankali ya kamo lip's dinsa na kasa yana tsutsa yana lumshe idanu , hade dasa dukka hannushi ya dafe saman wandonsa, jin yadda jijiyarsa ke kokarin Mikewa . yana nan zaune har lokacin tashi yayi. mikewa tsaye yayi ya yashige bathroom din dake cikin office din . sai daya watsawa kansa ruwa sannan yaji jikinsa ya dan yi masa dama dama . yana zuwa gida kuwa tun daga falo yasoma zare mata kayan jikinta yana hadawa da romancing dinta " ita abun ma tsoro yaso yabata. ganinsa a birkice ahankali tashe . har suka shiga daki wanda gabadaya sun gama cirewa juna kayan jikinsu . sosai yake yi mata wasu abubuwan masu narka da zuciyar Aisha . Wanda ke sa Aisha sakar masa gangar jikinta . da mance duniyar da take. Sosai take bashi kulawa a duk lokacin daya zo mata " batakin bashi hakinsa, ko yanzu bawai tashiryawa hakan bane Amman haka ya dulmiyar daita cikin duniya sama . sosai suke jiyar da kansu dadi mara misaltuwa. sai da komai ya lafa yasamu yadda yake so daga gareta sannan ya dawo cikin natsuwar sa daman can haka yake idan idanunshi suka rufe . dariya sosai tasoma masa tana kwakwayon yadda ya rinka sambatu. ya kalleta sosai yace ke kuma fa yakike yin naki tayi murmushi tace A'a ni bana yin komai yace ok shi kuma sheeeeeeeerr..... uhmmmm uhmmmm din fa ko duk ni nakeyi . suka sa dariya gabadayansu ya shige bathroom yana sake yin murmushi . Yana kwance akan kafet yayi matashi da cinyarta khalifa yana saman cikinsa yana bacci ita kuma hannuta na cikin sumar kanshi tana yamutsawa "ya lumshe idanunsa " ahankali yace yau fa ko wani aikin kirki ban samu nayi a office ba . Tace meyakawo haka ya sauke numfashi zuwanki office din kika dan kawo sabanin rashin yin aikin nawa . Aisha ta kalleshi Tace wani irin zuwana office yaushe nazo ? Yace Allah kinzo ta kalleshi tana zaro ido cikin tsoro har tabashi dariya ita magana ma tsorata take Tace ni ...ni..ina naje yau Allah ni banje koina ba ya sake yin dariya yace tunanin ki kullum sai ya bini office "duk zaman da mukai a gida bai miki har sai kin bini . gashi ba halin ki dinga bina dana tafi dake dan ragewa kaina sauki . fuskarsa a dan hade yace wallahi sonki kmr karamin ake kullun . yaki raguwa duba fa ki Gani yanzu yayanmu uku ... tayi shr tana kallonsa shima ita yake kallon suka zubawa juna ido. ta amincewa da hakan sosai . sai da khalifa ya dan motsa sannan suka dauke idanunsu ya dago khalifa ita kuma tacigaba da shafa kan Abdullah yana jinta a jikinsa bai ce komai ba" har sanda ya Mike da khalifa a hannunsa itama ya kamo hannuta suka shige ciki. MMN SUDAIS CE [3/12, 3:02 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 AISHA A BAGUDO Page 81-82 Suna shiga dakin sannu ahankali ya Kwantar da khalifa dake kan kafadarsa gudun Kar ya tashi " sannan yashige bathroom dan ya dan rage mararsa" . byn ya fito ne yaganta tsaye gaban mirrow tana kokarin fesawa jikinta da turare. Yayinda take sanye cikin kayan bacci gabadaya agajiye take yau Amman tasan Abdullah bazai daga mata kafa ba. yasa hannu ya jawota jikinsa sosai ya rungumeta tsam hade da kwace kwalbar turaren ya ajiye akan dress mirrow din". sannan ya kai bakinsa saitin kunneta yace kibar turaren kawai kamshin jikinki kadai zai wadatar dani, ta lumshe masa tsumammu idannuta hade da kamo lip's dinshi ta tsotsa sosai mkr yadda taga yana mata ., ya sake manneta mata sosai har kugunsu na gungan juna. Jikinsa har kirma yake kmr mazari ,tarinka jiyo yadda joystick dinsa ke harbawa sannu sannu hannushi duka yasa ya cire rigar baccin dake manne da jikinta. sannan ya maida hannu ya zagaye kugunta dashi ya daura kansa kan kafadarta ya juyo daita suna kallon juna ta mirrow .ya kashe mata idonsa daya . ahankali ya kai hannusa daya saman kirjinta yana yawo dashi , yace kalli jikinki ummu affan kmr bake kika haifi ya'ya uku ba, ta sake lumshe masa ido. yacigaba da mata tafiyar tsutsa a saman kirjinta yana lasar wuyanta yace ummu affan kiyi shr . ya dan dago, ya kalleta ta cikin mirrow din yaga sai lumlumshe idanu take,yayi murmushi gefen baki ya sake kai hannusa saman kirjinta yana shafa dukiyar fulaninta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46